chapter seven

11 10 0
                                    

Wait what?!!
I'm damned serious Abdoul. And do you know what?. Abdoul ya girgiza Kai.
I don't regret the marriage stuff. I couldn't figure out what I'm feeling yet,but I know it something that has to do with her. Yace tare da juyawa Yana kallonta wacca ita da khay sunyi nisa a daukan selfie.

Wow my gee wow. This's something great ya know?. I know exactly how you're feeling and I'm hundred and a one percent sure it's......

Stop Abdoul don't say it. I know that. I just don't want it to sink deep in my heart.
Like seriously?. You meant you know you are in love with her already?.
OMG this is so cool I must say.
It's not want you think Abdoul. Let's just forget the matter since I'm now officially married to ilham.
Hmm ai sai na idasa maganata. I'm hundred and a one percent sure it's true love. Abdoul ya fashe da dariya.
Abdoul You are sick in the brain. Milli yace sannan ya nufa inda su khay suke Abdoul na biye dashi yana teasing nasa.

And pls keep shut karka fada masu an daura. I know you're an expert at blabbering. Yanzu sai babe dinka tama dadin baki ka kwashi information ka fada mata.
Promise everything is safe with me. Yace tare da kashe ido.

So finally you guys remembered cewa kun shanya mutane anan.
Sorry babe bros dinki ne. You Know he's nut.
Nasan sai shi but for now kuzo muyi selfie.
Nan fa suka fara selfie. Abdoul da khay kam ba iyaka.
Our upcoming couples ku tsaya amuku tare.
Wani harara milhan ya jefa masa.
Lili ko ta kauda Kai ta ciro wayarta tafara selfie daga gefe don karma ace suyi selfie tare da milhan.
Kafun ta ankara taji yasa hannu ya fisge wayar.
Bros milli me haka?
Come and get your phone. Yace Yana matsawa da baya.
Stop mana.tace tare da tsalle tana kokarin kwatan wayar kasancewar ya fita tsayi.
Ta shagwabe fuska ta nade hannu akirji ta turo baki.
Please mana my dearest to be. I lav yah baby.
What???!......
Yace in a confused voice.
Awwn so sweet su baby ana love. Khay tace tana dariya sanin abunda Lili keyi.

Common hubby let me just take a pic and the phone is all yours.
Wait what??....Ya sake baki.
Tuni ta zare wayar daga hannunsa sannan tace loser.
Dukkansu suka hau masa dariya.abdoul harda hawaye. Khay kam har Zama tayi akasa.
Wow yace yayin daya dosa Lili dake gefe tana zabga dariya.
Ta kwashe da gudu tana dariya shima Yana biye da ita abaya.
Abdoul ne yafara daukan video.

Tana kaiwa gab da ruwa ta tsaya. Alokacin ya karasa inda take yana wani side smile.
See baby hold on I have to.....
Shhhh..... Yace tare da daura hannunsa akan lips dinsa.

Yan mata shut it. Enough with the emotional black mail.
Ko kadan bazaiyi tasiri akaina ba saboda how on Earth can you hate me,and then boom all of a sudden I'm your baby. Hmm ya karashe da smirk yayinda yake gab daita.

Bro...bro...bros mi mi milli. Ta karashe Kiran suna da kyar sanadiyan fadawa cikin ruwan dazatayi.rigarsa ta riqe gam idanunta cike da tsoro.
Ban iya ruwa ba. I don't want to die.

The water is not too deep and I know you are joking about not knowing how to swim. Yasa hannu yacire hannun ta daga rigarsa.

Tass!!!......na fada cikin ruwan.
Kamar yadda yace it's not too deep, yap it's not. kuma I know how to swim. But I just go with the act of not knowing how to swim.
Nan nafara kici kici acikin ruwa. Ina ganin khay da Abdoul zasu taho inda nake amman ya hanasu.
Ahankali na rufe idanuna. Nayi kamar I've drawn.

Milhan Lili!!!!. Khay tace atsawace tana nuna wa milhan daya juya baya.
Tuni ya rude ya fada ruwan yaje ya ciro ta.
Daukanta yayi cak ya ajiye ta at the bank of the dam.
Yashiga rudani. Nan yafara danna chest dinta but bata responding. And he has no choice but to do the mouth to mouth artificial respiratory system.
He did amman she didn't move. Ja da baya yayi ya daura hannuwansa aka.
Kuka ne kawai baiyi ba.

LILI TAWACEHWhere stories live. Discover now