💋💋💋💋💋
LALACEWA
💋💋💋💋💋STORY AND WRITTEN BY
RUKKY🌟GORGEOUS WRITERS FORUM🌟
G.W.F
HOME OF GORGEOUS INTELLIGENT AND EXPERT WRITERS WE ARE THE BEST AMONG THE REST......
DEDICATED TO MY FANS INAYINKU WLHY.
52
Kazeem kuwa tunda yabar banagaran mahaifan nasa yakeda tunani dan yenzuma haka yana zaune a kan kujera na side dinsa.
Tunani ne fal a ransa na wacece wanann zaa hada sa da ita shi mata tsoro suke basa.
Dan kuwa cikin kwana biyu kacal rayuwarsa tachanza.
Gyara zaman sa yayi yace a fili "amma nasan su daddy baza suyi min zaben tumin dare ba ".
Yafada yana gyada kansa
Sai kuma yace a zuciyarsa kai kuma shi hali fa ba a fili wani zubin yakeba kaman dai yenzu kalla wannan nafisan daga ganinta kace yar mutunci ce ita amma ashe yar banza ce wannan wani kalan rayuwace.Hakadai yayi ta sakawa da warware wa daga karshe ya yanke shawaran kawai zai ci gabada adua gun neman zabin Allah dan shi baima san mi zaiyi ba kam inbanda haka.
Daga nan tashi yayi ya wuce dakinsa ya dauko files din da ya karba gun suraj yana dubawa.
Duba files din yake amma nafisa ke mai gizo
Tsaki yayi yarasa dalilin daya sa yarinyar nan yashiga ransa da yawa.Deciding kawai yayi da ya aje files din kan drower sannan ya tashi ya koma parlour dan kallon tv.
Channels tv yabude dan kallon news ko yarage tunanin daya adabi zuciyarsa akan abubuwa da dama a rayuwarsa.
***********
Bangaran nafisa kuwa tana cikin motane amma gbadaya hankalinta baya kwance kawai jin dadin ta taganta a gida dan kuwa tarasa dalili fargabanta kara yawa yakeyi.Tana cikin wannan halin ne tatunada maganr da umma ta fada mata dazu akan tazo tana neman ta kodai wani yagantane yafada ma umma.
Take gabanta yakara bugawa
Sai kuma ta kada kai anya kuwa dan ai tace mun ya makaranta kenn tana daukan cewa ina makaranta.Tana wannan mgnan ne duka a cikin zuciyanta wanda bata lura ba har sun shigo zaria ma sai da driver din yace" hajiya ina zamu nufa ne."
Kallonsa tayi bayan ta dan firgita "ba tasha muka dosa ba".
"Aa ai wanda ya biyani yace har gida zan kaiki".
"To muje nanunama hanya ",dayake lokacin suna gun danmagaji.
Hakadai tadunga nuna mai hanya har suka iso hanwa GRA wato unguwansu kafin su karasa gidan nasu tace mata ya ajeta,nan tasamu Keke napep ta mai bayanin gidan shikuma driver din ta salamesa.
Mai napep din har gaban gate din gidan ya ajeta itakuma ta dauko jakanta ta basa naira dari biyu dan hka sukayi dashi tun da zai dauko ta
Shiga gidantayi da jaka nikiki a hannunta.Parlour din tashiga daidai tana duba agogon wayantl dayayi daidai da karfe goma saura.
Da sallama tashiga wanda babu kowa a parlour din sai dan karan tv na manara da ke kunne.
Dakinta ta wuce direct dan kuwa ta kosa tayi bacci dan kuwa bacci takeji dan tasan maman nasu itama ta koma baccin sai gun sha daya ko zata tashi.
Suma kannin nata bata gansu ba yenzuma haka suna kitchen kila tafada tana aje jakan hannunta handbag dintakuma tasa a locker.
Manage please💔🥺
Typing🤳🏼

YOU ARE READING
LALACEWA
Ficção Gerallabari ne daya kunsa soyayyah dakuma aminta dake tsakanin abokai biyu daya na gari dayan kuma akasin hka,sai ita kuma yarinyar da sanadin so ta saida mutuncin ta