chapter two

39 14 3
                                    

Bayan sun gaisa da Abdoul sai Abhi ya kallai sannan yace toh yau sirikin namu ne agidan?.
Abdoul yayi kasa da Kai Yana kallon rock carpet din dake shinfide tare da sosa keya.
Ai tunda yaga abokinsa bayanan yafara dirgen zuwa gidannan. Ai kodan khairat kaazo tadi.
No ummy ba haka bane aiki ne yayi yawa gashi shi ya tafi ya barni da aiki.
Eh hakane ummy patients sunyi yawa nowadays Yana busy.
Toh sannu alankosa uwar kare fiance.
Haba ummy wazai je tadi yanzu bayan akwai waya xasuna haduwa ko ta video call ga WhatsApp,tweeter,IG da sauransu. Milhan yasa baki.
Toh naji Mr bature koya mun zamani.har ana maganar aure kana sa  baki better go and get married.
Kaga Abdoul har zaiyi aure.
Ummy shi ai ya shiya ni da saurana I'm still a kid bankai aureba.
Dariya sukayi sannan Abhi yace, milhan dole fa kayi aure don bazamu saaka a ido muna kallo kana garari agari at this age ba.
Anan fa abun yake mutumin ku ya daure fuska lokaci daya Kamar ba dashi akayi dariya ba.
Ni na tafi daki na in watsa ruwa. Zan sauko cin abinci yace tare da Jan hannun Abdoul suka nufa sama.
        
                 ****       *****      *****
Bayan ya fito daga wanka yasa kaya Abdoul yatarar Yana lallatsa wayansa.
Lolo how far?
Wallahi fine.just chatting with khairat.
Mtsww wAllahi ko Romeo ma sai haka. Ni fa maganar aurennan ya ishe ni. Kai kaja mun wlh. Assuming ka bi magana ta da hakan bazata faru ba. Maganar banzan? Ayaushe zan bi maganar daka ce karnayi aure yanzu. Yadda kasan na fashe da kuka haka naji sadda Abhi yamin maganar.
Guy chill kasan kunyan danaji da ummy ke questioning dina. Kasan sai lokacin na gano cewa rock carpet dinku bai da kyau Kamar yadda nake tunani. Har na gama lissafin cewa ko na ganshi akasuwa lokacin bikina,toh dukka shagunan dake wurin bazan siya carpet awurin ba.maybe self na canza kasuwa.
Mtsw ni yanzu ma nagane cewa baka da hankali lolo. abeg muje muci abinci I'm hungry.
               *********************

Mutuwan tsaye tayi yayin data hada ido da Aliyu dake zaune bisa kujera idonsa a tv.
Maalam Alii. Ta Kira sunansa harda dafa kirji cike da mamaki.
Yaushe ka dawo?ya hanya?shine baka kirni kace kana hanya ba?
Subhanah Ilham lafiyarki kuwa?. Dukka tambayoyin nan Kamar daga sama?. Ummah mahaifiyar ilham tace yayin data shigo dakin.
Dariya Aliyu yayi sannan yace....ke banda abun ki kin kashe wayar toh taya like son na Kira ki?.
Oh sorry wutan mu ne ya lallace ba caji.
Bakomai ai shigo wa na kenan banma shiga gidan ba.
Wow bara na kawo maka ruwa. Tayi saurin mikewa ta nufa kitchen.
Dawowan ta ba wuya ta kawo masa ruwan sanyi da lemu ta dire masa agabansa.
Ai ummah muna Shan wahala a deport wAllahi. Har tunanin gudowa fa nayi.
Laa ai gara daka tsaya ba gashi kun fito lafiya ba. Wow so now matar soja zan Zama?
Ke rufa min baki shashasha maras kunya kawai. Dariya sukayi.
No ummah da gaske har wani kyau da kiba ya Karo shine zai cewai sun wahalu?
Ke fice ki ban wuri figaggiya kawai. Ummah tace tare da sa roban hannunta ta kore ta. Dariya dai sukayi aguje tabar falon tare da cewa zan shigo gidanku da anjima. Da fatan baka zo da bindiga ba?
Girgiza kai ummah tayi sannan suka cigaba da fira.

                        **********
Dan matsa baya kaji Dan karya na wuce ma atarayya....

Baka jin kunya ka taho gaya ni kake cewa soyayya....

Kafarama buya ko akan hanya bani so dena bibiya...

Nahige kwarya Kai kana baya karka sani ashaariya....

Kwarya ta bi kwarya.....

Ahaka wayarta taci gaba da ruri da wakar M Shariff har aka mata six missed calls.
Ta fito daga bayi kenan bayan ta dauro alwala ta dauki wayar don t duba ko Aliyu ya Kira ta.
Toh fa yau ni khairat tai wa six missed calls? On a norms sai dai tamun two Inna so sai na Kira. Amman da gani akwai hot hot. Bari dai na fara yin sallah.

LILI TAWACEHWhere stories live. Discover now