part 5

31 1 0
                                    

💋💋💋💋
LALACEWA
💋💋💋💋

STORY AND WRITTEN

RUKKY

🌟GORGEOUS WRITERS FORUM🌟

G.W.F

GARGADI PLS BANSON JIN WANI MAGANA AKAN WANNAN NOVEL DIN KO AKAN SUNANSH......BAWAI DAN ANCE LALACEWA BA SHIKENAN KUMA ASAMU ABUN FADA....BANMA KOWA TILAS YAKARANTABA. ...KA KARANTA KAFUN KASAN MI YA KUNSA

Home of gorgeous,intelligent and expect writers,we are best among the rest

21_25

Ina taya yar uwarmu murnar samun abun arzikin da sukayi wato marubuciyar sakaya wato ummu meenal Allah ya tayaku riko ya kyauda idon mahassada amin nasadaukar da wannan page din gareki yar uwa much love.

Your comments is important and never expect a page everyday

Da isar su office sukayi duk abun da sukaga yadace dasuyi sannan suka tsaya restaurant suka ci abinci kowa ya wuce gidansu.

Bayan kwana biyu Yau takama Wednesday wato laraba.

Nafisat ce xaune a love garden din makarantarsu tare da xahra gurin karfe 3 nah rana.

"Zahra ni inaganin xanzo in wuce gida tunda mungama lectures din yau inyaso nadawo Friday gaskya saboda nagaji gabadaya gashi Saturday muna da lecture din mutumin nan gashi bansan inyi missing ko kadan so shiyasama zandawo Friday din Ma gashi ma ni ko assignment din dazamuyi submitting ran Monday bnfaraba gashi da dankaran yawa"
'"Okay to Nima dai by tomorrow inaga zangudu gidan because wajan 2weeks ina school ko gida ban leka bah "

Haka dai suka cigaba da firansu sannan suka tashi suka je daki nan nafisa tafara hada kayanta dazatakai gida dan wanki.

Haka tafito ta tari napep dankaita gidansu dake hanwa dan batacika son hawa bus ba saboda batason tsayawan dasukeyi gani take gara tabiya ko nawane dai akaita itakadai har bakin gidansu.

Da isn su bakin gidansu wani madaidaicin gida naga tasauka mai milk gate irin namasudai rufin asiri.

Tabiya wanda yakawota tare da dauko dan jakanta tashige gidan.

Shiganta parlour din gidan yara biyu wanda zsukai 14 da 10 suka yi mata oyoyo. Kallonsu tayi tace.
"Umma tana nan kuwa "

"Yenxu tafita taje gidan anty ayesha gasheta bata da lafiya "

"Okay" kawai tace takama hanyan wani kofa harta kusan kaiwa takuma jiyo "mi akadafa ne agidan dan yumwa nikeji "

"Shinkaface jallof "

"Zubomin plz ameera"
"Okay "yarinyar da baxata wuce 14 dinba ta fda ta wuce kitchen tadibo mata.

Itakuwa nafisa Shiga dakinta tayi wanda yake madaidaci amma komi pink ne adakin banda gadon dayake white.

Zamatayi kawai tana tunanin suraj tana tunanin yarda xatai ta tafi kadunann nan kuma tana aduaan Allah sa kardawani wanda yasanta yaganta tanacikin wannan tunanin ne taji an kwankwasa kofa.

"Waye "

"Amirace "
"Shigo " shigowa amiran tayi sanan tabata abincin ta fita itakuma aje abincin tayi tana tunanin Allah sa plan dinta yayi aiki.
Dan karya tama zahra
datace mata gida zata har Friday takoma tadaizone for yau gobe tayi karya a gida tace xata koma school kawai sai ta wuce kaduna.

Kwanciyatayi tare da rungume pillow dinta tare da tunanin suraj sonshi nakara shiga cikin zuciyarta.

Bayan tagama tunanin ne ta dauko abincinta taci sannan ta tashi tayi sallah tare da aduar Allah ya yafe mata abubuwan datakeyi ( ni kuwa nace ashe kinsan badaidai kikeba son zuciya kekai ki ga halaka. )
5:00pm
Parlour tafito ta zauna tana kallo tare da kainta biyun sukaji salaman ummansu

"Salama alaikum "

Amsawa sukayi "umma har kindawo kenan "

"Ehh ah nafisa yaushe kikazo "

"Dazun wallahi umma amma gobe ma zan koma wanki nakawo ga kayana yakare xan diba wasu"

Zama umman tayi takalla nafisa "Allah sarki ranarma zahra tazo musamman tagaishemu hartakawo masu amira chocolate........

"Ayah tafadamun ai dayake ranarda taxo inada lectures shiyasa bamuzo tare ba "

"Haka takecemun dana tambyata "

"Okay "

"Allah sarki nafisa kinyi dacan kawa wallahi nakirki ga tarbiya "

"Hmmm umma "

Comments &share plz

Ina jin dadin comments dinku gaskya saidai har yenzu basu isa ba

Takuce😜

LALACEWAWhere stories live. Discover now