"Zee when did i even met zahra,da zakice ina shareki",cewar aisha tana ajiye tsintsiyar hannunta bayan tagama share dan tsakar gidansu zee,fitowar mama sanye da hijabi alamun fita zatayi ne ya hana zee bama aisha ansa,"zainab idan na dawo bakiyi wanke wanken nan ba wlh ranki zai baci",,cewar mama bayan ta amsa sai ta dawo din da suka mata,tana fita zee ta shiga dakinta ta fito da veil a hannjnta tace"aisha let me check on someone a gidan mallam i will be back soon",aisha surprisingly look at her,before saying"kiyi me,lets wash the plates first,then you can go am also leaving soon","just wait for me almajiri kawai zan nemo yazo ya wanke kwanukan nan inbashi yan chanji",this is not something new a wajen aisha,she clearly knows it zee hate house chores,not even house chores but all other works though daga ita sai mama da baba a gidan,duk yayunta matane kuma duk sunyi aure,itace daman auta,"haba zee the plates aren't much,just give me klin or morning fresh i will wash them all",dawowa zee din tayi tace"nima banyi kalan wacce zatayi kalan ayyukan nan ba bare kuma keh,kidai bari in nemo almajirin yanzu zan dawo",,she just dash out without waiting for aisha's reply,ita kuwa aisha tashi tayi ta duba kitchen taga klin,ta dauko ta hada yan kwanukan ta fara wankewa,chaan sai ga zee din ta dawo lokacin har aisha ta kusan gama wanke wanken,koh inda take aisha bata kalla ba,one thing da bataso da zee kenan,kowa atleast yanasan hutu a rayuwarsa amma ita zee nata yayi yawa,koh abu ne sai tace maka is too local for her,koh minta sai dai mai tsada...
Kafin ta gama wanke wanken kayanta ya jike jagab,she removes the skirt and hang it thinking of what to do next ,gashi bai fi sati ba tazo ta dauki sauran kayanta dake gidan,kayan zee kuma ba mata zeyi ba beside tintini ma taki kula zee din,,wayarta dake ringing ta karba a hannun zee,A smile escapes her lips after seeing its Yaa khaleed,they spent some few minutes talking har tamanta sunyi fada da zee,ta kusa hanging zee tace kice ina gaisheshi,"yaa wai zee tana gaishe..",kafin ta karasa fada ya katseta da "kina ina?",sai da takalli zee din ta gefen ido sannan tace"ina anguwan rimi",yasani sarai gidansu zee dinne,shi kuma a duniya idan akwai wacce yaki jini toh zee ce,kwata kwata bata birgeshi,tin suna kanana ya tsani zee din....
Tsaki yayi ya hanging wayar,tasan dalilin hakan,ta sake kira bai dauka ba sai ta ajiye wayar dai dai sallamar maman zee,amsawa sukayi ta karaso parlourn ta zauna tana cire hijabi,sannu da dawowa suka mata ta kalli aisha da ta daura veil a matsayin zani tace"yaya dai bazaki squeezing gyelen naki ba",,zee ce tayi saurin bata ansa da"jigewa yayi mama,baki ganshi a igiya ba?",,"ina zan lura na kwaso wannan ranar",basu sake cewa komai ba,ga aisha naso ta tafi gida dan washegari Monday ne gashi yamma tayi tasan mama ta riga ta koma gida daga office,"ki kwana kawai anan dama kin dade baki kwana ba",kallanta aisha tayi ta girgiza kai dan har yanzu mama na wajen,chaan dai ta dauka wayarta ta kira afrah,afrah da shigowarta gida kenan daga islamiyya ta dauka da sallama,babu irin dadin bakin da bata mata ba dan ta kawo mata kaya amma sai kawo excuses take,kashewa tayi daga karshe dan takaici,sai lokacin mama ta sake tanka musu,"zainabu,ni ba akwai jilbaab daya da ya rage ba maroon din nan",,"eyy wanda da kanwarsu isa tace tanaso ba",ajiyar zuciya aisha ta sauke dan yanzu batasan nisa da gidansu,tintini take tunanin yanda zaayi ta tafi gida cikin sauki,dauko mata zainab tayi ta mika mata,dake akwai inner skirt a ciki,amma duk da haka yana showing dan yanayin yadin hijab din,hakan yasa ta saka straight din zee sannan zee ta rakata har ta samu napep sannan zee ta dawo gida...
Cikin mintuna kalilan ta isa gida dan dama ba wani nisa bane sosai tsakaninsu,dakin mama ta wuce ta sameta tana waya,afrah ta kwalla ma kira daga inda take mama ta juyo ta harareta sannan ta cigaba da wayarta,da Dariya afrah ta shigo tace"kinsamu kin dawo kenan",,"yunwa nakeji wlh,ki saka min abinci",juyawa tayi ta tafi dibo mata abincin bayan ta gama mata mita,sai da tagama cin abinci mama tagama wayar kasa kasa tace finally,"mama na dawo","toh aisha sannu da dawowa,yaya su mamartaku","lafiya kalau,tace ingaisheki" "ina amsawa",har zata juya kuma tace"yawwa,nikam bazakiyi ankon bikin yar gidan Hajiya Rahina bane meye sunanta kawarkun nan,inaga next week nefa bikinta",,itafa yanzu tafisan zama a gida abunta bata shiga harkar kowa ba bare kuma yar rainin hankalin nan da take gani duk ta fisu,take abinda taga dama acikin jos dukda ita tana ganin mutuncinta dan tana yawan mata magana a whatsapp,kuma tana kiranta a waya time to time,infact ta gayyace ta ma lokacin da zaa cire ankon kuma zee taso ta cusa su ciki dan when it comes to weddings,zee is always in the front,wayarta dake jaka da ta jefa tsakiyar gadan mama ta mika hannu ta dauka tana fadin"mama ta aiko min ankon late fa,kuma kinsan mun kusa fara exams yanzu school din is getting tougher",,"yanzu aisha through the week dan kin tashi a lectures kinbi koh da new market ne kinsiya koh kuma ma kimata transfer din kudin ai nasan koh uj din nema ta kawo miki shine zakice min is late,koh ran Friday kika kai ma zahraddeen dinki bazai miki ba koh kawarki nasan zata dinka miki (DAN ODAS CLOTHING)?",shuru tayi dan dama bata da niyya ne,"toh mama",bata sake kulata ba ta shareta...
YOU ARE READING
Nemesis of Ayeesherh(on Hold)
Ficção GeralFind out the journey of a young kind hearted lady,who always prays and wishes good for everyone,who thinks she meet the Love Of Her Life along the way but was later snatched by the person she trusted the most....... What will happen when she thinks...