3-4

2.1K 132 4
                                    


Ƙara ya saki tare da ihun a zaba,nan take kuma wani gudan jini yayi tsartuwa ta ƙeyarsa da bakinsa zuwa hancinsa ya zube a gaban window'n jini na malala a jikinsa, ɗaya daga cikin mutananne yace "go and find the baby" jin hakan yasa ya juya da sauri ya nufi dwonstrais  kai tsaye  fita yyi daga cikin gidan ya nufi bayan gidan, ajjiyar zcy Deen ya sauke a ɓoye tare da janye jikinsa daga jikin gate ɗin gidan,yana so ya fita yana tsoran abinda zai faro,amma tabbas yasan ƴan fashi ne suka shiga cikin gidan, kai tsaye bayan gidan ya tsaya tare duba inda yake tunanin an cillo Moon tsayin wajan ya gani a ƙalla yakai hawan bene wajan huɗu zuwa uku daga inda aka cillota zuwa inda ta sauka,wajan ya fara dubawa kamar almara babu Moon babu labarin ta,da mmki yake kallo nisan wajan yasan duk wanda aka cillo ko ya faɗo daga saman wajan sai dai wani bashi ba,amma abin mamaki ko wata shaida da zata nuna maka tana wajan babu cikin mmki da al'ajabi ya nufi cikin gidan,yana shiga ya samesa a main parlour sunyi kaca-kaca da gidan kuɗi ta kardu duk sun firfito dasu,amma naira ta kuɗi basu ɗauka ba, yace "oga babu yarinyar duk inda zangata na duba amma babu ita" cikin tashin hankali ogan yace "what! Kasan me kake faɗa kowa?duk wannan wahalar da muka sha Moon ta ɓace" cikin girmamawa yace "oga wlh fa babu ita Nima nai mmki ko alamun wani ya faɗo wajan babu" zufa ya share kafin yace "tabbas bayan mu aƙwai wanda yake farautar Moon,waye Wannan? Abinda muke nema da ita shima shi yake nema a wajanta? Ko kuma taimaƙonta yayi?" Wani daga cikinsu ya ɗauki damin kuɗi yace "oga aƙwai matsala fa, bari na ɗauki kuɗi a nan kafin muje can Alhaji yace bazai bamu ba" wani banzan kallo ogan ya watsa masa kafin yace "ajjiye kuɗin nan kafin na ɓula maka kai da bullet" jikinsa na rawa ya ajjiye kuɗin agogon hannunsa ya kalla yace "guys let's go asuba na zuwa" gaba ɗaya suka mai da yadin da suka rufe fuskarsu dashi,a gurguje suka fita daga cikin gidan,har yanzu gawar Iliya na zubar da jini,kai tsaye wani lungu suka nufa inda suka ajjiye motocinsu suna shiga suka nufi babban titin dake barin Nassarawa a garin Kano.


A hankali Deen ya juya ya nufi ƙaramin ɗakinsa na masu gadi,yana zuwa ya zame hular kansa tare da saka hannu ya kuncr ɗan ƙaramin ribbon ɗin daya ƙulle gashin kansa dashi,yana kun cewa  wata ƙyakkyawar suma mai yawan gaske kamar ta India ta bazo a saman kansa har zuwa fuskarsa gaba ɗaya gashin a murɗe-murɗe yake kamar wanda akaiwa sloon,kansa ya ɗaga ya baza gashin zuwa bayasa, kyawawan fararan idanunsa ya ware,cije baki yayi tare ɗauko wayarsa ya kunna datar wayar  kai tsaye ya shiga I.G ya shiga message ɗin Nana khadii murmushi yyi kaɗan wanda bai kai zcya ba kafin ya danna V.C ɗinta yaji tace "yeah!! But it's beautiful job ai,and a ina aikin yake i need it" a hankali ya fara sarrafa wayarsa cikin sauri-sauri ya fara mata reply da "i knew that, it's a good job amma a ƙasar waje ne aiki,zaki iya bawa mentor naki su duba yadda kukai let me know" yana faɗin hakan yayi offline kafin ya kashe wayar ya saka ta a ƙasan pillow, ƙaramar wayarsa ya ɗauka yyi dailing number ringing ɗin farko akai picking, saurin runtsa idanunsa yyi sbd ihu da gurnanin da yaji ta cikin wayarsa,daga can ɓangaren akace "ohh yaaa talk to me ina aiki ne yanzu" taɓe baki Deen yayi kafin ya fesar da iska ta cikin bakinsa yace "i find the baby"Da sauri mutum ya sauka daga abinda yake tare sanya wandonsa cikin murna da farin ciki yace "what! Tayaya?,kai amma nai farin ciki yaya ka sameta?" Lumshe idanunsa Deen yayi kafin ya juya a hankali ya kalli inda Moon take ƙwance ta rungome teddynta sai bacci takw, ɗauke idanunsa yyi tare da  sauke ajjiyar zcy yace" yarintar ta ta huce yadda nai expected " mutumin yace "wannan ba abin damuwa bane,kayi maza ka nemi airplane ka taho gobe" cije baki Deen yasa keyi,kafin yasa hannu ya shafi sajen fuskarsa zuwa beard ɗinsa ba tare kuma da yace komai ba ya kashe wayar,yana kashewa wani kiran ya shigo ganin wata number da ban yasa yyi picking call ɗin daga can ɓangaren yankin Kudancin Nigeria akace "Saif naji labarin abinda ya faru,kuma ina da tabbacin Moon tana wajanka,ka faɗi abinda kake so na baka,nai maka  al'ƙawari zan baka" ɗan waro idanu Deen yyi waje yana mmkin yadda labarin yaje masa gashi ko asuba ba ai ba,lallai mutanan da suka sakawa Moon idanu suna da yawan gaske,to wama zai bawa a cikinsu?,jin yyi shuru aka ƙara faɗin "Saif ina jinka kayi magana" numfashi ya sauke yace "i will think about that" Yana faɗin hakan ya kashe wayar,yana kashewa wani kiran ya shigo ganin ogansa ne mutumin ɗazo yasa yayi picking yana ɗagawa yace "nasan halinka baka da al'ƙawari wlh ka sake ka bawa Moon wani sai dai uwarka ta haifi wani,domin kuɗin dana kashe a kanka bazai tashi a banza ba,kuma ka nemi airplane ka dawo gobe domin bazai taɓa yiyowa nace zan baka jet guda ba,nasan mutanan da suka sakamin idanu suna da yawa" Juyawa yayi sbd mutsin da yaji a bayansa,Moon ce ta miƙe zaune tana murza idanu, kafin yyi mgn yaji an ƙwala kiran farko na asuba,bayan ta murje idanunta ta kallesa tare da buɗe jerarrun fararan haƙoranta ta buɗe baki zatai magana yyi saurin sanya hannu ya jawo ta kusa dashi tare Sanya hannu ya rufe mata baki yace "no!! Aƙwai risky a tafiya ta gobe,wasu za suyi tunanin ina da hannun cikin rasuwar ahhalin kawai ka jira i will back you" yana faɗin hakan ya kashe wayar tare da kallon Moon wacce take tsotsar tafin hannunsa har yawo na zuba,ita kowa Moon dake komai ɗaukan sa take na wasa, daɗin da ɗawa yau taga mutumin da bata taɓa gani ba,kasan cewar ko school bata zuwa komai iyayenta ke mata hatta zuwa kasuwa babu wanda yake bari ya san tana tare dashi,yasa da taji tattausan hannun Deen cikin bakinta ta fara tsosa sbd sabo da tayi Dad ɗinta na mata haka, lumshe idanu yayi har lokacin da yaji anyi ASSALATU sannan ya ware idanunsa ya kalleta still hannunsa yana bakinta,cikin ƙasa da murya yace "ciye min hannun to" jin haka yasa ta cire bakinta ba tare kuma da yace komai ba ya nufi hanyar fita,da sauri ta kama hannunsa tare daya fitosa da hannu ya kawo kunnan sa,tsayawa yayi yana kallonta ganin time na shige masa yasa ya durƙosa har ƙasa dai-dai tsayinta,bakinta ta ɗora a kunnansa tace "kul ka gayawa Dad I'm with you,zai ɗauke ni kuma banson i like to stay with you,zaman gida ban so" shuru yyi mata har ya miƙe tsaye ƙara riƙesa tayi tace "Please" kai ya jinjina mata kafin yaja numfashi yace "and you too kada ki fito koda wasa i will be back" juyawa tayi ta ɗauki teddyn ta tare da zama ta fara wasa da teddyn tana faɗin "  I am a Muslim child,I will  never see him for my money for Thailand for daddy was with my neighbour" Deen na fita ya ƙarasa wajan fanfo yyi alwala ya nufi masallaci,yana zaune har aka idar,bayan anyi sallama wani ya shigo da sauri tare faɗin "innalillahi wa'inna ilaihir raji'un yanzu ake gayamin anje har gida an kashe sabon mai gidance dashi da matarsa,ita kuma yarinyarsa an nemeta an rasa,da sauri Alhaji Murtala aje waya ya miƙe tsaye har yana kusan faɗuwa yace "what maƙocina aka kashe,yasu buhanllah duk a yaushe?" Mutumin yace "wlh jiya da daddare ina ƙwance na dinga jiyo sounds na bindiga da kuma ihun mutane tun daga lokacin kasa ƙarasa bacci nai sbd far gaba,ban ɗaki kam na shiga babu adadi domin gani nake suna gamawa gida ms zasu zo, ya ilahi wannan wacce irin masifa ce,gashi kuma ance babu wanda ya san shi bare a sanar da danginsa yaya za'ai kenan,gadai ƴan sanda cen har sun ƙarasu" Alhaji Murtala aje waya yace "yanzu wanne labari aka samu akan Moon he is my friend domin nine na bashi gidan ya zauna,kasan cewar shi ba mazauni bane" wani yace "Allah sarki bawan Allah mutumin kirki ga halin ƙwarai ai sai muje ai masu suttura kada lokaci ya huce" tashin ƙarar ya bai yana a fuskar Alhaji Murtala aje waya tunanin inda Moon take shine kawai a ransa,ina take waya ɗauke ta itama an kashe ta ko tana raye?shine tarin tambayoyin daya kewa kansa amma babu amsa,gaba ɗaya mutanan cikin masjid ɗin suka fita zuwa gidansu Moon,da kallo kawai Deen ya bisu wanda yake zaune yana riƙe da Kur'ani a hannu,bayan sun fice shima ya miƙe tare da yin waje,kai tsaye cikin gidan da yake gadi ya nufa,ganin babu kowa a compound yasa ya tura kansa zuwa ɗakin,tana ganinsa ta miƙe tsaye tare da ƙara suwa inda yake tsaye tace "sallah zanyi" banza yayi mata ya ƙarasa katifarsa ya ƙwanta sbd sam jiya bai samu yayi bacci ba,yana kwanciya ta zaune a gefensa tace "Dad i want chocolate" ware idanunsa yayi sbd sunan da yaji ta kirasa dashi na Dad,shuru yyi mata da sauri ta mirgina jikinsa tare da kwanciyar a saman cikinsa tace "yunwa na keji Please Dad" idanunsa a lumshe ya tallafo haɓarta tare da ware bakinta ya tura mata ƙaramin ya tsarsa a bakin ta yace "ohyaaa take a sweet...

WACCE MOON?
WAYE DEEN?
SUWAYE SUKA KASHE IYAYEN MOON?
MENE YASA KOWA YAKE SON YA SAMU MOON A WAJANSA?
WANNE KALLO MOON ZA TAIWA DEEN?

OHHH YAAAAA GUYS DROP YOUR BEAUTIFUL COMMENT AND DAN ALLAH DAN ANNABI IDAN KANA JIN DAƊIN LITTAFIN KAYI SHARE NASA ZUWA WANI GROUPS ƊIN,WANNAN LITTAFIN FREE NE BANA KUƊI BA, IDAN A WATTPAD KA KARANTA KAYI COPY NA LINK ƊIN RASHIN COMMENT ZAI SANYA NA AJJIYE WANNAN LABARIN TABBAS😂

Yana mata kallon mahaifiyarsa wacce da inganta rayuwarsa,bai san cewa duk masifar daya shiga itace sanadi ba,wacce yake tunanin ƙanwarsa ce the save mother and father and wayi gari ta zama matarsa,ya haɗu da ita ya taimaka mata a matsayinta Na ahlil kitab,an wayi gari yaje garin su aka haɗa su ɗaki ɗaya da niyar suyi rayuwar domin hakan shine al'adar garin🙈tashin hankali gashi mazantakarsa mata aiki😟and the end ashe mahaukaciya ta haifeshi waye Wannan? A wanne littafine? Ku nemi book ɗin *Uncle ne* domin jin wannan ƙyataccen labarin aka farashi mai sauƙin 300 masu buƙatar vip inda zanna posting sau biyu kuma su samu littafan dana rubuta na kuɗi irinsu *Sai na aurenta, izzar so, The new emir* zasu biya 600 ta wannan asusun 0116886423 sulaiman Naima s union bank evidence of payment 08119237616

SARAUTA👑

MOONWhere stories live. Discover now