** 👩❤️👨AUREN ZAMANI👩❤️👨**
WRITTEN BY RUKAYYA IKRA (UMMU SULTAN)
WATTPAD@IKRARUKAYYA11
DEDICATED TO
UMAR ABUBAKAR(DADY UMAR)SPECIAL GIFT TO
KAWATA HINDATU MUSTAPHA🥰😘
PROFICIENT WRITERS ASSOCIATION
тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/
FACEBOOK: https://mobile.facebook.com'/groups/2455147078097572/
TWITTER: https://twitter.come m/pro__writers?s=09
UHMM!!! Wai miya sa sis feenat kuke mani hakane?sis aysha alto maza ki jawo mani sarauni da shalele, aunty hanne maza rike mani su ni zan fara,
Tirkashi
Rigi-rigi babban dahuwa, mai karya itacen yaro. In kaji tambari sai sarki, in kaji jiniya sai gwamna. Biki na farar kaza, balbela ba gaiya ba.
Ina kuke? Masoyan PROFICIENT WRITERS ASSOCIATION.
Kungiyar da Ta tara kwararrun marubuta, masu aiki da basira da hazaƙa.marubuta ne wadan da suka san kan alkalami, yayinda suka karanci matsalalon da duniyarmu ta yanzu ke ciki, basu tsaya a nanba, saida suka zaƙulo maganin matsalalon. kai baki bazai iya baku labari ba, sai dai ku kasance tare da mu, bayan kun antaya shafin mu na Facebook .👇🏾FACEBOOK: https://mobile.facebook.com/groups/2455147078097572/
Proficient writers association
Uhmm lallai!!!, ummu najma ki dena rawan kai,ke nuseey, ina ki ke,wallahi kija da baya, ammiyn khairat, sis khadeeja haydar ku kamo mani su, tirkashi!!! Ashe yaya indabo da yayah sadiq suna neman riga na, bari ku gani,🤭Ap. Na manta ban fada muku ba masoya. Wannan kungiyar mai haɗin kai, da zaman lafiya, Uwa Uba soyayyar gaskiya da amana, sun shirya tsaf domin kawo muku Audio ɗin littaffan kunyigiyar gaba ɗaya. Bisa Youtube channe namu.👇🏾
https://m.youtube.com/channel/UCa6VZD_0ZlXycCLTT1i-ygQ
Proficient writers association
RUkayya ikra ya naga kina ta ɗaga hannu ne!?bari kawai!! sia shamsiyya da sa'a datu naga suna gyan gyaɗi, shine zan taɓasu karda abarsu abaya,
Muna maraba da ku masoyan duk ku antayo, domin, muna alfahari daku😍 ta kuce ta muce,
Mu kafta🤾🏻♀️
*SHAFIN NA KUNE MASOYAN ASALI,MOM KAUSAR,KANWA KHADIJA,UMMU MUSLUM,MRS ABJEED,MARIYA BAWALE,KUNA DA YAWA IISSAFINKU ZAYAYI PAGE GUDA,LOVE U OLL*
*SHAFI NA ASHURIN DA UKU*
📚🖊️......dr yana isowa, salim ya masa iso ciki nadiya da salma suka yafa mayafinsu, tambayoyi ya mata kanyarda ta keji,
"Dr gaskiya banajin komi sai dai kawai dan rashin ƙwarin jiki kaɗan haka, amman gaskiya komi normal",
Yayi murmushi, "masha Allah, karda ki damu aikin mayi ƙo ƙari haihuwan fari kuma irin wanann big girl haka masha Allah aikin godema Allah, amman nasan kinyi anfani da olive oil sosai ajikinki ko?"
kunsan mata da yawa haryanzu basusan riban shafa olive oil ba tun ciki yana shiga 9mth koma 8mth,dan shafashi a gaban macce kamar sau biyu arana yana kawo sauƙin fitowar kan baby da kuma rashin samun wannan ƙarin wanda sai anyi ɗinki,dan yanasa gurin taushi gami da santsi shiyasa komi yakan zo da sauƙi,
YOU ARE READING
Auran zamani
Historical Fictionsoyayya, kiyayya, hargitzi gamida cin amana ga sakarchi, khairat tayi ma rayuwarta illah da zatayi dana sani anan gaba,