** 👩❤️👨AUREN ZAMANI👩❤️👨**
*WRITTEN BY RUKAYYA IKRA (UMMU SULTAN)*
*DEDICATED TO*
*UMAR ABUBAKAR(DADY UMAR)**SPECIAL GIFT TO*
*KAWATA HINDATU MUSTAPHA🥰😘*
(¯'*•.¸,¤°´✿.。.:*քʀօʄɨƈɨɛռȶ աʀɨȶɛʀֆ*.:。.✿'°¤,¸.•*´¯)
тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε *_ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση_* ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.
INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/
FACEBOOK: https://mobile.facebook.com/groups/2455147078097572/
TWITTER: https://twitter.com/pro__writers?s=09
*Assalamu alaikum ƴan uwa na baki ɗaya, ina mai godiya ga Allah Ubangiji da ya ba ni iko da baiwa daman rubuta wannan labarin, dan Allah duk abinda ki/ka gani a cikin sa ya yi daidai da halin ki/ka toh ina fatan Allah ya sa sanadin wannan labarin ya zama silan gyarawar ki/ka, a yi haƙuri da dukkan abinda aka yi karo da shi wanda bai dace ba, ni ma ban wuce a yi mani gyara ba, ki/ka mani gyara ko fa ɗakarwa ko ƙarin haske akan wani abun insha Allah ina maraba da su, zan rinƙa sa number waya dan magana da ni ta wtpp kaɗai, na gode👏👏👏👏👏*
*Har kullum ina ƙara jinjina gare ki my swtsis (maman mammy shalele) love u sis😘😘😘*
*SHAFI NA ƊAYA*
📚🖊️...cikin ɓacin rai ya bar office ɗinsa, gudu kawai yake yi da mota hon ɗinsa ya sa mai gadin ya san ubangidan nasa ne ya dawo dan kuwa tabbas in dai ya gan sa haka ya san aƙwai matsala,
A guje ya ajiye motar ya yi cikin gidan a guje, zaune khairat take shaɓar babu alamar tsafta a jikinta bare gyaran gidan, ba ta da wani aikin yi sai danna waya tana dariya,
Janta yayi da karfi yayi toilet da ita, kaya ya cire mata gaba daya ya hau yi mata wanka, shi ma yayi ya dauke ta bai tsaya ko ina ba sai a kan gado, lotion da body spray kawai ya bi jikin ta da shi, shi ma ya feshe nasa dashi, suffara jikinsa kana ganin ta ka ga matashi ɗan gaye, ga kyau ga dukiya, sai dai kash!!! Bai samu warda za ta kula shi ba; su more rayuwa yarda yake buri kullum, Kiran jikinsa kawai.take kallo tana tuna wani guy na cikin novel,
Bai tsaya ce mata komi ba, yayi kanta yana shafawa yana bin dukkan ilahirin jikin ta da matsa, cikin salo da kissa, yake gudanar da aikin sa, ita ko ko ajikin ta, ƙwance take turus kamar katifar da take a kanta,
Duk wani salon da za ya ma diya macce ta fita hayyacin ta yayi ma khairat amman ina, tsabar mugun hali irin nata ta ƙi ba shi haɗin kai, haka ya ci gaba da wasa da ita har ya fara babbar harka, yana kawo wa, ya sauka kanta ya dan huta, wanin irin wari ya ji zanin gadon na yi alamar-ƙwata ƙwata ba ya samun wanki,
Dole ya sauka kasa ya jawo ta yayi toilet da ita dan gudanar da wankan tsarki, tabbas ya san idan ya bar ta haka, ba za ta yi ba,
Suna fitowa yayi wulli da ita, "khairat wallahi wannan ƙazantar taki ta ishe ni, sai ka ce ba mai ilimi ba, gidana ya zama bola ki ga gida kuma a ce wai diya macce mai ilimi na cikin sa, ba ki da aikinyi sai chat kina ware kwafa kina bugawa, toh uban wa ya gaya maki masu chat ɗin ba su da tsaabta, koko kuma ba su san zafin kansu ba?
Wallahi khairat na fara dana sanin auran ki, kin tashi gidan arziki ga dukiya babu abinda kika rasa, amman girki kansa ba ki iya ba, idan ina da buƙatarki in dai ina son na gamsu dole sai na maki wanka",
YOU ARE READING
Auran zamani
Historical Fictionsoyayya, kiyayya, hargitzi gamida cin amana ga sakarchi, khairat tayi ma rayuwarta illah da zatayi dana sani anan gaba,