Agaban zaitoon restaurant and shopping complex ya parker. Saukowa sukayi suka shiga wurin. Table of three suka zauna kafun waiter yazo.
Yallabai meza a kawo muku.
Uhn ni ka ban french fries da chill yogurt. Aliyu yace.
Khay tayi ordering hot chocolate da burger. Ita kuma Lili strawberry ice cream da french fries.
Nan bayan sun gama suka Dan yi shopping sannan suka but ya ta wasu wuraran sukayi selfie.
Basu Kai gida ba sai da karfe 5:45pm.Dawo wansu ne yayi dai dai da parking din motar milhan.
Fitowa sukayi. Ali ya jingina da motarsa yayinda khay da lili suka nufa gun milli. Sauke glass din yayi anan take sukayi mutuwar tsaye.What!! Abdoul?
Sunan ya subuce daga bakin khay.
Ni kuma gaishe dasu nayi sannan suka fito shidai mayen waya bai ce komai ba ballantana ya kalle mu.komeye yake yawan yi da wayar??
Surprise. Abdoul yace.
Haka ake surprise eh?
Nan na barsu suna abun su. Hankalina ya koma ga milli dake fama da waya.
Um bros Yaya Aliyu zai gaisa dakai. Pls kadan zo ku gaisa.
Atake ya dago ya kallan cikin ido da mamaki.
Cire idanuna nayi na maida kallona ga ya Ali dake kallon mu.
Baa nace ki.......
Ban bari ya karasa ba na tari numfashin sa da fadin. Haba Bros just this once pleasssse don Allah karka ce No. Na bashi my best puppy face Ina Kara zura masa ido.
Bai dauke idanunsa ba sai da ya wayi komai daya faru sannan ya juya ya bude motarsa.
Juyawa nayi na kalli ya Ali. Murmushi yamin Nima na maida masa.arai na Ina tunanin yadda Zan tinkare sa da maganar.
Mutun ma inba mugunta ba duk rokon danayi masa amma yaki. Waina me Yaya Ali ya tare masa ne?.
Mtww shiyasa bana son azo dashi.Khay na kalla wacca ke faman zuba. Shi kuma Abdoul Yana sauraran ta.
Ido nayi mata ta gane abun danake nufi.
Tahowa tayi tamin kallon tambaya.
Khay wAllahi I hate Bros milli. Nace masa yaya Ali nason gaisawa dashi amma ya min banza. Kome yaya Ali ya tare masa ? Oho. Don Allah kice Abdoul yaje amaimakon sa. Ni yanzu m
e zance wa ya Ali?.
Khay ce ta tsaya tana mata kallon rashin fahimta.
Ya kike kallo na Ina fada maki abu serious mana.
Nuni khay tamin da hannu. Juyawa danayi naga milli da Yaya Ali suna magana. Adai dai lokacin sukayi handshake milli ya shige gida.
Da mamaki na rakashi da ido har ya bace. Da sauri na nufa gun ya Ali.Your bros is nice fa?
Kadai fadi gaskiya. Don nasan Hali.
Hmm kice bros din naki boss ne?
A'a tace tana Dan dariya saboda yadda yayi da fuskarsa.
Toh kingani he's never nice.
Okay naji ka.
Kodai ya takura miki ne insa akaishi guard room.insa boys dina su canza masa kamanni. Ko ya kika gani?
Lalala no haba dankalina hm hm.
Toh my dankali ya karashe da Dariya
********************A dinning suna cin abinci Amman banda milli. Abhi ne ya dauko maganar auren Lili da Ali.
Toh mun dai tattauna da magabatan yaron. Since asa biki nan da one and the half month don aikin shi yaron. Amman wai mahaifinsa bai gari sai da saninsa za a daidaita da dawowar sa next week.
Woow!!!
Lili ta daka wani tsalle tana fadin love you Abhi.
Adai dai milli yashigo falon tare da Abdoul. Harar ya cilla mata sannan yaja kujera ya zauna daga gefen Abhi.
Maintaining din kanta tayi ta koma ta zauna.
Gaskiya Lili kin zarce. Khay tace tana girgiza Kai.
Zarce wa ko hauka? Ko kunyan mu bazata ji ba? Yaran zamani sai aslow wAllahi. Ummah tace. Ummi ko ta girgiza Kai tace nawa o.
Wannan fa ba hauka bane rashin hankali dai da yarinta. Mtsww after sai suce they're grown ups.
Haba dai dadi take ji. Let her express her happiness Mana sai attack kuke Kai mata ta ko'ina. Abhi yace.
Ai Abhi abun nata harda yarinta. She no get sence wAllahi.
Toh su manya masu over sence ka Saida min na ishirin ko na dan samu.
Are you mad!! Who is ur mate?In ban karya ki na make ki yau ba nazama kalallaba.
Ya mike cikin haushi. Ita kuma ta nufa dakinsu da gudu.binta yayi ba kakkautawa. Omor see race.
Milhan! Milhan!! Milhan!!!.
Abhi na kwala masa kira amman shi sam sai ya koya wa Lili wayo.bedroom ta shige takai kofa zata rufe yasa hannu yayi blocking da gudu ta nufa cikin toilet zata rufe yayi kicking din kofa da karfi.
Wayyo my mummy wAllahi Bros mill....
Murde hannun ta yayi sanadiyan hakan yasa ta kasa idasa sunanshi.
Milli you are hurting me. Tace tana kicikici nan ta kunna shower dai dai kansa.
Ke ni Zaki jike? Toh zonan kema. Ya janyota ya manne ta ruwan ya cigaba da rushing. Da kyar ta Kai hannu ta kashe.
Yanzu bros gashi na ya jike sai nayi drying.gashi ko abinci ban gama ci ba.
Har toilet ka biyo mutun baka San sirri ba? Kuma fa walla....
Shuru tayi data lura fa ya bata full attention Yana kallonta.
Kin gama? Tayi shuru bata tanka ba.
Kafun tasan me sai taji ya jefa ta cikin bathtub ya ficewarsa yana dariyar mugunta.

YOU ARE READING
LILI TAWACEH
Randomlabarin soyayya,rashin yarda,tausayi akan yan uwa. an hada auren milhan da ilham akan rashin yardar su.hakaan YAsa milhan aikata abun daya kawo massu canji arayuwarsu har da yakai da rasa Abu Mai daraja arayuwarsu.