What!!. Abdoul ya tashi zaune ya kare min kallo.
Lili fa kace?
No uhm yes but ba abinda kake tunani bane cos kaima kasan e no go happen.
Baba na lie infact naga abunda kake kallo awayar.
Abdoul yayi sa'an fisgewa. Caraf milli ya tashi zai anshe suka fara rigima.
Da kyar ya anshe ahakan ma sai daya kai wa Abdoul naushi ahannu wayar ta Fadi.
Aikin banza abun dana gani already.
Lie...baka gani ba.
Guy I don see am already. Abun naka ma is play ne.
Toh me ka gani?
Lili tawaceh. Abi na lie?
Eh karya ne. Is not fa wat u think. Wannan BF nata ne ya rubuta.
Maidani dan yaro. Taya phone dinka yashiga hannunsa?
See you nizaaka maida jariri. Ko jariran zamani no dey take last sun San komai sai dai kaji suna baka labarin abun daya faru sadda Basu iya mgn ba.
My Gee ka yarda kana crushing on Lili.
Mtww shiyasa nace bazaka taba yon hankali ba. Your sence na ma ciwo.
Tunda ka fara soyayya da khay hankalinka ya tsaya aiki.
Kaga I'm not for ur nonsense kaima kasan ni ai. I no dey crush babes,na dem dey rush me.
Mad oooh.....
Su rush iyayen gayya....hahaha. Abdoul ya karashe da dariyar mugunta.************************
Wasan ruwa wasan soyayya na masoya. kodai kodai? Khay tace tana daga gira.
Stop ban son maganar me zai hada ni da monster?
Kar Aliyu ma yaji.
WAllahi kinsan kunyi match ke da bros milli.
Don Allah ki daina fadi kar ajiki aiska.
Allah ya baki patience besti.
Amin ta amsa.
Amma fa kinsan Zaki ji dadi da milli koh?
Khairaaat ta tsawata.
I'm just saying ne kawai.
Toh don't say pls ta hada hannu.
But Lili....ta Kara cewa amman ilham ta fusata ta jefeta da filo
Khay ce ta kyalkace da dariya.
Dagaske lili ba wasa a maganata.
Nan Lili ta bita dagudu khay ta bar dakin direct falo ta nufa Lili na binta abaya. Daga falo suka nufa dakin su ummi. Nan kan gado suna kici kici. Lili dai tayi abunda yayi wa ranta dadi ta fito ta nufa kitchen. Daga baya khay tayi joining nata.
WAllahi ke muguwa ce.
Anyi muguntan kuma Zan cigaba idan baki daina maganar monster agabana ba.
Toh waye kuma monster?
Abdoul ya fadi yayin daya shigo kitchen din.
Au baka sani ba?
Ai sweetheart din Lili ne. Haka nasu soyayyan yake. Wai fa Yaya milli ne fa.Lili ce tabi bayan khay suka fice Abdoul na musu dariya.
Kicib tajita bisa mutun sukayi wani mugun backflip suka wuntula bisa sofa sannan naji dum dum sun fada kasa. Kujeran ya kife bisa kansu.
Da gudu Abdoul yazo ya daga masu kujeran.
Fuskan Lili na hango idanunta arintse. Milli na bisa kanta don abayar sa kujeran ta Fadi.
Cike da fushi ya mike fuska ba yabo ba fallasa. Ya hauta da fada.Baki da hankali ne. Hauka kike ne ko me?are you out of your mind idan da kin jimun ciwo fa? Sai ki bude wannan bakin naki kice sorry mtww aikin banza aikin Yara kawai. Matsala na dake idan nace baki waye ba sai kice karya ne. Silly village girl kawai.
Kin wani mun fiki fiki da ido ko sannu baki iya Fadi ba ko girman kan ne?
Sorry tace murya can kasa idanunta sun kawo hawaye tayi tsuru.
I don't need your sorry save it. Kuma sauran nakara jin Kuna mugun wasa agidannan. Dazu jinku kawai nake. I don't have your time. Mtww aikin kawai kawai. Yaja jikinsa cikin fuskar boss ya bar falon.
Itama dai taja jiki ta nufa dakinsu.*******************
Abbah wAllahi Ina matukar son ilham. Karkamun haka. Kawu fa ya Riga ya yadda da auren.
Tinda shi yakubun ubanka ne dayasa ka yaje neman aure batare da izini na ba toh ta Allah ba tasa ba ban mutu ba Ina raye kuma nace baza ayi auren ba.
Bazan hada dangi da wannan yarinyar ba. Shine harda sa rana.
Abbah pls karka mun haka it's kadai nake so. Why Mana?
Momcy kisa baki mana. Kina jin abun da abbah ke Fadi.
Aliyu kayi hakuri da yarinyar nan yanzu haka ma mahaifinka ya riga yaje yayi wa wan mahaifiyarta maganar fasa aure.
Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un.
Ali ya furta tare da gyara zaman sa.**********************
Rai abace Abhi ya shigo falo. Don Muna zaune muna kallon agent ragav.
Milli da Abdoul sun fita masallaci sallar isha.
Sannu da zuwa mukai masa amman can ciki ya amsa mana ba yadda ya saba ba.Abban milli yadai naganka cikin wani irin yanayi?. Ummi tayi saurin tambayarsa. Komai baice ba illa ajiyar zuciya dayayi yace. Akawo masa ruwan Sha.
Daga wayarsa yayi ya Kira su milhan dasuyi gaggawan dawowa yanzu.
Jikin kowa yayi sanyi don bamu taba ganin Abhi a wannan halin ba.
Kowa baki arufe muke kallon film din da hankalin mu baya Kai.Shigowar su milhan ne yaja hankalin kowa afalon.
Wuri suka samu suka zauna bayan sun gaida kowa afalon.
Milhan ne ya daga wa khay gira alaman meke faruwa. Tabe baki tayi tareda manne kafada itama alaman bata sani ba.Abhi ne yayi gyaran murya which I suppose yakanyi idan zaiyi magana Mai mahimmanci.
Dole ku ganni ahaka. Rai na ya matukar baci da abun dana ji yau.
Ina son yarana sosai kuma idan nace yarana I don't mean just milhan and khairat but dukkan ku.
Ina kishin yarana da zuri'ata sosai ba kadan ba.
Zan iya daukan kowata magana amman banda na dangina.Ayau dana je sallar isha,wani mutumi ya tunkaro ni cikin hauka. Yana fada mun maganganu marasa dadi na bacin rai abainan nasi.
Kuma abunda yafi ban mamaki shine sadda ya furta cewa shine mahaifin Aliyu.
Kowa ya dago ido yana kallon Abhi.
Abban milhan me yace? Umma wacca ta riga ta matsu rai abace ta tambaya.
Yace bazai taba hada zuri'a da matar da bata da asali da miji wacca yar bata da uba ba. Yace dansa bazai auri ilham ba. Da wasu maganganun da bazaku so ji ba,kuma bazan fada muku ba.
Mutane suka zo suna masa magana awurin ya zai dinga haka sai kace ba babba ba?Wanda ni mamaki ne ya mamaye ni. Da kyar ma na karaso gida ciwon Kai ya rufe Ni.
Nan hawaye suka fara zirarowa daga idanun ilham.
Bama kukan rabuwa da Aliyun ta bane face kukan damuwar da Abhi ya shiga.
Ummah ce ta dafa Kai kowa ya rasa abun fadi sai jimamin komai arai.
Ilham ce ta tashi ta nufa gun Abhi ta kankame shi tana kuka tana fadin,Abhhi ku yafe min duk abun nan da'aka maku laifina ne. Nice naja komai.
Tank God u knw ai nasan haka zata faru. I don't trust the guy. Milhan yace aransa.
No lilin baba ba laifinki bane. Ai kema kanki baki San haka zata afku ba. Shiyasa na yanke hukuncin cewa ranar Friday kenan jibi zan daura maki aure da milhan.
Caraf ta miqe tsaye cike da mamaki. Kowa afalon yayi mamaki banda ummah wacca tace.
Na yadda da hukuncin ka.
Kuka ilham ta farayi sosai Kamar injin nika.
Milhan Wanda yashiga wani duniya tunani can. Abdoul ne ya rike masa hannu to ensure him. Kar yayi exploding.
Khairat ce tayi murmushi taja hannun ilham ta zauna kusa daita.Ran milhan in yayi dubu toh ya baci.
Amman baka gani sai an tambayesu tinda rayuwarsu ne. Ummi tace
Ya'yana ne sun San baxan masu abun da ba alkhayri aciki ba sun San baxan taba cutansu ba.Kuka kawai Lili keyi tana tino da Yaya alinta. Har ila lokacin tana son kayanta.
Akwai Mai bayani don yanzu zazzabi nakeji. Milhan kana da magana?
Milli ya girgiza Kai alamun no. Abhi duk abun da zanyi in kare mutuncin ku dana family dinmu zanyi. Muna godiya da yadda kukayi dawainiya damu. Muna sonku Abhi.
Dariya Abhi yayi yace. Ina son ku Nima. Nima Ina son ku.ummi tace. Nan fa aka fara i luv you.
Abdoul ko daya tashi nasa ya kalli khay yace Ina son ki khay.
Kowa fa aka danyi dariya.Nan Sallama sukaji. Abdoul ne ya bude kofar. Tsaye yayi ya dube sa sannan ya maida kallo ga kowa dake kallon Aliyu dake tsaye a kofar.
Omor see action.....
Yaya Aliyu?!!!......ilham ce ta furta sunansa.***********************
I've been moving calm don't start no trouble with me...
Tryna keep it peaceful is a struggle for me..
Don't pull up at 6AM to cuddle with me..
You know how I like it when you lovin' on me...
I don't wanna die for them to miss me...
Yes I see d tings dat dey wishin on me..
Hope I got some brothers that outlive me...
They gon' tell d story,shit was different with me....
She say do you love me?" I tell her only partly...
I only love mah bed and my momma I'm sorry....
Fifty dub I even got it tatted on me
81, they'll bring the Crashers to the party....Lav yah dankali
#MC#
#MB#
#FK#
#DK#ZeeishaMS hrt you and su nafsi
😘😘😘😘😘🏃🏃🏃🏃🏃🏃
Legwork to chapter five
Mad o. Na handwork no be legwork........
YOU ARE READING
LILI TAWACEH
Randomlabarin soyayya,rashin yarda,tausayi akan yan uwa. an hada auren milhan da ilham akan rashin yardar su.hakaan YAsa milhan aikata abun daya kawo massu canji arayuwarsu har da yakai da rasa Abu Mai daraja arayuwarsu.