MILHAN YA AURI ILHAM... ILHAM tazama MATAR MILHAN.
MILHAN DA ILHAM sun Zama ma aurata.
MILHAN DA ILHAM sun Zama MATA DA MIJI.
MILLI YA ZAMO NA LILI.
LILI ma tazama TA MILLI......
Milhan da ilham sun....
Haba khay ya'isa Mana. Tun dazu like ta maimaitawa. Kina ta Fadi. I'm sick don Allah spare me.
Babe farin ciki ne yaja hakan. Idan muka koma Zaria kam Zaki Sha soyayya.
So kuma? Awurin wa? Mtww stop dreaming.
Ai irin wannan auren ke kawo light wAllahi.
Zaku so juna ne. Imagine kina dakinsa kun kwana akan gado daya duk da baku shiri. The next morning ku tashi rungume da juna... Omor e go make.
Khay ta idasa tana wani tsalle.
🤦 Lili ta dafa Kai tare da ajiyar zuciya sannan tace.
Mtww kin zaci hausa novel love story ne?. Babe this is real. Gara ma kicire hausa novel life akanki tohm.
Ke!!!!
Khay tace tare da yaye blanket din.
What khairat?.... Lili tace.
Baki jista ni yadda kukayi da bros ba.
Hmm nan Lili ta sauke ajiyan zuciya sannan tace okay listen. Ga yadda mukayi............................😲don Allah?. Kina nufin haka kukayi?. Khay tace
Yah haka kuwa. Ni yanzu bansan yaushe zai bude min IG ba.
dAllah can mumu Ina magana nan and you're telling me about IG acct. To hell with it.
Babe wannan zancen fa is true wAllahi maybe bros have feelings for you. Indai yadda kika fada haka kukayi.
Ni Kinga matsalana dake kenan. Dana fada maki abu sai kice so...
No be only so na soson wanka mtww. Lili tace sannan taja blanket ta rufa.
Nidai goodnight babe. Gara ki cire zancen so tsakanin ni da milli aranki and grab some sleep.
🤔Okay zamu cigaba gobe. Sweet dreams.
Ba gobe ba gobalo.mtww nina gama mgn milhan so gudu dare baby.
Ahaka suka kwanta kowa da tsake tsake aransa.**************
MILHAN MANSION ZARIA CITY.
-------------------------------------------------
Awansu biyu da barin funtua yanxu Yana zaune akatafaren falonsa yakura wa wayarsa kallo Wanda tabbas hoton Lili yake kallo.If u feel you're sinking I'll jump right over into cold cold water for you.
And although time may take us into different places
I'll still be patient with you......
And I hope you know...,Ahakan yake kallon wayar harta gama ringing.
Asalima hankalinsa bai tafi amai kiransa ba illa wakar yake sauraro tareda shiga tunani.
Tunowa yayi da sadda suka je dam.
Tabbas Justin beiber yayi gaskiya.
Acikin song din dayake ji,cold water by JB is his favorite sai yau gashi wakar is exact what happened at the dam.
Kara kira akayi. Daukawa yayi yasa a handsfree sannan ya ajiye gefensa.
Aslm angon cikin gida how baka gama shiri bane?.
Guy forget yunwa nake ji. Nama kasa cin komai. Everything is roar. Ga tunanin Lili zai karasa ni.
Okay chill my gee just ok?.yanzu kana Ina?. Muryar Abdoul yayi tambaya.
Ina gida yanzu.
Toh zakazo koni inzo?...
Kazo kamun me?. Ba iya girki kayi ba kawai ka fadamin abunda mom naku ta dafa na taho...
Tuwon shinkafa,miyan gyada da lafiyayyun ganda. Nasan kafi son wannan apart from the African jollof and creams dasu....
Guy yayi kabarsu jollof aside I'm on my way for tuwo....
Dariya Abdoul yayi. Su baba najin yunwa. Yace sannan ya Kara dariya.Bai tsaya ako'ina ba sai acikin falon su Abdoul mom dinsu ya tarar afalon.suka gaisa hartana tsokanan auren da aka masa.
Dinning suka nufa straight. Kowa yayi serving kansa Nan suka fara ci.Guy hope those girls basunan?.
Dem dey. Suna sama.
Allah YAsa karsu sauko harsai na tafi.
Lol ai kaidasu five and six ne.
Forget suna bani headache....
Yana rufe baki sukaji an saki ihu daga step.
Dagowa sukayi suka kalle su.Bros milli?.
Bros Lolo?.
Yaushe a town?...
Dafa Kai kawai yayi irin wahala sunzoOmor see our fresh ango. Fresh fine handsome guy. One in a runtown. Fresh no pimples no spot.
Rayyah take fadi tana wani irin murmushi Mai kona wa milli rai.A ahn clear way for our bros. Sai wani kyalli kake kana shining. Tundaga step na hango wani shegen haske Wanda yakusan makantani. Nawa o see the way you go fresh.

YOU ARE READING
LILI TAWACEH
Randomlabarin soyayya,rashin yarda,tausayi akan yan uwa. an hada auren milhan da ilham akan rashin yardar su.hakaan YAsa milhan aikata abun daya kawo massu canji arayuwarsu har da yakai da rasa Abu Mai daraja arayuwarsu.