Where to look 4 them😩

251 19 3
                                    

Mecca❤️❤️❤️❤️
Da asuba ammy ta farka jin kiran sallah daka yi a baban masallacin na Saudi,ban daki ta isa tayi alwala,sannan ta fito ta shimfida sallaya sannan ta tada sallar raka'atanil fajr.
Bayan ta idarne ta tashi,ta fara taba sarah wadda ta lullebe kanta sosai acikin bargo,sabida sanyi asubah da yafi ko wanne yawa.
Taba tayi sannna ta yaye bargon ta fara shafa fuskarta.
"Sarah dear it's tym for subh wake up "dan juyi tayi sannan ta bude idonta face akan ammyn su.
Murmushi tayi tace "ammy har tym din sallah yayi kenan?" Eh mana jikinki bai baki ba?
Tashi sarah tayi tana hanyar toilet tana magana "ehem ammynmu kisan bamu kwanta da wuri ba "
Ohhh Ammy kaina ya fara ciwo,sarah manahh"
Jiyowa ammy tayi ta kalli bangaren zarah da surutansu ya tada ta.
"Tashi zaki yi da wuri kema din ai,nasan nauyin shiryawar,we are going out early today,kisan yaune dawafin karshe right?"
Jijjiga kai zarah tayi tace "yeah ammynaa,but haryanxu banyi wanka ba,and kawai na fison na ganni cikin tsarki ina dawafi na "tana fada tana kwabe fuska.
Murmushi ammy tayi tace "that doesn't matter,indai mutum yayi cikakkiyar ibadar shi karbabbiya to Alhamdulillah " kallon ammy tayi fuskaa shagwabe tace "u are right ammy na"
Komawa ammy tayi kan sallaya ta tada sallar subh.
Bude kofan bandaki sarah tayi ta fito,ta dauki hijab ta isa wajan sallaya ta tada sallah itama.

Har suka idar da sallah zarah na bacci abunta,ammyce ta tashi daga kan sallah after ta idar da morning axkar dinta,duba tym tayi taga har 6:30 yayi.
Da hanzari tasa towel ta isa ban daki ta fara wanka.
Sarah ganin ammy ta shiga wanka,itama ta tashi ta cire sleeping dress nata,ta saka towel.
Kayan su ta fara shirya musu sannan cewa yau jirginsu zai tashi.
After like 40min ammy ta fito daga toilet,ta kalli sarah tace "kiyi sauri ki fito dan ummimy ta shiga da wuri,if not kinsan nauyinta bazata shirya mu fita on time ba "tom sarah ta furta da,sannan ta shiga toilet din.
Ammy ce ta fara shiryawa tayi,sannan ta fito musu da kayan da zasu saka.
Wayanta ta dauka taga har 7:30 ya wuce,
Da hanzari ta isa gadon da zarah ke kwance ta yaye shi,
A'uzubillah zarah ta furta afirgice tym din da ammy ta yaye bargon,da sauri ammy ta rike ta tana "sorry ummimy,ohh are u scared " kasa magana zarah tayi tayi hugging din ammy very tight tana zuffa.
Hankalin ammy ne ya tashi dago da face din zarah tayi tace are okay my baby,what's terrified u?
Dakyar zarah ta bude face nata tace "ammyna I'm scared plss don't leave me plsss"tana fada hawaye na xubo mata.
Kara jawota ammy tayi tace,tell me what happened ummimy,I won't leave u.
Kallon ammy tayi fuska duk hawaye tace "I just had a weird dream ammy,full of........I couldn't even imagine what exactly happened in my dream but actually I'm so scared Ammy "shafa kanta ammy tayi,tana hamdala jin ba wani babban abune ba,before she even thought ko bata da lfy yane.
"U didn't pray da zaki koma right?" Jijjiga kai tayi tace,"bazan sake ba ammy "
Murmushi ammy tayi "but I warned u not sleeps until u pray,sai kinyi mafarki kuma tsoro kamar farar kuka "
Dariya ta saki,cikin sanyayyar muryata tace "nace bazan sake ba ai ammy " dariya itama ammyn tayi tana shafa kanta tace,"kima sake mama"
Bude kofa toilet sarah tayi,ta kalla side din ammy tace "ammy 8 saura 5 min ya rage.
Da hanzari ammy ta kalla tym,taga cewa gaske sarah take.
Kallon zarah tayi tace "yi sauri ki shiga wanka mamana tym ya kusan kurewa,kafin muje wajanma kinsan da nisa,so u should maka it snappy plss if not baza mu samu ba okay?" Jijjiga kai zarah tayi sannan ta tashi ta dauki towel ta daura,ta yi hanyar toilet din ta shiga.
2min ta shiganta toilet ta fito,jiwowaa ammy tayi ta kalleta baki bude tace"me nake gani ummimy?ai ko wankan baki fara gashi 8 ya wuce,do u think zamuyu ta jirankine ki gama wanna lakainiyar wankan naki?at the first place ma me ya futo dake?"
Sukuyar dakai tayi jin ammy ta fara daukan zafi,dan ammy bada ga baya ba wajan ibada,inhar zaka mata wasting tym akan abunda ya shafi ibadarta,to yanxu zata bata maka.
"Ammy I just checked out and see period ina ya dauke,so kinga I have to birth twice na tsarki da kuma normal wanka that's why I came to inform u kada kuyi ta jira na kuga na dade,but plss ammy kada kice zaku tafi na same ku acan,gaskiya I'm scared na tafi ni kadai "
Kallo ammy ta bita dashi tace "aikwa kinsan u most kidding,dan bazan rasa ibadana ba ina jiranki,and then wankan tsarki dole tunda idan mun tafi bamu dawowa sai bayan magrib,kuma idan mun tafi bakiyi wankan ba u won't get d chance to pray ,and u already knew that,10 o clock jirginmu zai tashi,dan haka is either ki biyo cab ki taho da kanki ko kuma nayima imrat magana ku taho tare tunda ita sai 9 na sata fito,in yaso samu hadu dake a masallaci,is that clear?"
Daga kai zarah tayi irin ba'a son ranta dinnan zasu tafi ba tace "it's okay ammy "
Shafa kumatunta ammy tayi tace "good my angel,kingirma yanxu ya kamata ki rage tsoronnan naki coz u don't where u will find ur self one day tunda zaki yi aure "
Rufe fuskarta zarah tayi tana goge tears din dake kokarin sauko mata.
Hugging dinta ammy tayi tace"no more cries plss bana so " goge hanwayen face dinta tayi sannan ta kalli sarah tana hararta da wasa tace "u ,why won't u wait for ur little sister?"
Dariya sarah tayi tace "sabida ina so naje na yiwa kanwata addu'ar miji na gari "
Dariya ammy tayi tace and ur sister is right mamana.
Murmushi zarah tayi tace "immm thank u adda "
Hugging dinta sarah tayi tace u are welcome little sis "
Sallama suka yi sannan su ammy suka nufi kofa domin ta fiya .
Harsun isa bakin kofar fita zarah ta kwallama ammy kira tace "Allah ammy tafin zakuyi ko?Bansan ku tafi wlh,I will miss u ammyna "
Jiyowa ammy tayi tace same luv,bye
Bye suka yima juna sannan ammy ta rufowa zarah dakin dan im tatsaya biyata baza su tafi da wuri ba harsa makara.
Fitarsu ammy ta shiga neighbor din dakinsu na hotel wadda suke fita tare sometimes,to anan sukayi sabo,ita kuma yar Egypt ce amma asalinsu suma yan Nigerian ne.
Konkwasa mata kofa tayi ta fito ta bude,Murmushi dauke a face dinta tace "maman zarah har ku shirya kenan, ni kin ganni ki wankan banyi bama "
Murmushi ammy ta mayar mata tace "aikwade halinku daya da diyar taki,itama shiryawar ne bata gama ba shine ,na biyo na fada miki ne dama ku taho tare idan kunma shiryawar taku "
Dariya imrat tayi tace "to shikkenan maman zarah,zamu taho taren in sha Allah "
Godiya ammy tayi mata sannan ta rufe kofa,ammy ma da sarah suka hau lifter suka sauko kasa,suka tari cab suka tafi.
************************************************
Shiga toilet din tayi jiki asanyaye ya ta fara wankan tsarki sannan ta fara yin normal wankanta.
That's how always she's doing idan ta shiga wanka to saita dauka 30mim tana tsaftace jikinta,she's that type of person da take son tsafta sosai,tana son gyaran jikinta in and out.
That's the reason dukanin kudinta yake tafiya awajan kayan gyaran jiki da kuma siyan gowns,that's her favorite,tana son gowns,shiyasa duk siyayyan da ammy zata yi mata to gowns sunfi yawa da English wears,dan bata son kayan daza su ta kura mata.
And thank god she's not chubby but she has d normal body shape da ko wanne yake sha'awa,from head to toe komai nata gwanin kyau ne.
She's very attractive in terms of everything da ake bukata ajikin mace,that's how fatimatul zarah looks.

Kece Rayuwata(my Jann❤️)Where stories live. Discover now