💋💋💋💋
LALACEWA
💋💋💋💋STORY AND WRITTEN BY
RUKKY
🌟GORGEOUS WRITERS FORUM🌟
G.W.F
HOME OF GORGEOUS,INTELLIGENT AND EXPECT WRITERS,WE ARE BEST AMONG THE REST
6_10
YOUR COMMENTS IS NEEDED PLZZZ MAY ALLAH HELP US AMEEN
Murmushi yayi sannan ya kalleta dakyau "don't worry nafisa babu abundazaifaru yaune kawai bamuyi using ba but next tym zamuyi so kisa ranki a inuwa kinji baby darling Ina kaunarki "
"Tou yenzu inkatafi when zakadawo kuma".
"Ai ina ga ke zaki zo kd wannan tym din"
"baby Haba ina babu inda zani kasan fa munkusan fara exams bama wannan ba kasan cewa ni ban taba tafiya nikadaiba sannan kasan momy tanada da friends a kd dinnan tsautasyi yasa aganni "
"Baby wai miyasa kike abu as kaman baki wayeba karda kimanta aiki nimafa nikeyi nazo gunki nace inada meeting and not dat ma ai ba lokacin exams din zakizoba kafin kufara yakamata kizo. "
"Nidai baby aa gaskya"
"Kidaina ba mata kunya kuma kinaban kunya Haba kaman ba student dn ABU ba "
"Tou baby Allah yakaimu shikenan "
"Kokefa darling harkinsa naji sanyi nakuma kara yarda dason dakikemun "
"Okay baby "tafada tanamike wada kyar "
"Baby barimuyi wanka ko saimu fitan"
"Okay "
Bayan shigansu toilet ne saidasuka kara romancing junansu sannan sukayi wankan suka sa kaya suka bazama gari basu sukadawo ba sai 9 na dare daman kuma 3 suka fita. Sunje gurare kaman Mr Biggs da su bitmas and yusad shopping mall sannan sukaje kantin saida waya yasaimata iPhone din as he promise which makes her to be happy amma batanunamasa ba sabodawai karda yarainata.
*******************
Saida kazeem yagama yawonsa sannan yakoma gida yaje mosque nan kofar gidansu yayi sallan magriba sannan yakoma yakuna sunna TV yanakallo.Chan tunanin suraj yafadomasa yace"ohh su suraj anmantadamu Allah sa meeting din yaje ba bata yaran mutane ba I think I have to call him to let him know how much I miss him "
Daukan wayanrsa yayi Kiran iPhone 8 ya yayi dialing number din abokin nasa but switch off text kawai yamasa yace inyakunna wayan yakirasa sannan ya aje yacigaba da kallon TV din .
Bawai dan hankalinsa nakan TV dinba aa sai kawai tunanin maganar hajiya yake nadazun na aure.
"Hmmm ni hajiya bazakigane bane matan yenzu ne sai ahankali dakyar akesamun na kwarai gashi ni haryenzu bangawarda tamun daidai da in auraba"
Duk wannan maganar kazeem yinsa yake acikin zuciyarsa yana kadakai kawai
***************
Bangaran su suraj da nafisa kuwa bayansun koma hotel ne suraj yatuna yau gabadaya phone dinsa yana flight mode.Maidashi yayidaidai saiga message yashigo budewa yayi yagani sannan ya latsama kazeem kira (kazeem friend din suraj ne if u understand )
"Hello aboki "
"naam ya akayi kashige zaria kamanta damu anya kuwa"
Dariya yayi yace "ni na isa ai gobe zandawo in Allah ya yarda "
"To Allah ya kaimu ammadai nasan halinka I hope dagske meeting kaje "
"Kazeem kenan kai kama yarda ashe dana fadama bawani meeting wallahi "
"To Allah kyauta ya shiryaka kaida masuyi
"Amin" yace
"Ni kamaban haushi so sai gobe suraj "kashe wayan yayi kawai "
'Kaidawaye kukewaya "inji nafisa.
"Nida abokinane wallahi kaman dan uwa na daukesa
"Allah sarki baby u know what? ."
"Aaa sai kinfada"
" baby katuna wata friend dita zahra Wanda nake yawan baka lbarinta "
"Yes natuna maiyafaru "
"Ansamata rana shekaranjia takirani take fadamun "
"Allah sarki and?"
"Sauran namu ko baby "
"What no way taya zan aureki kina 200level and kina zaria kina karatu ina kaduna kidai bari ki gama miye nasauri"
"To baby Allah ya kaimu"
"Amin "kawai yace ya tashi yashigo toilet
Dauko sabuwan wayanta tayi tanadubawa .
*******************
Kazeem kuwa bayan sungama wayada suraj adu'aan shirya yama friend dinsa yanakuma hamdala da Allah yakaresa da aikata zina da makamanta zina sannan Yana aduaan Allah karda yavasa mata yar iska kodan yaransa.....Manage nayi typing din yagoge ne wallahi.
Your comments are needed
Vote
Comment
&shareTakuce😜
![](https://img.wattpad.com/cover/228814844-288-k811123.jpg)
YOU ARE READING
LALACEWA
Ficción Generallabari ne daya kunsa soyayyah dakuma aminta dake tsakanin abokai biyu daya na gari dayan kuma akasin hka,sai ita kuma yarinyar da sanadin so ta saida mutuncin ta