SHAFI NA SHA BAKWAI DA SHA TAKWAS

72 6 0
                                    

**  👩‍❤️‍👨AUREN ZAMANI👩‍❤️‍👨**

WRITTEN BY  RUKAYYA IKRA (UMMU SULTAN)

WATTPAD@IKRARUKAYYA11

DEDICATED TO
 
UMAR ABUBAKAR(DADY UMAR)

SPECIAL GIFT TO

KAWATA HINDATU MUSTAPHA🥰😘

(¯'*•.¸,¤°´✿.。.:*քʀօʄɨƈɨɛռȶ աʀɨȶɛʀֆ*.:。.✿'°¤,¸.•*´¯)

тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.

INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/

FACEBOOK: https://mobile.facebook.com/groups/2455147078097572/

TWITTER: https://twitter.com/pro__writers?s=09

SHAFIN NAKU NE AUNTY  RABI NAD SIS RABI'AT USMAN, JINJINA DA BAN GIRMA 😘🥰😘🥰😘💃💃🌹🌹

            SHAFI NA SHA BAKWAI

📚🖊️.....daddy da kansa ya masa magana mommy ta ɗauki nauyin waliman, suna zaune salim da khalil suka shigo falon,

Gaida daddy sukayi malam yamasu sannu, yarda yake satar kallon khalil ne yake ayyana wa aransa tabbas akwai matsala matuƙar khairat na karo da wannan acikin gidansa,

"Daddy ya shirye shirye?munyanke magana nida khalil zamu ɗauki nauyin walimar, kuma munason ta kasance cikin tsari da kuma nisha ɗantar wa, maza da mata ne gaba ɗaya zasu haɗu kowa da gurunsu, mata da miji kuma zasu zauna guri ɗaya, ina ganin hakan zaya ƙayatar kuma kowa zaya nisha ɗan tu sosai"

Kallon su malam keyi sam baiso hakan ba , amman karda ya faye zaƙewa yayi na'am da maganan yace amman dan  Allah abar walimar sai bayan ɗaurin aure kamar da ƙwana biyu, dan raya sunnan ma'aiki, ina ganin hakan zaya fi tsari",

Khalil ya daga ido ya kalleshi wannan ne karo na biyu da suka taɓa ido huɗu da juna, ya saudar da kai, ji yake kamar ya fiddashi daga cikin gidansu, ƙwata ƙwata bayasan ko ganinsa, dan ya lura dashi yacika wani irin fi'ilin tsiya dan momy ta basu labarin yarda sukayi da shi kan gida,


Tashi yayi yabar falon, daddy ya girgiza kai tsab yasan abinda ke damun yaronsa,

Salim ya kalle malam "okk babu damuwa duk yarda ka tsara babu damu wa, Allah ya nuna mana lafiya ameen",

Ya miƙe yayi cikin gida,

Khalil ya gani da fe da kai yana ƙwalla, ammi na kallonshi khairat tana zaune agurin wani kallo ammi ta watsa mata tayi cikin ɗaki, gashi ta ƙara kyau tasha gyaran mumy, dan gaba ɗaya ita ke komi ammi nata ido,


" yanzu ammi daman haka kika shirya rashin gata ga khairat ko?miye nayi da akamani haka, aka saka mata da wannan tsarin",


Momy ce ta daka masa tsawa,

"maza ka kama bakin ka karda na kuma jin wani zance daga bakinka, naseer insha Allah gobe zaya zama mijinta insha Allah, haka Allah ya tsara ma rayuwan ta sabida haka idan bazaku mata fatan alkairi ba, karda nakuma jin bakinku aciki, inason yanzu naga matanku acikin gidannan dan hidimar biki",


Ammi tayi murmushi tana tausayinshi tabbas tasan yana son khairat, amman maganin ta malam naseer, kuma batason abinda zaya sa khairat ta dan tabo yau zuwa gobe dan ta ɗan saki ranta sosai,



Auran zamaniWhere stories live. Discover now