💋💋💋💋💋
LALACEWA
💋💋💋💋💋STORY AND WRITTEN BY
RUKKY🌟GORGEOUS WRITERS FORUM🌟
G.W.F
HOME OF GORGEOUS INTELLIGENT AND EXPERT WRITERS WE ARE THE BEST AMONG THE REST......
Oya reader's muraba team suraj da team kazeem
50
Bangaran su nafisa kuwa da suraj suna komawa hotel room din dasu ke suka wuce
Kowa da abun da yake sakawa a ransa dankuwa nafisa tunani fal a ranta tana tunanin kazeem dakuma nadaman zuwanta kaduna tarasa dalilin dayasa take jinsa a ranta duk motsin dazatayi sai face din kazeem yazo mata.Yenzu ma haka buga tagumi tayi tana ta tunanin wai ita inama takai tarbiya da umma keta koyar da ita da kanninta har ta bayarda kanta ga namiji take wani tsanar suraj yazo mata tarasa wani daliline yasa taba ma suraj kanta inshallah gobe zata zo ta koma gida tacigabada neman yafiyar Allah,tana cikin wannan tunanin ne suraj yayi gyaran murya
"Nafisa wai mikike tunani ne da tundazu nike mgna bakiji ba"Dago kanta tayi ta kalleshi "suraj babu komi so nike in koma gida nagaji da zaman nan damukeyi babu aure akan mu kaga dai in so na kakeyi kazo ko neman izini ne kayi".
Murmushi yayi "haba yenzu baby kingaji da zama dani kike nufi"
"Bahaka bane nayi tunani babu kyau abun da mukeyi Zina fa mukeyi suraj gaskya mune mi yafiyar ubangiji mu tuba".
Take suraj yaji babu dadi dan bayaso yadaina kwasan dadi yarinyar nan dan kuwa kwatakwata bai more taba dukaduka sau nawa sukayi da har zata fara masa wani magara.matso wa yayi sosai gab da ita yana ai yanawa aransa in yarinyar nan tasan wata bata san yafi ta iskanci bane "haba nafisa yazakice hka karda ki manta ni mesonki ne kuma wanda zai aure ki inkin bani kanki bawani abu bane kinji karda kizo kina wasi wasi yenzu ".
Dago kanta tayi ta kalleshi da ido ta dasukaui jaa kaman wuta
"Suraj naji mikace amma ni maganata shine abunda mukeyi baya kan turba na gaskya "."nafisa naji to nagane shiken zan je neman izini gun maman ki na neman auranki amma aure kam sai kin gama school kin yarda".
Suraj yafada amma a zuciyarsa fadi yake ay yarinya inkinsan wata baki san wata ba samu zan yi kikara bani kanki in samu in miki hoto indunga blackmailing dinki".
Nafisa cewa tayi "Allah ya yafemana " ta tashi ta shige toilet dan watsa ruwa dan kuwa gabadaya batajin dadin jikinta.
Tana wanka ne tana tunanin kazeem da nadamar zuwan ta kd datayi.
Shikuwa suraj bayan tashiga toilet tsaki yayi "yarinyar nan dan tagabta full package zata tsaya tana mun iya shege ,tou wai ma miyasa ta fara chan za ra'ayinta akan abun dasukeyi.
Yadaisan lafiya sukafita amma tunda sukaje gun kazeem suka shiga mota dan dawowa ta chanza masa to lafiya kuwa kodai sun san juna ne da kazeem, "kai a'a" ya fada a fili dan kuwa yasan kazeem babu ruwansa da mata kwata kwata
Kuyi hkr typing babu yawa azumi nikeyi wlhy da kyar ma nayi maku wannan but anjima zan cigaba ina sha ruwa inshallah.....
Vote
Comment
Share🤳🏼 typing
YOU ARE READING
LALACEWA
General Fictionlabari ne daya kunsa soyayyah dakuma aminta dake tsakanin abokai biyu daya na gari dayan kuma akasin hka,sai ita kuma yarinyar da sanadin so ta saida mutuncin ta