YAR TSILLA-TSILLA

19 0 0
                                    

☘️☘️☘️☘️☘️☘️
☘️☘️☘️☘️☘️
☘️☘️☘️☘️
☘️☘️☘️
☘️☘️
☘️

YAR TSILLA-TSILLA
(Sanadin rashin kulawar uwa da uba)

☘️☘️☘️☘️☘️☘️
☘️☘️☘️☘️☘️
☘️☘️☘️☘️
☘️☘️☘️
☘️☘️
☘️

Story & written
By
Khadeejah lawan usman
(Deejerleen)
_____✍️______

TAMBARI WRITER'S ASSOCIATION
🔱((Home of Expart and talented writers, da tambarin mu muke tafe domin kawo gyara da cigaban Al'umma.))

T.W.A

________________________

https://www.facebook.com/Tambari-writers-association-106345791122870/
_________________________

Follow me on Wattpad
      @deejerleen

Didicated to my sweetheart (aysher humaira)💋💋💋

True life story ✨

Bissmillahir rahmanir raheeem, da sunan allah mai rahma mai jin kai.

Page 3&4


"Nine fah"
Ajiyar zuciya tasauke tace

"Wallahi katsora tani" cike da takaici yatashi daga kan gadon yafice, raka bayansa da harara tayi tace

"Kadaiji saikace tsohon maye kana wani shafa mutum🤨

Komawa tayi taja mayafin ta takwanta abinta cikin ranta kuwa fes ganin ya fita yabata wurin yau da akwai bacci mai dadi.

Yana fita waje wuri yasamu ya zauna ransa duk ya ɓaci yana cewa

"Dama haka yarinyar nan take na aureta "🤔 lallai na ɗebo ruwan dafa kaina,,

Yana zaune shikaɗai yana ta sake sake aransa, can dai yaga ba mafita yatashi ya koma cikin gidan,

Yana shiga ɗauki ya wuce Allah yasoshi bata rufe kofar ba shiga yayi ya tarar tah tayi ɗaya ɗaya akan gadon,,

Qarasa wah yayi kan gadon yahau ahankali sannan yakwanta abayanta ita kuma shegen bacci batasan ya shigoba....


****
Washe gari yakasance ranar saunday ne hakan yasa yashirya da wuri dan fita kasuwa, kasancewar ranar ladi kasuwar garin take ci..

Karfe 4 da rabi yatashi alwala yafita yayi sannan yadawo dakin raka'atul fijir yayi sannan yawuce Masallacin dake unguwar kafin yatafi saida ya tasheta yin sallah.

Tana cikin baccin tah mai dadi taji ana bubbuga kafar tah miqa tayi sannan tace lafiya kake tashina, tsuka yayi yace dallah kitashi kiyi sallah,,


Tashi tayi tabi bayansa da harara sannan tawuce zuwa banɗaki donyin alwala, tana fitowa dakinta ta wuce, tada sallah tayi bayan ta idarne ta koma tabi lafiyar gado,,

Bayan yadawo daga masallaci kai tsaye dakin da abu take ya nufa, yana shiga ya hangota tsakiyar gado ta baje abinta,

Takaicine yakamashi kamar ya maketa can dai yace ai wlh yau zata sanine in dare ya raba,,

YAR TSILLA-TSILLAWhere stories live. Discover now