Chapter one

67 16 14
                                    

$$¢$$$¢$$$$$$$$$$$$$$$$$$$$$$$$$$$$$$$$$$$$$$$$$$$$$$_$$$$$¢$$$$

Sanye yake cikin kananan Kaya. Cire glass din fuskarsa yayi sannan yayi was airport din kallon raini idanunsa cike da kwar jini.
Fari ne sal,daganinsa ba daga gidan wahala yake ba.fuskar Nan nasa adaure Kamar hadari ya daga wayarsa ya Kara akunne. Tsaki yaja harzai wurgar da wayar sai kuma ya fasa.
Bayan yayi tsayuwar minti biyu sai ga wata budurwa Mai kimanin 24yrs ta doso wurinsa. Cike da fara'a.Tana kawowa wurinsa ta rungume shi tana cewa welcome home sweet Bros. Sannan ta dan ta6a kumatunsa yadda ake wa Yara.
Kaii bro ka Karo kumatu.
Ke baki da kunya ko? Kuma uban wa yace kimin haka? Shine Zaki shanya Ni anan? Toh Masha Allah na shanyu sai ki kwashe Ni mu tafi ko?
Haba Bros me yayi zafi? Na tsaya Shan Mai ahanya ne.
Ko kin tsaya shafe shafe ba?
Common kawai sai na fito waja waja...I can't.
Wannan kuma naki ne kuma muje shine zai turo ki ki dauko ni?.

Shiga hanya sukayi tana Jan motar cikin gudu ba Wanda yace komai.

Malama Ina Zaki kaini?.gida Mana Bros ummi da Abhi suna jiranka.
Juya motar.yace batare da ya kalli fuskarta ba.
Toh Bros amma ummi na.............

Gosh khairat kin fiye son magana da sa'in sa. Yanzu 3yrs kenan rabo na da gida Amma you're still the same.yanxu haka Zaki dinga yiwa Abdoul?
Taya zanyi wa Abdoul dina haka?kaima kasan impossible.ko kadan baxa a hada shi da mutum Mai fuskar hadari kamar kaba.
Toh malamar soyayya naji. Yanzu sai ki kaini gidan sirikanki gun masoyin ki don I have to deal with him.
Dariya tayi tace someone is jealous.idan aure ne ka samo mata ayi maka Mana.
Wani kallo ya wulla mata sannan YAsa earpiece don yasan wannan kanwar tasa Mai surutu ce shi kuma bai fiye son hayaniya ko yawan surutu.

Basu tsaya ako'ina ba sai agaban wani katafaren gate.mai gadi ne ya bude sanadiyan horn din daya ji.
Bai tsaya ta gama parking ba Kai tsaye ya shiga babban falon.bakowa a falon hakan yasa ya nufa dakin Abdoul kawai.
Bangaje kofar yayi yashiga,bai ganshi a dan falon ba sai yasa Kai yashiga bedroom. Bisa gado ya tarar dashi Yana danne dannen laptop.

What!! Mazajeee my guy harka iso kenan.Abdoul yace tare da kanne masa ido.
Haushi Yakama shi baisan sadda ya haye Abdoul Yana Kai masa naushi.
Haba guy chill Mana karka Bata mun gashi tun my wife to be bata gani ba.
Shine zaka turomun babe dinka tazo ta daukan a airport?bayan munyi dakai zaka zo dauka na.
Guy Dani da ita duk daya ne after all kanwarka ce.
Toh bansan kanwata bace da nace kazo kayi picking dina?.
I'm busy kaima kasan yadda asibitin yake ynzu.dawowa na kenan nima.bari naje naga habibaty dita daman kwana biyu banji ta ba.
Girgiza kansa yayi sannan ya ture Abdoul ya wuce falo.

Woww Bros milli ka dawo? Wata budurwa Mai kimanin 18yrs tace yayin data fito daga wani daki.
No haryanzu ina plane Mami. You can still go and pick me up.
Haba Bros milli daga tambaya?
Sai bakin magana.ya idasa tare da Zama akan kujera.
Abdoul ne ya duba bai ga khairat ba sai ya dubi milli yace guy Ina sis dinka?
Tunda kaban ajiyar ta dole ka tambayan.
Mtww no need talking to you.
Mami Ina khairat ta shiga ne?yace ga kanwarsa dake tsaye abakin fridge.
Oh anty k...tana dakin sama tare da yaya Rayyah. Toh maza ki Kira mun ita.
Mami. Milli ya Kira ta. Juyowa tayi ta kallai.
Na'am Bros milli. Ki ce wa mom naxo sannan kar na Kara jin kin ce min milli.
Toh ai nickname dinka ne Yaya Lolo ai haka yake ce maka tace ashagwabe.

Ke Mami wa kike cewa Lolo?Abdoul yace tare da binta ta ruga sama da gudu.
Chill guy ai Kai ka koya masu kirana milli kaima a Kira ka da Lolo sai kasan yadda nake ji.

Mom din su Abdoul ce ta sauko tare da khairat agefenta. Sai Mami da Rayyah suna biye abaya.

Sosai Milhan ya gaisa da mom don sai dai awaya. Ba yadda bata yi ba ya ci abinci amma yace zai dawo don yanxu ummi ta kirasa.

Toh agaida gida sai kuma kazo.
Toh mom nagode.sallama sukayi da mom ta juya ta koma ciki ta barsu nan tsaye.tare da Abdoul zasuje don shi zai ma tuka su saboda baya son k Tasha wahala...(hmm abunku da Romeo).
Bros milhan tsaraban me aka kawo mana? Rayyah dake tsaran khairat tace masa.
Ai koni Kai na tsaraba ne. Haba ya zakace haka Mana.
Ok Zan kawo muku anjima.
Wow Mami tayi tsalle tace that's my Bros milli. Harara yayi mata ta koma ta boye.

         ******        ******      ********

A falo na tsaya Ina kare wa gida kallo don babba me sosoi don yafi gidan su Abdoul.komai na falon red and white ne sai hanya data mike zuwa wasu dakuna guda hudu jere suna kallon juna sai Dan fili dazai kaika zuwa dinning daga baya kuma kitchen ne. Sai hanyar daya Kai ga hawan bene zuwa dakunan sama.

Bayan sun shigo gidan khairat ta nufa sama tabai milhan Nan tsaye tare da Abdoul.

Wow son dina ya dawo. Mahaifiyar milhan da khairat tace yayin data iso gunsa ta rungume shi. I missed you ummy yace itama tace missed you too.
Wani dattijo ne ya fito tare da walwala da ganinsa Abban milhan ne don sunyi matukar Kama. Sakin ummy yayi yaje ya rungume mahaifinsa. Abdoul ma ya gaida su

LILI TAWACEHWhere stories live. Discover now