From hot to fire

228 15 4
                                    

Kuka zarah take yi sosai kamar zata shide,Gudun da yake yi ya rage.
Jin wani murdawa da marar shi tayi " Auchhh" ya iya furtawa,sannan ya furta "Astagfrillah "ya furta yana kara rike marar shi.
Jin sautin voice dinsa akunnanta yasa tayi shiru da kukan da take yi ,tana saura ran  shi.
Gabanta ne ya fadi jin amon miyarsa kadai da tayi,take tsoro ya shigeta tunowa da tayi cewa,bafa tasan motan wa ta shiga ba,and if she could remember,a wajan bitan xuwa Mecca ana yawan yi musu warning akan shiga motan daba na daukan alhazai ba,dukda ba wannan ne first time nata ba,but duk xuwa sai an kara sanar dasu hakan.
Take gabanta ya fadi  ta dago da face dinta takalli side din da yage.
She couldn't get d chance to look at his face inbanda bakin sajen dake fuskansa da kuma farar fatar hannunsa.
Take zaka iya hango tsananin tsoron dake fuskarta idan ka kalleta.
Shikwa baima san tana yiba,kokarin sa kawai shine ya isa wajan da za shi kafin yayi loosing control din dake kansa yansu.
Fashewa tayi da wani kuka mai tsima rai .
For d first tym kukan ya fara damunsaa,ta bar shi da abunda yake damunsa haka mana.
Jiyowa yayi da face dinsa not directly into her eyes ya furta "No plsssss"take gaban zarah fa fadi,shiru tayi da kukan da takeyi tana son kallonsa but babu hali sanida p cap din daya kusan rufe face dinta dashi.
She wonders ma taya ake yake iya ganin hanya.
Shan zuciya zarah ta fara tana kallon titi tana kallan hanyar daya nufa,ganin bata san hanyar ba yasa ta juyo bakinta na rawa ta furta "I'm going to furqan mass hotel "
Gaban shi ya fadi for d first tym jin yadda voice nata ya shiga cikin kunnansa.
Harta gashin jikinsa saida ya tashi,
Baya yayi ya dan yi balancing ko zaiji dadi ciwan maran nasa ya ragu.
Hawayen zarah ta cigaba sukayi ta fitowa kamar famfo,ganin bai kulata yasa ta dan matso kusa tana kokarin ta bashi ko yasan cewa magana take.
Jin sheshkar kukanta a setin kunansa da kuma fuskarsa ,ga sihirtaccen kamshin  turaren daya ke jikinta ,yasa ya fara  loosing control din shi,ji yayi wani mahaukacin feelings da bai taba tunani ba ya kamashi.
Taune lips dinshi na kasa yayi ya sake furta "Y Allah help me plss "ji yayi hawaye sun zubo daga face dinshi.
Kallon gefen shi zarah ta sake yi but gani tayima tafiyan daya ke dasu acikin motan ya sake dawowa so slow fin dazu.
Kallon shi tayi ta sake furta "Sir pls "jiyowa yayi karo na farko suka hada ido dashi,da sauri ya mayar da kansa titi yana furtaw"No plss "
Zarah kuwa ba karamin tsorata tayi ba hada idanuwa da sukayi kawai dashi,she couldn't control her self ganin irin idanuwan shi kamar sun koma something like blue.
Tari ta fara babu shiri,rufe bakinta ta fara but still tarin yaki tsayawa.
Shi kuwa hankalinsa ne ya dan fara gushewa coz he can't take it.
Gefen titi ya sauka gudun kada yayi sanadiyar accident ya afku,cigaba yayi da driving din daga can gefen babban titin.
Jin tarin ta yaki tsayawa yasa,ya ya cire hannunsa dake kan mararsa yayi kasa dashi, yana kokarin dauko mata jakar ruwan faron daya shigo da ita dazu,grabbing din jarkar  yayi sannan ya samu damar dauko  mata.
Zarah bama tasan yana yiba dan bata fatan kuma hada ido dashi kada kuma taje ta suma.
"Hey collect this "ya furta.
Da hanzari zarah ta kallo gefensa,saita ga kamar avoiding dinta ma yake yi,dan kallan titi abunsa yake.
Hannunta na karkawa ta meka hannunta dan ta ansaa ruwan,mistakenly ta rike hannunsa tana jiran ya sakar mata.
Ya salam ya furta cikin wani irin terrible voice ,kallonta yayi for d second tym,gaba ki daya tasa  yayi loosing control din da yake managing din yinshi, ,sauri tayi ta saki hannun nasa,sannan ta furta sorry.
Kamo hannunta na dama yayi,ya furta "u are putting me in trouble for d third tym"kallonsa zarah tayi not looking into his eyes but bakinsa da yake fito da amon magana ta ke kalla.
Meka mata robar faron yayi,me kowa daya hannunta tayi tana kokarin karba,and d other right hand din tana kokarin kwacewa jin yanda yake murza zoben hannunta.
Me ka mata roban yayi,tasa hannu ta amsa,kallon roban yayi again yana wani irin lumshe ido,ganin robar yogurt din da momy ta bashi yanxu da zai fito ne,yasha rabi ya ajiye rabi a motan.
He even thought ko faro ne ashe yogurt din ya dauko instead of water.
Hankalin zarah baima kai cewa ba ruwa bane dan tsabar tsoron daya shigeta.
Kallon shi tayi ta furta "allow me to open d bottle water sir "sakin hannunta yayi da sauri yana furta "Y Allah help me out "yana fadi yana karasa gangarawa karshen gefen titin ya tsayar da motar.
Kafa roban yogurt din tayi a bakinta,ta fara sha,jin taste din yogurt ba ruwa ba yasa take ta ci  gaba da shan daddadan yogurt din gami da yunwar dake addabarta dama.
Saida ta gama shanye yogurt din tass sannan ta cire goran daga bakinta ta ajiye shi asaitin hannunsa.

Kece Rayuwata(my Jann❤️)Where stories live. Discover now