** 👩❤️👨AUREN ZAMANI👩❤️👨**
WRITTEN BY RUKAYYA IKRA (UMMU SULTAN)
WATTPAD@IKRARUKAYYA11
DEDICATED TO
UMAR ABUBAKAR(DADY UMAR)SPECIAL GIFT TO
KAWATA HINDATU MUSTAPHA🥰😘
(¯'*•.¸,¤°´✿.。.:*քʀօʄɨƈɨɛռȶ աʀɨȶɛʀֆ*.:。.✿'°¤,¸.•*´¯)
тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.
INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/
FACEBOOK: https://mobile.facebook.com/groups/2455147078097572/
TWITTER: https://twitter.com/pro__writers?s=09
*SHAFIN NAKU NE SWT SIS AYSHA ALTO AND SIS JANAFTY INA JINJINA GARE KU YAN UWANA KAUNARKU DABANCE🥰🥰😘😘😘😘😘😘*
SHAFI NA SHA ƊAYA
📚🖊️.....Cinkin nisha ɗi suka gudanar da wuninsu da ƙara samun bangirma gurin sirikan su,
Dady ne zaune dasu a falo
"gaskiya amminsu kintso kano rigima, irin wannan yarinyan kika ma baby kishiya da ita? Amman kinsan tabbas yarda takeda kunya da kamun kai kina ganinta kinsan ilimi ya zauna mata, tunda naga bata haɗa ido damu ba nasan tabbas tanada kunya,
Dukkan mutum mai kunya za ka sameshi da nagarta ga kuma sanin haƙƙin manyan sa, gaskiya nayaba da halin surukai na, kuma ina alfahari da samunsu acikin zuriya,
Ammin su gareki, tunda kika ɗauko wannan aikin tabbas ke zamu bari dashi dan kuwa nadiyan kanta inba kasansu ba sosai suka haɗu da baby kace gidan su ɗaya,
Tabbas ki sani nima zansa a gyara mani baby dan bazan ɗauki khalil ya juya mata baya ba sabida ya sami warda take masa komi yanzu",
Murmushi ammi tayi,
"ai tunda ka yaba alhaji komi yayi dai dai, sai dai mubisu da fatan alkairi baki ɗayan su, yarinyan malma rabice warda tayi karutun likita a sudan"
Shiru gurin ya ɗauka "tabbas aƙwai kama sosai, toh Allah ya basu zaman lafiya sannan kuma asa mani ranan da baby za ta koma ɗakinta dan sai nasake sabon shirin tunda naga ta inda kika bullo",
Dariya sukayi gaba ɗaya,
" ai alhaji nawa shirin sai yafi naka dan bazan bar khairat hakaba, yarda naga tasami kishiya mai wayo ga kaifin basira dole nima natashi tsaye tunda ga yau, ammi ƙwana nawa ya rage ne dan insan abinda na taka, zakusha mamaki",
Haka suka rinƙa fira cikin annashi wa, ammi na ƙarajin sansu a zuciyar ta, amman a ranta tana basu haƙuri tabbas khairat ba za ta koma gidanta ba, ta riga da tarasa damarta , dole sai ta koya mata hankali,
********
Bilkisu zauna tana kuka take bama maman fatee labarin abinda su bilkisu suke niyar mata,
"Haba wa!!!!, ai waɗannan abinda yafi haka zasu aikata, gaskiya kinyi babban kuskuren da baki sanar da iyayansu ba, da kinsame su kin faɗamasu wallahi,
Shiru nabila tayi tana tunanin karda fa taje su raina mata class,
Shawara da ban baki sosai maman fatee ta bata, tana fita ta kira uwar gidanta suhaɗu a bakin gidansu bilkisu,

YOU ARE READING
Auran zamani
Narrativa Storicasoyayya, kiyayya, hargitzi gamida cin amana ga sakarchi, khairat tayi ma rayuwarta illah da zatayi dana sani anan gaba,