Shafi na sha biyu

61 5 0
                                        

** 👩‍❤️‍👨AUREN ZAMANI👩‍❤️‍👨**

WRITTEN BY RUKAYYA IKRA (UMMU SULTAN)

WATTPAD@IKRARUKAYYA11

DEDICATED TO

UMAR ABUBAKAR(DADY UMAR)

SPECIAL GIFT TO

KAWATA HINDATU MUSTAPHA🥰😘

(¯'*•.¸,¤°'✿.。.:*քʀօʄɨƈɨɛռȶ աʀɨȶɛʀֆ*.:。.✿'°¤,¸.•*'¯)

тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.

INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/

FACEBOOK: https://mobile.facebook.com/groups/2455147078097572/

TWITTER: https://twitter.com/pro__writers?s=09

*SHAFIN NAKU NE MY BIG SIS AUNTY FULAIRA AND AUNTY SAFIYA MAMAN MUTUMI NA KAUNARKU DABANCE🥰🥰😘😘😘😘😘😘*

SHAFI NA SHA BIYU

📚🖊️.....Tsayawa yayi yana juyi daga ina yakejin muryan magana,

"juya da kyau nice ba wani baa!! maza maza kafita daga gurinan karda na kuma ganin ƙafar ka gidannan"

kausar ta juya a guje "mama karda ki koreshi shiɗin alkairi ne agaremu kibarshi mama dan Allah"


mamakin kausar mama ta tsayayi wannan shine rana na farko da taga kukan kausar akan namiji dan kuwa ta tsani halin maza gaba ɗaya,

"My heart my heart!!! karda ka tafi kabari za ta daina fushin, zuwan su anty ne yake da munta gashi bilkisu ta rasa cikinta, za ta saurari uzurin mu karda ka tafi",

Juyowa yayi da sauri muje nayi mata bayani,

Yana shiga ciki ya duka gaban ta,

"Mama dan Allah karda ki rabani da kausar itace farin cikina wallahi mama bazan cutar da itaba kiyi haƙuri bansan za suzo ba,karda kiyi mani haka mama dan Allah",

Murmushi tayi, "lallai yau naga rashin kunyar ɗa namiji a zahiri, da matan naka kake duke kana kukan munafunci akan wata ta waje ko?tabbas maza basu da kunya,"

Amina ce tasa baki

" mama bafa rashin kunya bane ba, kikasan ko yana da rabon samun arzikin ƙaruwa agidan sa ta hanyar kausar",

Wani banzan kallo ta watsa mata,

"Sannuku butulu masu butulci, yanzu badan yarin yannan ba da tuni ƙanwarku kilan sai dai wani labarin bai dai ita ba, amman kurasa wanda za ku cinma amana sai ita toh kusani badai jini na ba ina faɗa maku kufitar mani karda na sabau taku",

Ta juya takalli mujaheed

" yanzu ina matan naka, kaga abinda kukaso zawo mana, badan Allah ya tsagai taba, ko wacce macce akama haka dole tayi kishi, ka faɗa mani ina matan naka yanzu?"

Yana sosa ƙyeya yace, "Nace su tafi gidansu"

Dafe ƙirji mama tayi tana kallonshi, "tabbas mujaheed kashiga cikin sahun mazan da mata ke zagi a wannan zamani, ita kausar ɗin bata faɗa maka illah da namiji ya mata bane ko?

Matuƙar kana son zaman lafiya duk inda nabila take kayi maza maza kazo mani da ita yan zunnan," shiru yayi bai mike ba,

Wata ƙara ta sakar masa tuni ya miƙe yayi gaba, ta ena za ya fara neman nabila, tabbas yasan bata da kowa wanda ta sani tunda ya rabota da ƙauyensu,

Auran zamaniWhere stories live. Discover now