YAR TSILLA-TSILLA

12 1 1
                                    

☘️☘️☘️☘️☘️☘️
☘️☘️☘️☘️☘️
☘️☘️☘️☘️
☘️☘️☘️
☘️☘️
☘️

YAR TSILLA-TSILLA
(sanadin rashin kulawar uwa da uba)

☘️☘️☘️☘️☘️☘️
☘️☘️☘️☘️☘️
☘️☘️☘️☘️
☘️☘️☘️
☘️☘️
☘️

Shory  & written
By
khadeejah lawan usman
(Deejerleen)

_________✍️_________

TAMBARI WRITER'S ASSOCIATION
🔱((Home of Expart and talented writers, da tambarin mu muke tafe domin kawo gyara da cigaban Al'umma.))

T.W.A

______________________________

https://www.facebook.com/Tambari-writers-association-106345791122870/______________________________

Follow me on Wattpad
@deejerleen

Didicated to my sweetheart (aysher humaira)💋💋💋

True life story ✨

Bissmillahir rahmanir raheeem, da sunan allah mai rahma mai jin kai.

NOT EDITED 🛠️

Page 23&24

Tafiya mukayi maidan nisa amma ba sosai bah, koda muka isa gidane madai daici dagani gidan kasan mai gidan yanada abin hannunsa daidai gwargwado,

Mukulli tasa ta buɗe gidan muka shiga, ashe gidan babbane nice namasa kallon karami, part biyu ne a gidan, nata saina mai gidan, part dinta yana dauke da bedroom biyu da falo daya kowane bedroom da bathroom aciki,

Masha allah gidan yayi kyau tsaya fadar kyaun da yayi bata lokaci ne saboda saika shiga cikin gidan zakaga kamar a aljannar duniya kake.

Dakin dake facing wani babban daki da kaini tazaunar dani tace,

"Ina zuwa kijirani bari nazo",

Nidai kawai kai na gyaɗa mata sannan tafice,

Bata jima ba saigata da tiren abinci da dana ruwa a hannunta, ajiyewa tayi a gabana ta umar ceni nadayi wanka saina ci abincin, nidai da ido kawai nake binta.

Bedroom ta kaini tareda nunamin yadda zan amfani da komai tafice, kusan minti biyar banyi motsiba can dai na fara wanka banjima ba nafito.

Koda nafito natarar harta kawomin sabbin kaya baya lokaci ba nakarba nasa sannan tace naci abinci bari taje ta dawo.

Bayan na gama cin abincin sai gata tashigo dakin, tattare kayan tayi sannan tace nakwanta inhuta inna tashi zamuyi maganah.

Bayan fitarta ne nasamu na haye saman gado nayi kwanciya tah, bacci mai dadin gaske ya daukeni wanda rabona dashi kusan wata biyar kenan,

Cikin baccina nafara mafarkin gani nakoma gidan na tarar da innatah ta mutu sbd ɓatana, sai wasiyar goggo abu ta faɗomin duk acikin mafarkin, ina cikin hakane na kuma tsunduma cikin mafarki wannan matar tanamin bara zana tareda wannan aljanin ina gani suka yanka wannan yarinya anzo kaina ne cikin tsananin firgici da tashin hankalin nafarka ina kwalla kara.

YAR TSILLA-TSILLAWhere stories live. Discover now