73-74

1.9K 150 21
                                    

Kwantar da ita yay a saman bed ɗin dake hotel ɗin daya sauka, har lokacin ko addu'a ɗaya bai mata ba shi a lokacin ma Aljanun dry suke bashi hakan yasa yay baya kaɗan tare da zame alƙyabbar jikinsa daman ba wani damunsa tayi ba zama yay saman sofar dake kusa da bed ɗin ya tsorawa bakinta ido yana jin wani shauƙi da ƙaunar matar tasa, ganin yadda take mutsa bakinta da kuma yadda jikinta ke rawa yasa ya miƙe a sanyaye ya zare raguwar kayan jikinsa ya rage daga shi sai boxer dan sam baya ga maciji da manyan kaya, cikin nutsuwa ya taga zuwa bakin gadon ya zauna a hankali ya sanya tattausan hannunsa ya jawota jikinsa cikin nutsuwa ya zame mata kayan ya barta da iner rungume ta yay sosai a jikinsa tare da manna bakinsa a kunanta kamar mai raɗa ya shigayi mata karatu cike da nutsuwa da kamala cikin daddaɗar muryarsa kai taushi da kuma sanyi yake karatun yana fidda sauti mai amo, babu jimawa jikinta ya saki ta shiga miƙa tare dayin hamma sai kuma bacci ya ɗauke ta a jikinsa, kwantar da ita da yay shi kuma ya nufi cikin bathroom ya sakarwa kansa ruwa mai sanyi yana jin wani daɗi na ratsa shi ko babu komai hau zai kwana jikin matarsa,yana gama wankan ya zura wata jallabiya kai tsaye yay ya fita tare da sanya key ya rufe ƙofar. Murmushi kawai Sarki Aliyu Al'amin yay yana gdy ga Allah daya bawa ƴarsa miji nagari mai sonta da ƙaunarta shi har ransa Deen ya birgesa ya kuma jin daɗin tafiyar da sukai, Besty ne yace "Allah ya shirya Aliyou" Sarki Aliyu Al'amin yace "Da yay me?" Yace "banda rashin kunya ta ɗan yanzu kawai ka ɗauki yarinyar kamar ƙasar da ita kamar haka yaga anayi?" Murmushi kawai Aliyu Al'amin yay kafin yace "Ni yay min dai-dai sau nayawa yana son a bashi matarsa anaƙi yanzu kam kaga yay mgnin abun idan yaso ma sai bari sai watan haihuwa ya kama ya dawo da ita" dry Besty yay yace "Daman na daɗe da sanin kai kake ɗaure masa...yake rashin kunyar da yaga dama Aliyou sam bashi da kunya akan abinda ya keso musamman da yake Ganin kamar ba za'a bashi matar sa ba" Aliyu Al'amin yace "Yayi maganin abin yanzu ai" miƙewa Besty yay yace "Bari na tashi jet ɗinmu na jira daman sallama nazo muyi" yace "To shkknan Nagode sosai da karamci su kuma Ubangiji ya masu zama lfy da zuri'a ɗayi ba" har airport ya rakasa suka hau jirgi Besty Nene sai Yayinda. Amarya M.k an kawota cikin Masarauta ɓangare guda da aka warewa Faizak waje ne mai shegen kyau da kuma tsari sai kuka take taji baƙin cikin rashin zuwan familyn ɗita daman ana ɗaura auren Faizak yay gaba da matarsa bayan ankawota ne aka haɗa dinner shine a wajan dinner Deen ya gudu da tasa matar Amma shi anja an riƙeta kamar bashi ne mijin ba, sai da aka gama shiryata cikin farar Alƙyabba sai ƙamshi take wajan Aliyu Al'amin aka kaita bayan ta zube ta gaishesa yace "Allah yay mata albarka ta kula da haƙƙin mijinta,taje Allah ya basu zama lfy" yana da hope akan Faizak yana da hqr da ɗauke kai dan all nasihar da zai sai dai yayi akan matar tasa, haka aka kaita har ɓangaren mijinta aka kaita tana kuka lokacin yana can tare da wani Best friend ɗinsa da yazu daga U.k bayan sun yi Sallama ya nufi ɓangaren sa zuciyarsa fal farin ciki dan zuwa yanzu babu son Moon sai kuma yanzu ya fahimci son da yake mata na jini ne kawai, a zaune ya sameta sai kuka take da ido kawai ya bisa kafin a hankali ya nufi inda take. Turo ƙofar room akai da sauri ta sunkuyar da kanta ƙasa zuciyarta na bugawa cikin ƙasaita da zallar izza yake Kallonta tana zaune inda ya barta Kallonta ya shigayi frm head to toe sai a lokacin yasan ba ƙaramar baiwa Ubangiji ya bawa Moon ba tana tsarin halitta mai ɗaukan hankali duk Namijin daya kalleta, sanye take da ƙaramar rigar daya maƙala mata ta bacci wacce ta tsaya iya cinyoyinta kana iya ganin komai na jikinta laluban inda ta sanya hijab ɗin ta take amma bata gani ba, tunda suka zo ƙasar bai samu damar tarewa da matarsa ba sbd period ɗin daya kawo masa cikas, lumshe idanunsa yay ya buɗe a hankali ya fara takawa kusa da ita kasa mutsawa tayi tana jin sanda ya haɗata da jikinsa yana sauke numfashi cikin ƙasa da murya yace "My Queen kin wahalar dani shanyar ya isa haka" shiru tai masa kafin ya zareta a jikinta yace "Olright jeki alwala" kanta a ƙasa tace "ina da ita" bai mgna ba ya shige bathroom ya ɗaura alwala kana ya fito hijab ya sanya mata kana ya shimfiɗa masu Dadduma jansu yay Sallah raka'a biyu bayan sun idar ya juya ya kalleta itama kallonsa tayi murmushi kawai yay mata kafin ya miƙa hannunsa ya ɗura a saman kanta ya shigayi mata addu'a, sanin tana da iliminta yasa bai tsaya wata wahalar tambayarta ba, miƙe ƙafafuwansa yay ganin yay mata shiru da alama sarautar ce ta mutsa yasa ta turo baki gaba tace "ni bacci na keji" ware idanunsa yay kafin yace "abinci fa?" Girgiza kai tayi tace "I'm full" yace "Sure?" Tace "eh" yace "kada ki tashan cikin dare to" kwaɓe fuska tayi tace "to zanyi bacci" sakewar da tayi dashi yasa bata iya bacci ba'a jikinsa ba sbd sabon da yay mata da kuma ganin babu abinda yay mata, ware mata hannayensa yay alamar tazo tace "to a ƙasa kuma?" Kai kawai ya ɗaga mata bata ce komai ba ta nufi wajansa tare da kwanciya a jikinsa hannunsa yasa ya zame hijab ɗin ita kuma ta zagaye hannayenta a west ɗinsa tare da kwantar da kanta a ƙirjinsa, tunanin yadda zai mata yake shidai kam a yau bazai iya hqr da ita ba, ganin ta fara bacci yasa ya miƙe da ita a jikinsa tare da kwantar da ita kashe hasken ɗakin yay tare da zame rigar jikinsa sosai ya shigar da ita jikinsa yana shafa bayanta tare sauke mata numfashi a fuska hakan yasa ta buɗe idanunta ganinsa a naked itama haka a yadda bata taɓa ganinsa ba yasa duk ta gigice da alamar tambayar take kallonsa shima kallonta yay yace "What?" Baki ta buɗe zata sakar masa kuka yay saurin yi mata gurbi da bakinsa, zare ido tayi shi kuma ya lumshe nasa idon yana jin daɗin bakinta domin har wani garɗi yake masa Idanunta taja ta rufe tana jin kiss ɗin yau na musamman ta yarda Haydar ɗinta is the best kisser ya ƙware wajan sarrafa baki, jin hannunsa na yawo a jikinta yasa tai saurin zare bakinta tana maida numfashi tace "Dad stop" da jajayen idanunsa yake Kallonta  kafin a hankali yace "Maimunatou...!" Saurin kallon shi tayi ya daɗe bai kira sunanta haka ba idanunsa yaja ya lumshe Murya kamar ta mai koyan magana yace "Please ki bari na ɗura maki idda ta akanki ki bari na sanya baki ƙwai na a cikin mahaifarki ina da tabbacin a daren yau Ubangiji zai amsa addu'a zai bani zuri'a masu yawa, so dan Allah ki bari na maidaki cikakkiyar mace kamar sauran matan aure" ya ƙare maganar yana ɗura dukkan hannayensa a saman ƙirjinta kuka ta sanya masa tace "Dad tsoro ina ji" idanunsa a lumshe yace "why? Am your husband you don't have to worry Queen Maimunatou" ya ƙare maganar yana manna bakinsa a saman ƙirjinta jikinta ta ne ya ɗauki rawa da sauri ta riƙe kansa tana jin tsigar jikinta na tashi, Yasubuhanallah! Wani Irin sha yake masu wanda bata taɓa tunanin zai mata irinsa ba, gaba ɗaya sallama sa tai domin tasan yau ba zata tsallake tarkonsa ba a wannan lokacin babu inda bakin Deen bai taɓa ba a jikin Queen Maimunatou, sai kuma a yanzu ya ƙara tabbatar da ƙarfin soyayyyar da yake mata, lokacin daya ɗura bakinsa a ƙasanta kamar yadda yay tunani hakanne ya kasance domin nan take ta sakar masa fitsari, baya son ratsa jikinta a yanzu domin yasan ba ƙaramar wahala zata sha ba amma yadda jikinsa ke rawa da yadda Deen ɗinsa take neman agaji yasa ya fara ƙoƙarin ratsa jikin jikinta jikinsa duk rawa yake bakinsa ɗauke da addu'ar kasancewa da ilyali;

MOONWhere stories live. Discover now