"Common faisal am not hiding anything",he himself knows he is telling lies let alone the person that knows him for years,they grew up together,yes it is true there is something he is hiding,but for now he have to lie...."am on my way now" now what he says put faisal in more doubt,Normal Saeed will never go to lectures by 7am,especially when he knows the lecturer might not be there...
He hang the phone to avoid more questions,why did he have to tell faisal,he suppose to do all these alone now faisal will only trouble him more...He have to walk quietly so that hajiya would not hear him and stop him bacause he didn't have his breakfast,knowing he doesn't go out early yasa hajiya ta saba girkin around 6-7 din before 8 dai...
Badluck for him,wayanshi ya fara ringing,da sauri ya muting ringtone din ya fice da sauri sai karan fitar motarshi hajiya dake kitchen taji...
Ya hawa kan titi ruwa ya tsinke,shi bai ma noticing hadari ba,that's jos yanzu zaka ga hadari before you know it zaa fara ruwa,sometimes ba hadarin ma sai ruwan ya sakko zaa fara hadarin...
Wiper ya kunna,yau dai bai kunna waka ba yana driving a hankali har ya isa bakin gate,nan wani ruwan ya sake ballewa ahankali yayi slow down ganin mutum na tafiya ga ba wajen fakewa a bakin dan tadan shiga daga ciki,gate pass ya karba bayan ya amsa gaisuwar masu gadin sannan ya shiga,daga yanayinta ta baya ya fahimci itace,wana murmushi yayi sannan yayi slow down...
Tana sauka a napep ruwa bayan ta wuce gate ruwan ya sake ballewa gashi ba wajen fakewa a arean wajen,sauri ta kara har taji mota yayi slow down a gefenta,sauke glass din yayi dan tinted ne sannan ya kalleta,yaga kaman bata da niyyar kullashi,sai yayi horn sai a sannan ta daga kai ta kalleshi,gabanta ne ya fadi sai ta dauke kanta,"Get in" ya fada in a commanding way,zagawa tayi ta shiga sabida shine ya fi mata alkhairi dan ta fara jikewa gashi kuma ruwan ba mai tsayawa bane a lokacin....
Window ta tsirawa ido bayan ta shiga,sai dai mai abinda ya faru jiya ya kasa fita daga kwakwalwarta,the very answer he gave her"Offcourse I will,was there ever any doubt?" That was exactly what he told her,the moment she finished proposing,ya kuma karba followern sannan sabida ihun da wajen ya dauka da tafi ya sa ya tattara ya fice a restaurant din da ma makarantar gaba daya.......
"Fiancee,after the proposal kuma you went missing haka kike so ayi auren",kallanshi tayi for some seconds,tin farko mai yakaita yarda da game din nan,tin farko wa ya aiketa zuwa wajenshi,ta yaya zata fara fada mishi cewa game ne,ta ina?
Dauke kanta tayi,ta juya tana kallan window din,bai san inda zata nufa ba kuma tana gani ya kusa wuce hall din da takeda lectures amma ta kasa ce mishi komai,ahankali kamar mai koyan magana tace"zan sauka anan",wajen parking ya nema yayi parking a kusa da entrance din yanda ruwa bazai tabata ba,yana kallan hall din alamun yanaso ya tuna abu,har zata sauka yace"tou fiancee,baki fadamin sunanki ba,baki tambayi nawa ba,baki karba number na ba is these fair" saukata ta rufe mishi kofa,ta kasa furta kalmar koh thank you ce,kaman mai counting steps ta nufi entrance na hall din,ta shige...
Wayanshi ya dauka ya dialing wata number,ba jimawa aka daga bayan sun gaisa yace"Su waye yanzu haka suke lectures a A1",,"Ess Bee i don't know,let me ask i will get back to you now",ajiye wayar yayi ya karasa hall din da yake da lectures,yayi parking bai sauka ba amma,nan ya sake kiranshi ya kuma fada mishi part one student ne,wani murmushi yayi yace"amazing" sannan ya ajiye wayar,ya fito dan attending lectures dinshi....
Around 1pm ya tada motarshi,shi kadai ne aciki sai Ac dake aiki har ya kusa gate sai kuma ya nemi waje yayi parking ya dialing numbern zahra....
Gaba daya a tsarge take,da ta dauki abin a game amma kuma yana kokarin wuce tunaninta,though bayan abinda ya faru jiya,zahra da zee suka fada ma mutanen cikin wajen ae game ne dukda ba kowane zai yadda ba musamman wanda yasan Saeed,jakarta ta dauka tace"am not going,meet me at the mosque",tana gama fadin haka ta kama hanyar fita a hall din,zahra tabi bayanta tana fadin ta jirata,"Aisha is it beacuse of yesterday i mean the game gaba daya kika chanja,kaman u are hiding something","am hiding nothing,kuma ba abinda ya sameni",,zahra tace"Allah ya sa dan.." wayanta da ya fara ringing ta dago ta kalla screen din,sai kuma ta kalli aisha sai ta saka a silent,ganin aisha zata zargeta idan taki amsa kiran yasa ta matsa gefe ta picking kamar munafuka,"afternoon bro","are u done with your lectures?" Saeed ya tambayeta,,"nope,sai 4 is something wrong" ta fada tana adduan Allah yasa ba ganinta yayi ba jiya,"ki sameni gidan hajiya idan kin gama" ya na fadin haka ya kashe wayar pit ya fice a makarantar...
YOU ARE READING
Nemesis of Ayeesherh(on Hold)
General FictionFind out the journey of a young kind hearted lady,who always prays and wishes good for everyone,who thinks she meet the Love Of Her Life along the way but was later snatched by the person she trusted the most....... What will happen when she thinks...