chapter six

13 9 0
                                    

Yar boye boye ilham tafarayi da milli. Duk abunda zai hadasu ko wurin dazai hadasu ta daina zuwa. Gashi yau Wednesday. Two days to the daurin aure.

Shi kam milhan bai dau maganar akai ba. Jin komai yakeyi Kamar amafarki. As in,in two days time zai auri yarinyar daya Raina Yar village.

Ita kam khairat Kamar ita za'ayi wa aure sai doki take duk da ba shagali za'ayi ba. Ba wani event ba komai.

Niko nace omor over boring...

Su ummy da ummah kuwa kullun cikin tsokanan milhan da ilham suke da maganar auren. Suna cewa toh yanzu dasuke as Tom and Jerry taya zasu zauna?
                  *****************

Daga tsallakan titi lili, khay da wata budurwa naga sun tsaya suna discussing din wani abu. Shikam milhan da Abdoul suna jingine da mota from the other side suna mgn.
Juyowa tayi sai taga ya zura mata ido Yana ta kallo.itama maida masa take da kallo don kuwa abun har mamaki yafara bata da yaga itama tana kallonsa amma bai kauda Kai ba.
Daga masa gira daya tayi. Murmushi gefe taga yayi sannan ya daga mata biyu.
Zaro idanu tayi tana kallonsa. He smirked.a wicked smirked sannan ya Kara mata da lafiyayyar wink Mai kashe hrt.
Saurin juyawa tayi ta cigaba da jin abun da su khay ke fadi amma Sam ranta ba wirin yake ba.
Da style ta Kara juyawa ta tabbatar da ita yakeyi. taga dai tabbas his gaze is still on her. Kara kanne ido yayi.
I hate you tace sannan ta juya cike da fushi akan bazata Kara kallonsa ba Koda zai hadiye ta da kallo.

               MILLI'S POV

Guy yanaga Kamar Kuna exchanging wani irin kallon love ne ?
Kallon love nake mata yayin datake mun kallon hatred.
Da sauri Lolo ya kallai.

Guy ba true love ba just kidding. Mtww Kai daka ji maganar love sai kunnuwan ka su mike. Amebor nawa o for you sef.
Abun naka wasa ne. Fall in Love and see how you'll turn to and how your reaction will be anytime you see her around.

Mah guy tell him.

Wait till I fall in love kafun ka kashe ni da killer lectures dinka. Don't think I like her. I'm just troubling her. Likely because I like the face she's putting on.
She's cute anyways.

Wait what?!!.
Did you just compliment her?

It's the fact. I'm just saying ne kawai.
Mushiga ciki ko?. Ya bigi kafadan Abdoul sannan yawuce abdoul na binshi da idon  mamaki.

             *****************

Da misalin karfe tara na dare suna zaune a main falo suna kallon zeeworld. Khay da lili sosai suka ba jodha akbar attention dinsu sa har milhan da Abdoul suka shigo basu lura ba.
Karan tsakin milli sukaji yayin da suka maida duba garesa.

Welcome guys. Khay tace.
Hw far?. Abdoul yace tare da winking.
Tabe baki yayi sannan yace ya kike sis?.
Kalau bros.
Ita kuma waccan malamar bata iya gaisuwa bane?
Turo baki tayi sannan ta gyara zamanta ta cigaba da kallon film dinta

Oh you're claiming dumb right. Zamu hadu Sarai you know me.
Turo baki tayi tare da mikewa tanufa kitchen tana kananan maganganu.

Ke ubanwa kikewa kukunai?
In ba tsoro ba say it out loud.

Cewa nayi kaciya takura. Leave me alone monster....
Tana kaiwa nan ta shige kitchen.
Khay da Lolo suna tsaye dai suna kallon ikon God suna dariya. Gani sukayi shima ya wuce fuuu cikin kitchen din

Shuru dai sukeji. Daga baya suka ga ta fito da gudu Yana biye da ita.
Bayan khay taje ta buya sannan ta haye saman kujera. Ya bita kenan zai hau,sai yaji gbam. Ta fadi kan mazaunanta.
Ouch na shiga uku .... Sukaji tace.

Khay tayi saurin zuwa wurinta. Ji sukayi ya fashe da mugun dariya Wanda basu taba ji yayi ba.
Tuni Lili ta hau goge hawayen daya bi fuskanta. Tana kallonsa cike da haushi.

LILI TAWACEHWhere stories live. Discover now