Zuri,a daya part 26

649 69 8
                                    

*ZURI'A ĎAYA*!💧💞

Maryam Abdullahi(Oumramadan)
Whattpad@OumRamadan1

©Hikima Writers Asso
(Home of peace, joint of entertainment to educate nd enlighten our readers)

*26*





Bayan fitar hajja mikewa yazid yayi ya shiga bedroom ďin mufy kallan ta yayi yaďan ďaure fuska yace "meyesa baki gaida hajja ba"   bata rai tai cike da takaici dan tanajin irin maganganun da hajja tai na cemata tsohuwar guzuma ta zubo da hawaye tace "kanajin abinda take cemin fa" 
Hawowa bed din yayi yace "first and last da zakiga hajja ki kasa gaida ita ta tako har cikin gidanki ki kasa gaida ita"  takaici ya hana mufy magana sai kawai ta kwanta ta saki kuka, kallanta yayi rai bace yace "kukan na meye?"
"Nifa honey pie gani nake kamar ka daina sona kwata kwata yanzu"    "ok sbd na miki gyara"  yace da ita yana tsareta da manyan idanunsa, kasa tai da kanta sbd kwarjinin da yayi mata,bai sake cewa komai ba ya fice daga ďakin ya nufi part din neela ,  a zaune ya tadda hajja sai cika take tana batsewa ya had'eye dariyar data taso masa yace "ranki ya dade baki wuce ba"
Ta masa harara tace "jira nake ka maidani"  "au to taso muje na maidake"  yace mata yana zama a kujera, "ae dama daga kai har uwarka bason zuwana kuke ba shiyasa kakeso daga zuwana na koma dadin abinda dai nike da iko da ubanka nina tsugunna na haifesa nan kuma gidan jikatane banga wanda ya isa ya hanani zuwa ba"
  Neela ta saki wata dariya har saida dimple ďinta ya lotsa yazid ya tsura mata ido cike da sha,awa yana kallanta tana ďagowa taga ita yake kallo ta murguda masa baki, zaro ido yayi ya nuna kansa da hannu, fari tai masa da ido tana jinjina kai,
  Wani kallan zaki sani yayi mata a ransa yana ayyana saiya cirewa yarinyar nan rashin kunyar kanta,  da dare neela tana zaune tanashan hadin kwakwanta da dabino yazid ya turo k'ofar ya shigo sau ďaya ta kallesa taji gabanta ya fad'i dan ba karamin kyau yayi mata ba, a bangarensa ma haka dan sosai shigar datai ta tafi dashi ya kauda kansa murya can kasa yace "biyoni"
Mikewa tai cikin wata irin tafiya da ita kanta batasan zata iya taba ta shige bedroom d'inta ya bita da kallo yana had'iyar wani miyu sosai yanayin surarta yake saurin taso masa da sha,awa,   barin turare taiwa jikinta bata yafa veil ba duk da rigar jikinta ta matse mata jiki sosai haka ta fito tabi bayansa a tare suka shiga part din mufy tana ganinsu ta wani hade rai tanacin magani ,
  Dinning ďin suka nufa dukansu mufy ta zuba nata ita da yazid a plate ďaya cike da kissa tace "honey pie ni zan ciyar dakai inka koshi saika ciyar dani "  baice komai ba sai kallanta da yake ,neela kuwa banda danna waya ba abunda take tanayi tana yamutsa fuska ,"honey pie kodai na ringa taunama ne naga sam bakason ci"  Mufy tace cike da son turawa neela haushi ,sai ta tashi ta koma Kan cinyarsa ta zauna ta sakalo hannayenta a wuyansa ta debo abincin sai da ta zuba a bakinsa sannan ta hade bakinsu waje daya ta zuba masa,
  Ďagowa tai tana sakin wani irin murmushi tai turus sanda taga har yanzu neela kanta yana kasa tana danna waya, neela kuwa ji take kamar ta fashe da kuka duk da bata gansu ba amma tanajin duk wani abu da suke fad'a , yazid kallan neela yayi yace "ke bazakici abincin ba"
  Mufy ta bata rai cikin haushi da kishi tace "to kai honey pie me naka a ciki ba cikinta bane"  neela ta d'ago da manyan idanunta tana sakin wani kasaitaccen murmushi ta langwabar da kanta cike da shagwab'a tace "ayya yaya toni fa ba,amin bismilla ba kuma ma nifa...."  sai tai shiru tana sakin wani ajiyar zuciya
  Yanayin yadda ta karasa maganar ya sakar masa da wani irin kasala a hankali yace "kuma me ? Bakison cin abinci ko"  ta turo baki ta sake narke murya tace "nifa naci abinci " 
  Wata harara yayi mata data sa neela sakin wata siriryar dariya yace "fadamin me kikace"   ta karkata kai tana juya idanu tace "kwakwa naci da dabino"  yazid ya kalleta cike da sha,awa da shaukin da baison yanada shiba yace "baby kwakwa ba abinci bane oya maza ki zuba abinci kici Kona miki dura"
  Duk da neela batajin cin sha,awar komai amma haka ta gyada masa kai tana satan Kallan mufy da take sakin wani zazzafan huci sai zare ido take ta saki murmushi kad'an ta debi abincin ta koma ta zauna tanaci a yangance,
  Yazid yana juyowa ya kalli mufy data cika tai famm kiris take jira ta fashe yace "love abincin fa?"
  Tsaki ta saki ta tashi a fusace tabar wajen,Baki bude yazid ya kalleta ransa a bace dan sosai ya tsani raini a rayuwarsa nan da nan ya dawo yazid dinsa ya daure fuska tamau tuni neela ta shiga hankalinta itama ta mike zatabar wajen, wata uwar tsawa ya daka mata yace "waye sa,anki a wajennan da kika barmasa ragowa"  Kamar zatai kuka haka ta koma tana tura abincin sai da ta cinye sannan ta tashi a tsorace ta shige ta gefensa ta komawa part dinta ta sauke katuwar ajiyar zuciya,
  Yazid kuwa dakinsa dake part din mufy ya shiga baiko kalli dakin taba bathroom ya shiga yayi wanka banda tafasa ba abinda ransa yake abinda ya tsana kenan a wajen auran yarinya shiyasa ya zabi mufy akan neela sai gashi mufy ta basa mamaki kamar shi zataiwa tsaki dan taga yana sakar mata fuska, siririn tsaki ya saki ya shirya kansa cikin kayan bacci farare tass sai zuba kamshi yake ya kwanta,
  Mufy kuwa tana zuwa daki ta fad'a Kan gado tana jera ajiya zuciya ranta banda tafarfasa ba abunda yake tsananin kishi yasa ta fashe da kuka sai da ta gaji dan kanta ta tashi tai wanka tana zuba ido taga yazid yazo ya lallasheta ya bata hkr ta kalli agogwan dakin taga karfe Goma tashi tai ta bude dakin da take kyautata zaton yana ciki ta shiga a zaune ta gansa yana sannan loptop ta zauna kusa dashi a hankali tace "honey pie meya kawoka nan bedroom din inacan ina jiranka"  shiru yayi mata bai kalli inda take ba, ta kamo dayan hannunsa tace "honey wai meyasa kake nuna kulawarka akan waccan abar gsky ka daina domin raina yana baci kawai ta ringa zamanta a part dinta duk da dai nasan ba sonta kake ba kawai ni banason inga kana mata magana"  shidai bai kalleta ba barantana tasa ran zai tankata ,ranta ya sake baci sai kawai ta saki kukan kissa sbd tasan ko kadan baison kukan mace,
  Lumshe jajayen idanunsa yayi ya dauki loptop din ya maidata ma,ajiyarta ya haura Kan bed yaja blanket ya rufe rabin jikinsa,  Mufy ta sake haurowa Kan bed din ta yaye blanket din tace "wai honey pie meye nazata ni akaiwa laifi niya kamata a bawa hkr ae ko"   inda take bai kalla ba sai ma lumshe ido da taga yanayi bakinsa yana motsi da alamar addu,a yake,  shigewa ciki tai ta kankamesa ta shiga yi masa wani salo duk yanda yakai ga yakiceta sai da ta ci galaba a kansa baisan sanda ya biye mata suka lula duniyar ma,aurata ba,
  Yazid runtse ido yayi ya kalli mufy da ta koma bacci gaba daya surar neela ce ke masa gizo a ido ya dafe kansa dake masa ciwo kadan a hankali ya sauka daga kan bed din ya nufi bathroom ya tsarkake jikinsa ya fito ya kwanta cike da mafarkai kala kala,
  Washe gari haka ya shigo part din neela fuska a had'e kamar da itama sai ta kame kanta batai gigin yi masa wani abu ba,bata sake ganin saba sai dare tana zaune tana kallo ya shigo fuska ba walwala ya nemi waje ya zauna a dan tsorace ta kallesa tace " a kawoma abincin nan"
  Girgiza kai yayi ta mike a sanyaye ta zuba masa komai ta tsiyaya masa kunun aya da duk rabinsa kwakwa da dabino ne da madara tasowa yayi yace abincin a ransa yana tunanin dole yadau mataki akan mufy sbd yaga alamar ta rainasa sosai, sai da ya kusa shanye Rabin kunun ayar sannan ya tashi ya koma parlour ,
  Sanyin ac dake kunne hade da sassanyar kamshin da yake tashi a parlourn suka hadu waje daya suka sashi shiga wani yanayin daya kasa fassara kansa ga kuma uban kunun ayar daya dirka a hankali yakai hannunsa Kan mararsa daya fara masa ciwo kadan kadan yadan bude ido yana kallan neela da take kwashe kayan da yake Kan dinning d'in.

Zuri,a DayaHikayelerin yaşadığı yer. Şimdi keşfedin