💋💋💋💋💋
LALACEWA
💋💋💋💋STORY AND WRITTEN BY RUKKY
🌟GORGEOUS WRITERS FORUM🌟
G.W.F
HOME OF GORGEOUS INTELLIGENT AND EXPERT WRITERS.
DEDICATED TO SURAJ FANS😹
48_49
Yana zaune akan dinning table din ya ji umma ta fito.
"Wai haryenzu baka gama cin abinciba"."Nakusa"yafadamata.
Zama tayikusa dashi"kaga kazeem zankarama tuni akan maganar dzu duk maganar da alhaji yayanke kayarda kawai.
"Hmm" yace kawai.Bayan yagamane suka mike suka kama hanyan part din alhaji,samunsa sukayi zaune a kan kujera.
Hajiya taje ta zauna by his side shikuma kazeem ya zauna gefen hajiya a kasa ta kafanta.Zama kazeem yayi tare da gaishe da mahaifin nashi.
"Ina wuni daddy".
"Lfylau kazeem".
"Antashu lfy"yafada yana dukar da kansa.
"Lfylau kasan dalilin dayasa nace inason magana dakai."Aa daddy" yafada yana gyara zama.
"Yawwa akan maganar dai tamuce naji shirun nka ya wuce ka'idda kakuma raina magannar mu wannan dalilin yasa na yanke shawarar yimaka auran hadi".
Da sauri kazeem ya dago ya ce "auran hadi kuma daddy".
"Eh ko bamu isa dakai bane "daddy din kazeem yafada yana kara daure fuska.
"A'a bahaka bane daddy amma yenzu auran dole a wannan zamanin".
"Eh kazeem auran dole dan dole inma auren dole dan ka raina maganar mu kana neman maida ni dan iska kullun aikinka kenan kamun karya bakasamu mata ba duk matan dake Nigeria ace har yenzu ka gaggara samun wace kakkeso to da sake dan haka ni yenzu har nagama magana maganar auranka nan da sati uku inkaga dama kaje kaga yarinyar a zaria.
Kazeem jiyayi kaman ya daura hannu a kai yayyi ihu dan bakinciki dan wannan ai cutansa zaayi ya gudu bai tsiraba yaza ahadashi da yarinyar da baisaniba shi bama kyanta ke damunsaba ko rashin kyanta,aa halinta ne abunji yenzu wallahi.
Dago fuskansa yayi yakalli iyennasa "yace daddy duk yarda kuka yanke hukunci is okay with me dan ban isa in ja dakuba.
"Very good sai ka tashi kaje in ka shirya sanin ko wacece saikazo katambyeni ko maman ka."
Tou fans inason jin comments din ku akan dawaye zaa hada kazeem?
Sannan ya nafisa da suraj zasu kare?.Vote
Share
Comment

YOU ARE READING
LALACEWA
General Fictionlabari ne daya kunsa soyayyah dakuma aminta dake tsakanin abokai biyu daya na gari dayan kuma akasin hka,sai ita kuma yarinyar da sanadin so ta saida mutuncin ta