part 14

19 2 0
                                    

💋💋💋💋💋
LALACEWA
💋💋💋💋

STORY AND WRITTEN BY RUKKY

DEDICATED TO LALACEWA FANS

🌟GORGEOUS WRITERS FORUM🌟

G.W.F

HOME OF GORGEOUS INTELLIGENT AND EXPERT WRITERS WE ARE THE BEST AMONG THE REST

Kuyi hakuri kamata yayi in muku posting jiya but due to banda enough chaji yasa banyiba ayi hkr gashi inshallah mundawo tare kenn saidai bnyi alkawarin typing everyday ba but i will try my best.....

PAGE 53.

Nafisa na gama aje jakan cikin locker ta kwanta kan gadonta jitayi tayi missing gida kwata kwata bayan ta kwanta saitaji bacci ya kwaracewa idonta wani haushi takeji na abunda ta aikata mamakin kanta ma takeyi na miyasa tayi abunda tayi chan zuciyar ta tace son suraj ne ya ja maki nafisa all what u have done.

Batasan sanda hawaye suka fara zubo mata ba yenzu yazatayi a rayuwarta shikenn yenzu fa ita ba virgin bace ko  kara juyawa tayi tace a fili ita yenzu tasan babu wani namjji dazai so auran ta dole ne ta koma am suraj ta matsa mai suyi aure dan ta tabbata mamanta harda magnan aure zata mata nan take gabanta ya fadi tafarra aduan Allah yasa ba ganinta wani yayi ba a inda taje dan tasan in har haka ya faru umma zata iya tsine mata kuma ta ce ta bar ta har abada.

Yenzu dai fatan ta yasa duk ba haka bane maganan aure ne dai zata mata ba yarda tunanin ta kebata ba dan in aure ne zata fada mata zata gabatar da suraj kawai tasamu suraj ko gaishe  da maman su yzo yayi asandashi dazaman shi wato neman izini .

Tashi kawai tayi tashiga toilet dan ta watsa ruwa dan wani zafi takeji duk kuwa da fankan dake kadawa a dakin.

Watsa ruwa tayi tafito ta shirya cikin  material dinkin bubu blue colour da touch na black and white tayi Rollin veil black ta dauko phone dinta ta shiga whatsapp tana duba chats dinta .

Tana cikin haka ta tunada kazeem tasan cewa she love suraj but she don't knw what kind of feeling takeji game da kazeem dan wani tsoronsa ma takeji tarasa ganewa,gashi takasa sakewa daganin ta dayayi da suraj tarasa dalili wani zuciyan yace u love nafee girgiza kai tayi no i only love suraj and only him  ko jiya danamai abundanamai rudin zuciya ne

Haka dai nafisa tacigaba da saakwa da warwarewa tarsa yarda akayi ta bari rayuwanta ya lalace but komadai miye itadai yenxu tasan she have to marry suraj dan tasan shikadai ya dace da ita a halin da take ciki yenzu.  Fitowa tayi daga dakin tana jin cikinta na kuka alaman yunwa ke damunta kitchen ta wuce direct.


Typing.......



LALACEWAWhere stories live. Discover now