chapter twelve

7 5 1
                                    

Miqewa tayi ta nufa hanyar barin dakin. Hawaye na zuba daga idanunta.
Tana gab da kofa ya Kira sunanta da murya can kasa.
Tsayuwa tayi batare da ta waigo ba.
Takawa yayi ya tsaya agabanta sannan yace.
Hey babe I was just joking. Karki damu school Kamar kinyi kin gama.
Zan nema maki admission. Don't worry.
Dago da idanunta tayi ta kallai tana murmushi tareda goge hawayen idonta.
Dagaske bros?.
Hmm. Ya amsa.
Naushi takai masa akafada. Karka sake mun irin wannan wasan I don't like it.
Auu yace Yana dafa wurin harda zukunnawa Yana ya mutsa fuska.
Subhanah I'm sorry. Ina ne?.
Tace tana dafa wurin cike da damuwa.
Dago da kansa yayi ya kashe mata ido.
Just joking babe.
Wani naushi ta zabga Masa akirji. Ta fita tana dariya.
Ahhg yasaki Kara ya durkusa awurin.
Wannan ya shige shi sosai.

Don nace na dazu ba zafi?.
Shiyasa bana son wasa da'ita.


********************
#LILI'S PART#

Yau satina daya da kwana uku kenan a zazzau.
Ko'ina is boring gashi everyone is busy. Daga ni sai ummi ke Zama agida. Ummy ma sometimes tana fita zuwa neighborhood wurin wata family friend.
Ni kadai agida sai kace mayya.
Milhan kam yanzu ni bana ma gane masa. Wani sa'in yasake min fuska wani lokacin ya ci maza.
Sometimes murmushi yakeyi ko kawai yace Hey.
Anya bai da ciwon two personality kuwa?...
Akwai lokacin dana Kara Masa maganar makaranta. Cemin yayi.
Nifa karki takura min. Kika sake kika Kara min magana sai na fasa wAllahi.
Kunji fa.
Abhi ko ba'a maganarsa tundaya tafi business bai dawo ba sai dai muyi waya ko chat.
Khay ko kullun tana wurin aiki ba hutu. Musamman yanzu da ake watar biki.
She's always busy.idan ta bar gida tun seven am, sai six take dawowa.
She's always on call. Clients and customers sunyi yawa. Abun ma booking ake.
I'm bored. Last last idan nagaji sai naje garden na zauna nayi chatting. Or selfie to post on Facebook.
Talking of Facebook sai na tuna da cewa bros milli ya taba mun alkawarin bude mun IG account.

Hm daga gefe kuma fa Zain yake ko mtn?.ya ishe ni da messages. Sau biyu Ina blocking nasa amman still sai yasan yadda yayi ya nemi hanya.
Sim take canzawa ko waya?..
Mutun da naci....
Rabona da inji shi tun shekaranjiya atleast na huta da jin messages from him.
Hakan ma saboda banda data.
I'm super broke. Nayi broke wAllahi.
I don't have data,no card. Waya na is empty. I'm Bee Ar Oh Ke BROKE...

Banda kudi a account. So embarrassing 0.00 naira.
Naje wurin ummy tasamun kudi a account tace no bazata Saba.

Meye amfanin mijinki don haqqinsane ya biya maki bukatunki.duk abunda kike so shi Zaki sama ya miki. Da auran ki Amman waini zansa maki kudi a account.
Dukka kudadan dake account dinsa is not for fashion komai ai don ke zaiyi.
Iyye ashema haka abun yake. gara kisan inda dare ya miki. Haka tace.

Da kyar nasamu khay tamin transfer din kati sannan nasamu na siya data. Messages dina are over a hundred.

Ina cikin bathroom nake tajin Karan messages suna shigowa wayata nonstop.

Bayan na idarda sallan isha'i ne na dauki wayar Ina dubawa.
Almost twenty messages from Zain.
Wato sake layi yayi?.
Na shige su day naci.

Fara scrolling msgs din na farayi.

Hey yakike?
Kina shareni ko?
Nacika naci ko?....
Nayi kewarki.lets meet pls.

Har yanzu you refused to Tell me your name well cool.

Kin hanani hotonki ko.
Wai bazaki gane cewa ni bazan hakura dake bane? So daki shareni gara ma kidinga amsa ni inba haka ba nadinga takura miki.

............,............
.....,........................
................

Haka tacigaba da scrolling har tazo last msg dinsa daya aiki few minutes ago. Dayace..

LILI TAWACEHWhere stories live. Discover now