shafi na biyar

111 11 3
                                    

**  👩‍❤️‍👨AUREN ZAMANI👩‍❤️‍👨**

WRITTEN BY  RUKAYYA IKRA (UMMU SULTAN)

*wattpad @IKRARUKAYYAT11*

DEDICATED TO
 
UMAR ABUBAKAR(DADY UMAR)

SPECIAL GIFT TO

KAWATA HINDATU MUSTAPHA🥰😘

(¯'*•.¸,¤°´✿.。.:*քʀօʄɨƈɨɛռȶ աʀɨȶɛʀֆ*.:。.✿'°¤,¸.•*´¯)

тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.

INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/

FACEBOOK: https://mobile.facebook.com/groups/2455147078097572/

TWITTER: https://twitter.com/pro__writers?s=09

SHAFIN NA KUNE SIS BASIRA BELLO
ZAINAB MAGAJI
FATEEMA DAYYABU AND
MAMI DABO💃💃👏

SHAFI NA BIYAR

📚🖊️....Juyar da kanta yayi kaɗan baby tashi muje kici kazar ki ko?kunya ta nuna sosai agurin, kafin tadaga kai jitayi yayi sama da ita sai bakin wata haɗaɗɗiyar kafet da tasha ado,

Zaunar da ita yayi ahankali "oya baby cire wannan kunyar karda ki hanani morewa fa",

Wayyo cikin nadiya,

Zama yayi kusa da ita, akunne yake raɗa mata, " haba baby na, karda kuma kigaza mana, yarda nake alfaharin samunki, time guda kuma naga kinyi sanyi da jikinki, kece fa mai sharan kukana , dan Allah karda kibari wannan kunyar tahanamu mure ranan farkon mu",

Buɗe ledan yayi ya fara ɗauka yana bata abaki, yaki ci sam yace dole ita zata bashi harwata sabuwar shagwaba khalil yakeyi, yaufa basa banba khalil ansami annuri acikin gidansa🤪

Haka ya takurata hartana dariyan irin yarda yakemata shagwabar, wai,tafara bashi taɗauko zata ƙara bashine yayi saitin hannunta yaɗan cizashi kaɗan,

Zare ido tayi "kai kai kai!!! Honey Allah saina rama banyarda ba",

Mikewa tayi dantazo ramawa yamike yafara gudu, tuni nadiya tabishi filolin da aka jera dan kayata gurunne tarinƙa jifarsa dasu,

"Shikenan yau kuwa kowa ɗakinsa daban zaya ƙwana bye naje ɗayan naƙwanta"

Jinshi tayi agabanta "sori dan Allah baby",

Charaf taji yasunkuce ta, baidireta ko inaba sai toulet, kaya yashiga cire mata, dan kuwa tawanann bangaran shi gwanine khairat tariga tasabar masa,

Ruwa ya sakarmasu masu dumi, yazo ɗaukarta taki tace " kaje ganinan zuwa"

Kinfita yayi yatsaya yanabin duk ilahirin jikinta da kallo, "baby karda kisake kisamani wani tawul  sunnah zamuje muraya"

Ganin bashida niyyar fita, ta kauce ta bayansa ta ɗauko sabulan tsarkinta wanda maman mujaheed ta aiko dasu aƙwai mai haɗin miski da kanin fari, wani irin kamshi yakeyi ta zuba ahannunta tasaki ruwan dumi mai zafi zafi tafara wani tsarkin dashi, shidai kallon ikon Allah yakeyi, ayyana ganin kamar wani salon takeyi dan tsab tagama tsarki bai jira wani abuba, yayi ɗaki da ita,

Yau babu wani batun shafe shafe ƙamshin jikinsu kadai ya ishesu, dan khalil yana ganda zaucewa

Kan gado yayi da ita yaja bargo ya rufesu yafara aikamata da wasu mugayan saƙanni harda wanda linda ta kwoyar dashi,

Auran zamaniWhere stories live. Discover now