Assalamu alaikum masoyan shine mijina Ina manah barka da sallah ( happy Eid Mubarak) ya Allah Subhanahu wata'Ala ya karbi ibadunmu yakuma sa muna cikin yan'tattun bayinsa Allahumma Ameen 🙏🙏🙏
Inshaa Allahu zan cigaba da kawo muku masoyin naku watau shine mijina!!! Nagode sosai da hakuri na rashin kawo muku shi da banyi ba har na tsawon wata daya.
Duk da cewa na Dan dakata ne sakamakon watan Alfarma ne da muku shiga Kuma kowa yasan yadda watan Ramadan yake ba ishenshen lokaci ga Kuma hidimar gida. Amma nagode sosai Allah yabar zumunci Allahumma Ameen 🙏. Sai Kun ji ni bye Ayi sallah lafiya Nima Ina sanku Yan AL-IHSAN WRITES.
Ku Shakata da wannan. Salma! Salma!! Salma!!! Please Dan Allah Dan Annabi karki zubar min da cikin Nan wallahi tallahi Ina sonsa sosai please Salma have mercy on me please 🙏
Salma tace cikin tsawa, " behave yourself stop that nonsense of yours and once again, I salma .M. Sudais Takai will never ever be pregnant for you". Never! Kuma Wallahi tallahi Sai na zubar da cikin Nan Ayanzu ma wallahi tana .Gama fadin Haka ta fisgi car keys din tayi waje da sauri.
Salma!!! Please don't do this please! Shima ya biyo bayanta da gudu Amma Ina har an bude Mata gate.
Aisha wacce ke kwance tace Umma wai meyasa Yaya SAlMAN ne har yanzu yaki yarda da ni Amatsayin Mata agareshi ne? Kokuma ban cancanci a Soni bane? Umma tunda nafara ciwo Yaya SAlMAN bai taba kirana awaya yace min ya jiki ba, ai ko dabba ne bashi da lafiya matukar Yana karkashin ikonka zaka bashi hakkinsa bare Kuma human being din ma matarka, gaskiya Umma na Fara gajiya da halayen Yaya Salman.
Na kusan zuwa stage din da I can't hold it. "Duk maganar Nan da tayi acikin muryar kuka takeyi". Umma cikinsa ne fa Dani Amma he doesn't care haba manah.Hahahaha😂😂 na San kuna Nan kuna mamakin Yaya Akayi har Aisha da SALMA sukayi ciki hmmm, Karku damu zakusani Nan gaba kadan inshaa Allahu
Hmmmm laifin dadiii karewa Ana zai dakata Allah yakaimu bayan sallah lafiya. Zamu cigaba bye anyi sallah lafiya Kuma Kar ku manta da Naman sallahna ehen 😏😏
YOU ARE READING
SHI NE MIJINA
RomanceLabari ne akan Aminan juna, Wanda Suke Rayuwa Atare, Kuma suka dau alkawarin hada ya'yansu aure, shin alkawarin zai ciki kuwa? Duk dai ku biyo ni don Jin wannan labarin Wanda soyayya da Kuma kiyayya zai kasance acikin