** 👩❤️👨AUREN ZAMANI👩❤️👨**
WRITTEN BY RUKAYYA IKRA (UMMU SULTAN)
WATTPAD @IKRA RUKAYYAT11
DEDICATED TO
UMAR ABUBAKAR(DADY UMAR)SPECIAL GIFT TO
KAWATA HINDATU MUSTAPHA🥰😘
(¯'*•.¸,¤°´✿.。.:*քʀօʄɨƈɨɛռȶ աʀɨȶɛʀֆ*.:。.✿'°¤,¸.•*´¯)
тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.
INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/
FACEBOOK: https://mobile.facebook.com/groups/2455147078097572/
TWITTER: https://twitter.com/pro__writers?s=09
SHAFIN NAKI NE ANTY JAMILA BASHIR (MOMIN ZARAH)ALLAH YA ƘARA ƊAUKAKA DA TSAWAN ƘWANA ANTY NA💃💃👏
SHAFI NA SHIDDA
📚🖊️....Wayar ya ɗauka yana mamakin yarda linda ta ɗauki wayarsa harta samasa wannan suna, kashe wayar yayi gaba ɗaya,
"Bebi tashi mushiga kinji ko"
Ɗaukarta yayi sosai yake bata kulawa, wannan yasa nadiya samun karfin jikinta itama taƙara bama jikinta kulawan sosai,
Buga kofar yasa khalil fita ganin ko waye haka da safe,
Kayan abincin yagani da direban salim, murmushi yayi yana ƙara yaba halin salma, yana fatan insha Allah shima yasami irinta yanzu,
Dainin ya wuce ya ajiye abincin, yayi ɗakinsa dan shiryawa, yana fita nadiya ta miƙe tafara tsara ƙwalli sosai mai ɗaukar hankali,
Tasan dole khalil yafita gurin aiki dan yanayin nashi aiki ba'a wasa,
Wani ƙaramin mini siket ta ɗauko da wata guntuwan riga iya gwaiwa tasa, jikinta kaf tamulkeshi da wata kulacca maidaɗin gaske kamshi kawai yake tashinta ko ina agidan,
Ta gyara gashinan yarda kasan wata ba indiyya, wani sabon zanin gadon ta ɗauko ta gyara gadon tsab harda wasu ƙwalliya aka tsarama gadon kince daga wani gurin aka ɗauko aka ajiyeshi,
Cikin sauri take komi dantana da zafin nama,
Ɗakinshi ta nufa, yana shirin saka riga, jiyayi ta amsa, "nahutarda kai my one, wannan aikinane bana kaba, kayi iya naka, kuma na gode sosai da sosai,"
Juyowa yayi yana mata wani mugun kallo, bebi kiyi haƙuri wallahi banso fita ba yau ƙwata ƙwata, amman yanayin aikina dole sai ina gurin, kiyi haƙuri heartbeat kinji ko, kona fita yau banida sukuni kece kadai a rayuwata, babu sauran wata face ke, kinriga kincinye wasan, ƙyautarki dabance saidai nadawo"
Yana surutun tana samasa kaya, haka aka saka kayan cikin shiririta gami da soyayya,
"Wow my one kalli yarda kawani haɗu, alhamdulillah mijina yafi nakowa, wani kiss takaimasa akunci, nabaka amanar kanka my one banyarda wata ta kalli wannan gayun ba"
Sosai khalil yakejin wani irin annuri na ratsa zuciyarsa,
Tare suka fito, wani irn ƙamshi mai ƙwantar da zuciyan masoya yaji gaba ɗaya gidan nayi, ga ko ina tsaf tsaf,
Baisan time daya sunkuci nadiya ba, "wayyo my one da zafifa haryanzu"
Zare ido yayi "ayyah heartbeat sori namanta kece wanann wankan naki ya nemi zautani wallahi sori kinji yana ɗaga mata gira, ammanfa aƙwai narana dana dare, dan gaskiya bazan hakura ba, kima kara gashi sosai kinji ko"

YOU ARE READING
Auran zamani
Historical Fictionsoyayya, kiyayya, hargitzi gamida cin amana ga sakarchi, khairat tayi ma rayuwarta illah da zatayi dana sani anan gaba,