
RUFAFFEN DUMAby khairi_muhd
RUFAFFAN DUMA.
A cikin duhun dare, a tsohuwar tashar jirgin ƙasa da aka bari shekaru da dama, ana jin wani kuka da ba a san asalinsa ba. Mutane sun ɗauka aljani ne, amma...

BOYYAYEN SIRRI A CIKIN SIRRIby Bara'âtou Nouhou Aboubacar
Tausayi, Wahalar Rayuwa , Makirci da kuma Sadaukarwa.

Jarabtaby Salma Ibrahim
na Gina jigon wannan labari ne akan irin abinda yake faruwa da yan mata a makarantun gaba da sikandire...

💐💐💐💐💐💐💐💐 Rayuwa Kenan! Dag...by Asmau Turaki
Labari ne na rayuwar Safiya da yanda ta fuskanci kalubalen rayuwa iri-iri, labarin ya kunshi soyayya, makirci, tawakkali da kuma hakuri.

ROYAL CONSORT 2by Oum tasneem
Cigaban labarin ROYAL CONSORT littafi na daya
Labarin ROYAL CONSORT labarine irinshi na farko a cikin labaran hausa novel,labari ne na tarihi amma wani bangaren labarin...
Completed

ROYAL CONSORTby Oum tasneem
Labarin ROYAL CONSORT labarine irinshi na farko a cikin labaran hausa novel,labari ne na tarihi amma wani bangaren labarin qagagge ne,labarin ya qunshi mulkin mallaka,t...
Completed

A RUBUCE TAKE k'addarataby safiyya huguma
kin karanta HANGEN DALA.....maza biyoni cikin littafin A RUBUCE TAKE kiji kaidin kishiya.

ABUL-KHAIRby Salmeert
Labarin masarautu guda biyu, masu dauke da abun mamaki, zalar kafurci, aikata fasadi, daya masarautar kuwa, ana zuba mulki isa da talama, ilimi da kuɗi, abin dariya dana...

Haleematu by Hauwa Muhammad
Rayuwar Karamar Yarinya data Rasa iyayenta Biyu A lokaci guda bayan haka rikonta yakoma wurin dangin mahaifinta da yadikonta ....
Completed

GIDAN MULKIby khadeeja
Ƙirƙirarren labari ne daya kunshi soyayya,makirci,da kuma daukar fansa...💃🏼💃🏼💃🏼karku bari a baku labari

RAYUWAR INDO AISHA CIGABAN LITTAFI...by Nafisat Aliyu Funtua
Ina fatan masoyana na wattpad baku manta da labarin Indon Baffah ba? Labarin Indo Aisha labarine me matuƙar taɓa zuciya ga nishaɗi ga ban tausayi ga zazzafar soyayya duk...

BANSAN INDA SUKE BA A HALIN YANZUNby JameelarhSadiq
Labarine wanda ya kunshi ban tausayi cin amana makirci da kuma ban dariya, inda zakuji yanda ake raba uba da yaranshi sanan kuma amaida mutum kamar gawa bayan kuma da ba...

DA BANSAN ASALINTA BAby Fatima Umar
labarin DA BANSAN ASALINTA BA labari ne mai rikitaciyar soyayya labarin masoya guda biyu wanda shi uban yariyar ya kasance mashayen giya ya dauki giya tamkar abinci Alla...

TARKON MAQIYAby Amina yusuf muhammad
GODIYA!
ina godiya ga Allah ubangijin talikai;da ya bani ikon rubata wannan labari,
tarkon maqiya labarine me kunshe da yaudara;baqinciki;da kuma soyayya.
Completed

PHATEENJIDDAHby Maman irfaan
Yana maganane akan yara guda biyu Wanda suka kasance tagwaye, gashi Allah yayi musu rashin basajin magana ko kadan, sannan kuma ina gargadin iyaye da su runka jan 'yayan...

SADAUKIN BURHAAN CIGABAN IZZAH KO...by JameelarhSadiq
Kamar yanda kuka sani Labarin Izzah ko mulki labarine wanda ya kunshi mulki na zalinci, ga cin amana ga kuma tausayi da soyayya, kuma kunsa ba gama shi nayi ba to ga Sad...

MIEMIE BEE A WANKI GARORIby Sadiya Tahir
Labarine k'irk'irarre na tabbata zai Ilmantar tare da nishad'antar daku,kuci gaba da biyoni karku bari a baku labari... LOVE YOU

RIKICIN MASOYAby Rukayya Ibrahim Lawal
labari ne na wasu masoya guda biyu masu matukar k'aunar junansu duk da yawan Rikici da rashin fahimtar juna dake tsakaninsu.

