** 👩❤️👨AUREN ZAMANI👩❤️👨**
WRITTEN BY RUKAYYA IKRA (UMMU SULTAN)
WATTPAD@IKRARUKAYYA11
DEDICATED TO
UMAR ABUBAKAR(DADY UMAR)SPECIAL GIFT TO
KAWATA HINDATU MUSTAPHA🥰😘
(¯'*•.¸,¤°´✿.。.:*քʀօʄɨƈɨɛռȶ աʀɨȶɛʀֆ*.:。.✿'°¤,¸.•*´¯)
тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.
INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/
FACEBOOK: https://mobile.facebook.com/groups/2455147078097572/
TWITTER: https://twitter.com/pro__writers?s=09
SHAFIN NAKUNE MASOYANA INA JINJINA GARE KU DA JIN DADIN COMMENT DINKU GARENI AUREN ZAMANI FANS GROUP🥰🥰🥰💃💃👏
SHAFI NA BAKWAI
📚🖊️....maryam tayi shiru sosai tanatsu tana sauraran ammi, "ina wayewarki ta tafi da harzakiƙi bama mijinki haƙƙinsa sai dai kiyi masa wasu abubuwan da basune zasusa yashiga jikinki ba,
Daga yau tunda dare yarda kikeyi zaki gama komi naki, kitsala gayunki, saiki ɗauki riga maishara shara kisa ajikinki, daga ke sai mijinki, mizayasa kisa kaya masu nauyi a jikinki, mukanmu da muke manya muna gyara auranmu bare ku yara da yanxu zakuyi abinda zakushiga ran mazajenku har'aba,
Soyayyar amarchi itace take ɗaurema ma'aurata sabida awannan lokachin ne kikesamun damar da zaki damke mijinki yarinka jinki ajikinki, gashi tunyanzu kinnemi kassara auranki da yarintarki,
Yanzu abinda nakeso da ke, kullum da safe kafin gari yafita kisamu kizauna kibashi hakkinsa kuma, cikin irin kissa maiɗaukar hankali, dole kisama kanki sha'awa da kanki, bakinsan nishaɗantar wa abisa gado yana kore wasu fitinun ba, shine za ya baki daman karɓan wasu abubuwan daga hannun mijinki,
Style kala kala zaki rinɓiyi, basai na gayamaki ba, takowane fanni, idan yasami na dare daban toh nasafen yazama daban shima, karda ki kuskura kikara shemewa abisa gado wai sai mijinki ne zaya juyaki, toh baki juyashi ba yazakiyi kema ki gamsar da kanki, haka tarinƙa koya mata kalan style masu ɗaukan hankali
Yanzu zan buɗemaku group kedasu salma da nadiyya, dan kuwa salma tazama zakaran gwajin dafi yarinya ƙarama da ita amman duk taƙwace maku wayonku a gidanta,
Dole zaku rinƙa fidda kowacce rana kuna ware topic dazaku tattauna a kansa dan ku rinƙa ƙaruwa da zunaja, kunada yawa, zankirata zansa tabuɗe makushi kuma ya ƙarfafa zumuncinku,
Daga karshe inamaki nasiha da kijitsoran Allah kuma ki koyi haƙuri kiyi amfani da abinda nabaki shawara dasu, tau za ki sami dukkan riban gidan aure,
Kisa aranki dukkan abinda zakiyi ma mijinki aljannanki kike nema, shine zaya ƙara baki karfin gwaiwar ƙara dagewa sosai da sosai gurin bautar aure, aure ba wasa bane maryam, kiyi anfani da wannan damar ki gyara ɗakinki, kema kizama wata abun ƙwatance da azayi ƙwatance da ita",
Suka tashi tafiya ammi ta ɗauko wata leda tabata tace "wannan kaɗai zanbaki sabida cikin jikinki, inkika rike shan kayan marmari sun isar maki, danke yanzu komi naki dabanne, sannan kirinƙa shan zuma tanada fa ida gamasu ciki tana kara kaifin basira ga yaron da yake ciki,

YOU ARE READING
Auran zamani
Ficción históricasoyayya, kiyayya, hargitzi gamida cin amana ga sakarchi, khairat tayi ma rayuwarta illah da zatayi dana sani anan gaba,