chapter nine

10 9 0
                                    

Idanunta suka koma pinkish red sanadiyan baccin mota datayi.
Driver dinsu ne daga Zaria yazo yaja su.
Bisa kujera ta zauna da akwatin ummi riqe da hannunta idanunta alumshe alamar gajiya.
Sosai ta gaji don direban baya gudu gashi bata taba yin tafiya Mai nisa ba.
Bacci ne a idonta don tun asub suka kamo hanya Amman sai gashi 10:00 suka iso don sai dasuka biya ta gidan wata kawar ummi dake neighborhood.

Naga you're tired. Kuje room din khay for now zan aiko maku da abinci.
Milhan na hanyan kawowa.
Jin sunan milhan yasa gabanta ya fadi tuna abun dayace mata awaya.
Da toh suka amsa sannan suka nufa part din khay.

Bayan sunyi wanka,Lili nanan daure da baby towel dinta har lkcn don ko mai bata shafa ba ta baje bisa gado tana chatting.
Malama bazaki tashi kisa Kaya bako?. you're too lazy wlh.
Allah you won't understand. Wlh na gaji. I'm freaky tired babe.
You're freaky tired but you can view status and drop silly comments.
😉Wannan is not a p ai. Tace tare da kashewa khay ido.
Toh i swear kin shiga uku. Inhar da wannan shegen laziness Zaki gidan miji.
Toh gashinan na tashi. Tunda kincika takura.
Naci naci sai kace bakar talauci. Lili tace tareda yin hanyan akwatin ta don ciro kaya.

Last last khay ta kawo masu girkin mom Abdoul na toasted garlic and sage rice da lafiyayyun kaji.

Omor mom in law dinki tana da magic hands.
wAllahi abincinta mugun dadi. Koni duk sadda naje gidan I can't help it. Cire kunya nake Ina kwasan girki.
Lol Amman nawa for zamani bride no shame.

                        *************

Zama yayi shi kadai afalo Yana kallon news. Miqewa yayi zai nufa room dinsa ya hadu da ummi.
Ummi wai Ina ilham?.
Kawai kace your wifey.
Eh yes Ina nufin ita my wifey.
Duka takai masa akafada tace maras kunya.
Dariya yayi. Toh kince nace my wifey shiyasa nafada.
Whatever dai tana dakin khay tana bacci.
Taci abinci?.
Gaje dakinka tambayesu. I have things to do.
Ni Ina room dina. Yace sannan yatafi.

Apple laptop dinsa ya dauko ya fara dube dubensa don kuwa gobe zai fara zuwa aiki.

hm wayaga mazza at work😏

Haka kawai tunanin Lili ta fado masa arai. Sai sadda take masa puppy face alokacin da take roqansa yaje sugaisa da Aliyu.
kuma a dam sadda take ta dariya.
Sai lokacinda yafara ganinta. Na farko dasuka isa funtua.
Yana cikin wannan tunanin ne tunanin sadda tazo rungume ummi fuskarta yazo gab danasa.
Rufe laptop din yayi ya kwanta flat bisa gado sannan yasaki murmushi tareda lumshe idanunsa tunaninta na Kara ratsa shi.

Dis one no get work o.

                     *************

Bayan sallar maghrib ne ta fito falo. Alokacin ta kare wa gidan kallo tana fadin wow Masha Allah.
Hayaniya takeji tun kan ta karaso falon.
Sallama tayi duk suka amsa tareda juyowa suka kalleta.
Rayyana, Mamie da khay ne daga lungu sunata arguing ko akan me?.

Gaida mom din Abdoul tayi cikin girmamawa. Sannan ummi tayi introducing dinta gun mom dinsu Abdoul.

Wai don Allah can you girls just shut it for God sake.
Duk inda kukaje sai anji muryan ku. You guys are too lousy.
Khay kidaina biye masu they are nut.
And it's not good for ladies to be shouting on top of their voices.

Mom Abdoul tell Dem o...

Mom Abdoul tace sannan ta juya ga Lili dataja tuni tazauna kusa daita tana fasa mata Kai wurin yabon kyanta.

OMG!!!
Holy potatoes!!!
Mamie da rayya sukace tareda toshe bakinsu da hannun su.
Hey khay itace matar milli?.wannan cousin sis dinku that you always talk about?.
Khay dai kallonsu tayi bata basu amsa ba.
Ray da Mamie sukaje gabanta suka riqo hannunta zuwa lungun da suke tsaye.
Masha Allah you're beautiful. Rai tace
Murmushi kawai tayi batare da tace komai ba.
Wow sis you're cute wlh. Mamie tace.
Da Nagode kawai Lili ke binsu dashi.

LILI TAWACEHWhere stories live. Discover now