chapter Ten

12 10 0
                                    

A Monday morning,a busy day for every living being.
Haka yatashi late Yana duba side bed clock yaga 8:40am.
Dan guntun tsaki yaja tareda fadin damn dah hell alarm...
Agurguje ya fada bayi ya dauki mintina sannan ya fito Yana goge gashin kansa da hand towel. Duba wayarsa yayi yaga Abdoul ya Masa 15missed calls.
Oh shit ya furta sannan ya nufa wardrobe dinsa.

Bayan ya shiryane ya fito da sauri. Ko gaida su ummy bai samu yaje ba.
Text din Abdoul yaga yashigo,budewa yayi yafara karantawa afili.

9:15 you fool.get your freaky legs outta that house. Yau akwai aiki.
Patient sunyi yawa you dump head.
First day of work but see your life.
Bazaka canza ba cow.

Dan murmushi yayi sannan yafurta idiot.
A parking lot ya iske khay itama tayi latti zata gun aiki tanata sauri.
Bayan sunyi exchanging greetings ne ko wannan su yashige motarsa yayi awan gaba dashi.

Gida ko'ina so quiet ba dadi.
Milli na asibiti gun aiki. Khay na shagonta na makeup and designing. Abhi ko tun bayan sallan asuba ya tafi kano. business ya taso.

Ko'ina so boring bayan sunyi breakfast ta koma bacci. Bata tashi ba sai wajajen eleven.
Gyaran room din dazata xauna tayi. Tayi arranging kayan sawonta a wardrobe.
Bayan tagama tayi wanka tayi zuhr sannan tabi lafiyan gado.

Bayan ta gabatar da sallan asr ne ta fito falo da hijab har kasa Wanda tayi sallah dashi.
Milhan ne zaune akujera Yana kallon kwallo.
Gaishe dashi tayi tasamu wuri ta zauna nesa dashi.
Bai amsa ba illa tambayar daya wulla mata.
Meya sameki?.
Yayi tambayar murya can kasa kamar Mai tsoron magana. Hakan yana nuni da ya mugun gajiya.
Bacci nayi ta amsa batareda ta kallai ba.
Are you sure you're okay?. Or are you sick?.
Yayi tambayar still murya ayadda yake Amman cike da kulawa.

Itakam mamaki yake Bata. Jiya Kamar ya hauta da duka. He was so strict. Yau tamkar ruwan sanyi wai wani iri ne shi haka?.
Kodai Yana fama da ciwon two personality ne?.

Ilham tambayar ki nayi are you okay?.
Hm. Tace tareda gyada Kai.

Ke haka baccin naki take?. Dakinyi bacci sai idanunki su kumbura suyi ja.tafiyarki ma so weak.

Kallonshi tayi kamar Kar tayi magana sai kuma tace.
Baccin ne yayi yawa tun morning nake bacci shiyasa.

Zaro idanun daya kasa budewa sosai tunda yadawo aiki yayi. Tareda gyara zamansa dayayi kamar zai zame daga kujeran yayi.

Sallan fa?.
Tambayar ta subuce masa.

Nayi. Nasa alarm. Da lokacin sallah yayi sai in tashi nayi sannan na koma bacci.
Ohh. Yace sannan ya koma ya zame saman kujeran.
Then kibini office gobe. Yace Yana canza Tasha.

Shuru tayi tana nazarinsa Kamar bashi yayi maganar ba. Sosai yake Bata mamaki.
Kura Masa ido tayi tana bin fuskarsa da kallo.
Daga gashin kansa zuwa gemunsa dake hade da saje dinsa daya Kara masa kyau.
Alokacin ko wani mugun kyau yayi mata kamar karta daina kallonsa. Har wani birgeta yayi.

Babe kallon kuma fa?.
I'm too handsome you can't resist ko?
Yace batareda ya kallo wajajen taba.

Wow so true.you're so handsome da har Ina tayaka godewa Allah cewa da da kamanni kadan kafi gorilla burin daji kyau.
Tace tana tuntsirewa da dariya.

What yace tareda wurga mata throw pillow din hannunsa ya bigeta a fuska.
Dariya tacigaba dayi harta zamo daga saman kujeran tana riqe cikinta.

Sosai yake kallonta.

Masha Allah she's so beautiful and cute. Her laughter so amazing.
Ya Salam I can steal her and stare at her face all the time.
But I don't have to cause she's already mine.
When she cries, smile,pout, behaves like kid makes me weak in the knees.
Ya Allah I so much lav her darn it.
I even loves it badly when she's scared.

LILI TAWACEHWhere stories live. Discover now