Tallah

409 18 8
                                    

Shin kin karanta labarin MOON? Kin tuna soyayyar DEEN da MOON? Kin tuna rainon da ya yi mata tun tana ƙaramar har zuwa girmanta kuma ya auri abar shi?.

JIDDA fa?  Kun gane tuna labarin yarinyar da mahaifinta ya kora daga cikin gidansa? Idan duk kun manta ai ba zaku mance da labarin  JUYAYI ba?.  labarin ƙanwa da yayanta.
Bari na barku iya nan a yanzu ina muku albishir da sabon littafi na mai ratsa zuciya da sanya zuƙata cikin shauƙi dana nishaɗin mai suna IDAN BA KE.
IDAN BA KE littafine na zallar soyayya mai tsayawa a zuciya labarin akan YAA SHEIKH ALIYU HAYDAR ALIYU da ƴar fillo HALISA DANEJO ROME. It's a deal. Anyi yarjejeniya da shi akan zai raineta na tsayin shekara ɗaya ba tare daya amshi budurcinta ba tunda baya son auren.

Yana iya kaiwa shekara ɗaya ɗin nan tana matsayin matar shi bai kusan ceta ba?
Kuna iya ganin zai cika wannan deal ɗin?
Domin samun tabbaci zaku iya samun littafin cikakke akan ₦500 ta wannan account ɗin.
6850917335 Na'ima Shu'aibu Sulaiman fidelity bank
Shaidar biya ta wannan number 08119237616.

Kuyi comment da ra'ayin ku nasan kunyi missing DEEN DA MOON
IDAN BA KE zanyi replacing ɗin sa .
SARAUTAR MARUBUTA.

MOONWhere stories live. Discover now