YAR TSILLA-TSILLA

12 0 0
                                    

☘️☘️☘️☘️☘️☘️
☘️☘️☘️☘️☘️
☘️☘️☘️☘️
☘️☘️☘️
☘️☘️
☘️

*YAR TSILLA-TSILLA*
_(Sanadin rashin kulawar uwa da uba)_

☘️☘️☘️☘️☘️☘️
☘️☘️☘️☘️☘️
☘️☘️☘️☘️
☘️☘️☘️
☘️☘️
☘️

            *Story & written*
                     *By*
            *Khadeejah lawan* *usman*
               _(Deejerleen)_
         ________✍️_________

TSMBARU WRITER'S ASSOCIATION
🔱((Home of Expart and talented writers, da tambarin mu muke tafe domin kawo gyara da cigaban Al'umma.))
                 

  *T.W.A*
_

_______________________
https://www.facebook.com/Tambari-writers-association-106345791122870/
_________________________

*Follow me on wattpad*
      *@deejerleen*

*Didicated to my sweetheart (aysher humaira)💋💋💋*

_True life story_ ✨

_Bissmillahir rahmanir raheeem,da sunan allah mai rahma mai jin kai._

NOT EDITED 🛠️

            _Page 9&10_

***********

Kusan awar su daya a cikin emergency room din basu fito ba,,

Can saiga wata nurse tafito da sauri, tare ta goggo tayi tana ce mata

"Yar nan yaji kinnatah."

Nurse ɗin cewa tayi

"Iya kuɗan jiramu yanzu zamu fito."

Wucewa tayi cikin sauri tashiga wani daki tasake fitowa takoma cikin emergency room ɗin...

Rabin awa suka kwashe sannan wani likita yafito yana goge zufar jikinsa, yace

"Ina wanda suka kawota."

Goggo da habu ne suka taso cikin sauri suna  amsa masa da cewa

"Gamu nan, mumuka kawo tah."

"Inji dai lafiya goggo tatambaya."

Likitan ajiyar numfashi yayimuna musu alamar su zauna, zama suka yi suna jiran mizaice dansun ƙagu suji meke faruwa da inna hurera.

Ajiyar numfashi likita yayi sannan ya fara musu bayani kamar haka

"A iya binkicen da muka mata mungano jinin tane yahau sosai wanda da kyar muka shawo kan matsalar har jinin yasauka, amma duk da haka bai sauka yanda akeson yasauka ba hakanne yasa zamu ɗan rike ta na wasu kwanaki anan wurinmu,

Numfasawa yayi sannan ya kara da bayanin cewa

"Duk abinda zai tada mata hankali dan allah karku mata shi, anfiso yanzu tasamu hutu"

Yana gama fadar hakan yayi ɗan rubuce rubucen sa sannan yamiƙa musu takar dar magani..

*AGURGUJE*

***************************
Satin inna hurera daya a asibiti aka sallamesu, bayan sun dawo gida goggo abuce da ya habu suke kulada ita kasancewar mahaifinta Allah ya masa rasuwa tuntuni,

Sauran yan uwanta kuwa kowanne yana wurin aikinsa sai yayarta da Allah yama rasuwa.

Kwanci tashi babu wuya awajan allah jikin inna hurera yayi sauki saidai muce alhmdlillah, yanzu tanayin komai nata kuma bata sa damuwa aranta ba..

YAR TSILLA-TSILLAWhere stories live. Discover now