Page 7

8 1 0
                                    

Yau sukayi first paper dinsu na exams,bayan sun fiffito kamar koh yaushe sika nufa inda suke zama kusa da hall din,Aisha ce ta fito karshe ta samu waje ta zauna tana sauke ajiyar zuciya,wayanta ta saka hannu ta ciro a jakanta da missed calls din Saeed taci karo harda text message dinshi guda daya koh kafin ta karanta har ya iso wajen a motar da gudun nan nashi daya saba,kallan friends dinta tayi sannan ta kalli motar da ya parking a dan nesa dasu kadan,bai sakko ba kuma bai sauke glass din ba,infact koh wajen bai kalla ba shiyasa baima lura da zahra dake wajen ba kaman yanda itama hankalinta yake kan question papern da take dubawa,"Should i come and carry you to the car" koh bata ganinshi tasan sai da ya daga gira daya bayan ya sending,ajiyar zuciya tayi bayan ta gama karanta text din na ba adadi sannan ta mike tsaye,sai a lokacin zahra ta maida hankalinta kanta amma batace komai ba,"Bye girls" ta fada tana wuce su ta nufi wajen motar,dasauri zahra ta kalleta tana ganin motar Saeed ta dauke kanta da wuri ta juya ma wajen baya,Zee ce tace"Wannan ba motar wannan dan iskan yaran bane",dasauri zahra ta rufe idanta kafin ta bude ta dauka jakarta ta musu sallama tabi opposite inda aisha tabi,ahankali aisha ta cigaba da jan kafarta har ta bude motar ta shiga ranta ba dadi,haka kawai bataji dadin yanda zee ta addressing dinta ba...
Dayake ba halin kawayenta bane munafurci sai kowa ta rike abinta arai babu wanda ya bama zee amsa,haka zee ta maida alakar zagin kan zahra,akan duk laifinta ne duk da bata wajen ta zageta tassss....

Da sallama ta shiga,ya amsa mata batareda ya kalleta ba,sai da ta zauna ta rufe kofar sannan ya juya ya kalleta tayi wani irin kyau,kuma tayi fayau da ita koh dan exams din ne,moreover JJC ce ita itanma idan ta zuba mishi dan kyan daya mata,ita ta fara dauke idanta,sai yace"Beb how far,ya exams din",,ahankali tace"alhmdlh".....
Kafin ya kaita gida sai da yayi ta yawo da ita,ya mata dan shopping sannan ya kaita gida yana parking wayarshi na fara ringing,kallan wayar yayi sannan ya kalli aisha da ta dauke kanta,sai yaki dauka yace"I have something to tell you,amma sai kin gama exams..",,kafin ya cigaba da magana sofy ta sake kira,ta kalleshi tana dan kawar da idanta tace"kadauka,bari na shiga gida" dauka yayi yana girgiza kai alamun karta fita,har zata zauna taji yanda ya amsa wayan camly,kawai ta fice abinta ta biga mishi kofa koh shopping bag din bata dauka ba,yama manta waya yakeyi ya fara kwalla mata kira,bude gate tayi ta shige abinta bata sauraresa ba, mai gadi ya bama shopping bag din dake cike sannan ya juya abinshi ya shige motar sai lokacin ya tuna da sofy dan ajiye wayar yayi,ta gaji ta hanging,kai ya girgiza yace"ashe mata problems ne",nace bakaga komai bama🤣🤣🤣

"Sannu da gida mama" ta fada batareda ta zauna a parlourn ba,afrah na kallanta tasan ranta a bace ne sai dai batace komai ba,hanif yace"ya aisha dazu yaya zayyad ya zo kuma.." wani kallan da ta mishi ta wuce daki abinta,kwashewa da dariya afrah tayi tace"bashi ya kar zomon ba rataya aka bashi"....

Wait,whats wrong with her,why is she moody,she need someone to advice her atleast,she is totally confused,zama tayi a bakin gado dai dai lokacin afrah ta turo kofar dakin looking serious,she sat beside her sister and camly asked her what is wrong,she can't hold it anymore,she can't hide it"afrah first it was zee,ta zage shi kuma he is innocent,i don't understand why people are judging him that why,dan zaman da mukayi dashi na fahimci rabi da kwatan halayenshi da ake fada ba haka bane,and now he is making call in my presence",she can't help it but laugh,dakyar ta samu ta saisaita kanta tace"forgive my manners,bangane komai ba,an zageshi do you have anything to do with that? Meye tsakaninku da zaki damu,kuma dan yayi waya a gabanki da wata meyasa zai dameki? Wait Do you love him?" Afrah ta fada looking directly into her eyes,,this is indeed a question to ask herself,cox she don't even know the answer to it.....
For her to get an answer to it,she need someone wanda ya saba soyayya,zee? Nope,she is just going to make the matter worst,maybe zahra...
"Why are u giving me an 'i don't know look'",shrugging aisha tayi sannan ta tashi tsaye tana fadin"lemme get something to eat dan yunwa nakeji",,hanif ne kawai a parlourn yana buga game a system,sai shopping bag din da mai gadi ya shigo dashi,yana ganinta yace"yawwa ya aisha,wai u left these outside",,batareda ta kalleshi ba tace"take it to my room"...

Nemesis of Ayeesherh(on Hold)Where stories live. Discover now