Who's d culprit?😩

259 26 6
                                    


      Da sassarfa ya isa bakin gate din gidan,ganin ba wanda ya lura dashi,yasa yayi sauri ya fita kansa na wani irin masa ciwo,ga kuma zazzabin daya rufe shi.
Ganin motarsa gefen titin yasa ya isa wajanta da sauri,ya bude motar ya shiga.
Kallon daya gujerar gefensa yayi,yaga handbag din zarah akan kujerar,take hawaye suka wanke masa fuska ya furta "Allah ka yafe mini 👏🏻"
Dai-daita zamansa yayi,jin karar robar yoghurt din jiya,ya tuno da mom,take wani bacin rai ya kara karuwa acikin ransa, yana tunanin mai momy take nufi dashi da hakan?
Daukan pen yayi a sannan ya yanki paper dake cikin jotter din shi,yana hawaye yana rubutu.
Bayan ya gama ne,ya ninke takaddar sannan ya fita.
Komawa cikin gidan yayi,ya isa window din daya fito daga dakin yana,lekawa.
Ganinta kwance yarda ya barta,yasa ya cilla paper dakin.
Direct ta sauka kan cikinta.
Tafiya yayi yana goge hayen dake kan fuskarsa harya isa cikin motar ya rufe.
Tada motar yayi ya hau kan titi ya fuzgi motar a wani irin fusace ya tafi.
    
                        Bude idanuwanta tayi a hankali ta ganta kwance a kan gado a wani dan madedecin daki,ji tayi kamar jikinta ba nata ba ,ga wani ciwon kai daya sa ko iya bude idonta bata iyayi sosai ko hannunta ta kasa dagawa .
Kallon gefenta tayi,gaban ya fadi ganin stained blood a kan katifan.
Kallon abun take kamar me son tuna wani abu.
Lokaci daya incident din few hours ago ya dawo mata.
Take ta saki wani ihu mai karfi cikin dakin tana kokarin tashi daga kwanciyar da take.
Dakyar ta samu ta dan jigina daga jigin gadon,she tries to stand with her feet but she couldn't.
Wasu zafafan haweya ne suka zubo mata,sannan ta furta "innalillahi wa'innailayhee raji'un.so i was raped by him  !Ammy where are u plss?"
Wani kuka ta saki tana kokarin tashi ta kasa,jin kafofinta take kamar ba ajikinta ba.
Kallon paper data fado daga kan cinyarta tayi,daukan paper tayi ta budeta,ta fara karantawa cikin tsadaddan handwritten dinsa.

."if words were sufficient to ease out ur pain ,I would start talking and never ever stop.all my sympathies to u,plss forgive me 👏🏻👏🏻Dan Allah .I know whatever happened should not have happened the way it did,but I'm really sorry ,my intention was not this from d start,but to help u and it ended up like this ,so plss forgive me.my intentions was pure I admit,I didn't wanted to hurt u a bit.pls forgive me and star a new chapter,I hope I will not be d end of ur happiness."
Wullarda paper tayi,ta fashe da wani irin wahalallan kuka mai tsuma xuciyar mai saurare.
Jin karar bugun kofar yasa ta maika hannunta ta jawo takaddar ta ninketa ta riketa a hannunta.
Kallon kofar dakin take ganin ana kokarin cireta,
Taki wasu hawayen suka kara biyowa fuskanta,tunawa da tayi bama tasan wajan da take ba.
Kwaffff,taji akunnenta da fadowar kofar dakin da,wannan balarabe ya kira aka cire masa.
Kara jan hiramin data gani ajikinta tayi tana kwantar da fuskarta kan cinyarta,kirjinta yana dukan uku uku."Hey who are u?And what are doing inside my room "
Tsintar abunda balaraben ke fadi tayi a kunnuwanta.
Kin dagowa tayi tsabagen nauyin da idanuwanta suka mata.
Ji tayi an tabata,Da sauri ta zabura ta dago da face dinta.
Kallon dan dattijon balarabe tayi,da wani dan saurayi (wanda aka kira ya balle kofar)
Sai kuka wata dattijuwar mata da bazata wuce 60 ba.
Ido suka hada da wannan balarabe,fuskarsa dauke da bacin rai ganin blood a kan gadon sa gashi ko bedsheet din bai gani ba,take zargi ya darsu aransa.
Kallon su tayi daya bayan daya hawaye suna gudu a fudkarta,idanuwanta sunyi wani irin kumbura.
Sannan ta furta "help me plss,I'm helpless wlh,I just got my self here ,believe me pls "tana hade hannayanta alamar roko.
Taje itama dattijuwar gabanta ya fadi jin abunda zarah take fada ga kuma alamunan ya nuna cewa raping din nata akayi.
Kallon balarabe wannan dattijuwar tayi tace "sir I think she's humiliated by someone,permit me to talks to her pls "duk wannan maganar da larabci ta fada masa.
Itace wadda take gyara masa dakinsa dama idan ya fice masallaci,tana daya daga cikin masu aikin gidan hayar.
Jijjiga mata kai yayi,sannan ya fice shida mai cire kofar.
Sallamarsa yayi,shi kuma ya samu waje awaje a zauna,yana tunani nan abunda ya samu zarah.
Riko hannunta wannan dattijuwar tayi sannan ta zauna gefe da zarah.
Kallon zarah tayi tace "yata me ya same ki "cikin harshen hausa tayi wannan magana.
Da hanzari zarah takalli matar,hawaye nabin fuskarta.
Riko hannunta matar tayi tace,I'm like a mother to u ,zaki iya fadamin damuwar ki,and I'm also a Nigerian "
Wani kuka zarah taa fashe dashi ta kwanta jikin wannan dattijuwar tana ta yin kukan,magana take so ta fada mata amma wani abu takeji ya tokare mata makogaranta ta kasa.
Tapping bayanta matar ta fara tana furta "sorry my baby it's okay "ta dauki 5min tana wannan kukan .
Ruwan dake kan stool din dakin matar ta dauko ta dora mata robar ruwaan abakinta sannan ta samu ta shara ruwan sosai.
sannan ta fara sauke ajiyar zuciya.
Wani mugun tausayin zarah ne ya saukar mata.
Kallonta ta sake yi tana rike da hannunta ta furta "Alright now tell me what's happened?"zarah bata iya magana ba still,dauko paper dake hannunta zarah tayi ta bawa wannan matar,dan baza ta iya fadan wannan abu da bakinta ba.ansa tayi ta bude takaddar taga rubutu ajiki wanda ko "a"baza ta iya karantawa ba.
Kallon zarah tayi tace,"daughter I'm not an educated person,zama acikin wadanda suka iya English ne yasa na kowa but banyi school ba "
Kallonta zarah tayi tace "okay mama "
Jiki asanyaye matar ta kalleta tace "were u raped by someone?"
Gaban zarah ne ya fadi hawaye na gudu a fuskarta tana jijjigawa matar nan kai.
Sukuyar dakai matar tayi sannan tace "who was the culprit?"kuka zarah ta fashe dashi tace "I don't know him "tana sake kwanciya ajikin matar kota samu relief din abunda take ji.
Rungumeta matar tayi tana tapping bayanta tana furta "sorry my baby,kowa da irin kaddarar shi,u should take that as ur destiny okay,Allah na tare da bawan shi aduk inda yakai "
Shiru zarah tayi tana sauraran abunda da take fada amma kwaa kwata bata san abunda take furtawa ba.
Tashi matar tayi ta isa toilet,kunna ruwan zafi tayi sannan ta sirka shi dai dai yarda aka bukata.
Dawowa tayi ta kalli zarah tace "lemme help u "
Kallon matar tayi tace "I can't walk mama "
Dadin maman da zarah ta kira ta dashi taji.
Jijjiga kai tayi alamun tausayi ta furta"sorry "
Karasowa tayi gadan sannan ta dauki zarah can calak danba wani nauyin kirki ne da ita ba.
Kwalla kara zarah tayi tana me runtse ido jin azabar da take ji.
Direct ta shiga da ita toilet sannan ta rufe,ta isaa da zarah gaban ruwa ta tsunbulata aciki,sannan ta rirriketa.
Wani uban ihu da kuka zarah take yi tana kikarin kwacewa amma ina,anfi karfinta.
Saida ta ci kukanta da yakushe ya kushenta har ruwan ya huce.
Sake hada wani tayi.
Ahaka saida ta mata ruwa uku yana hucewa.
Kuka kuwa zarah tasha shi dan kafin su gama gaba daya fuskarta ta koma wani iri kamar ba tata ba.

Kece Rayuwata(my Jann❤️)Where stories live. Discover now