Page 10

10 1 0
                                    

Tafe suke a cikin terminus, kana kallansu kasan they are exhausted already,shopping bags ne a hannunsu niki niki aisha ta frowning face dinta tace"Zee if we are not buying all the market,let leave now",dariya zee tayi tace"am not yet done,amma let get the lemon grass sai mu tafi",,"go get it and meet me at home" cewar aisha tana tsayuwa a inda take,dariya zee tayi tace"kinga kuwa gwara ki kira saeed kiyi loosing","am not a looser and i will never be,so am not calling him you can"cewar aisha tana ajiye shopping bags din hannunta alamun batada niyyar yin gaba...
Wayan aisha zee ta ciro a jakanta tace"idan na kirashi yana picking xan baki" tabe baki aisha tayi tace"sabida bakinki baya magana",,"shikenan idan bake zakiyi magana ba",kallanta aisha tayi tace"zee i wanted asking you these tin ba yau ba,meyasa bakya feeling comfortable in his presence i mean idan na lura dai dai you always look uncomfortable,you don't talk,sai kiyi shuru,why?" Murmushi zee tayi tace"keh kikaga haka,ni dai i behave normal mutafi gida kawai let leave the lemon grass i will get it later",girgiza kai aisha tayi tace"bari na kirashi,let go and get it sai ya samemu achan kinga yamma tayi ma".....

Rage speed din motar yayi jin wayanshi na ringing,yana ganin mai kiran yayi murmushi kafin ya picking kafin tayi magana yayi saurin cewa"you loose,and i win so are you ready for your punishment",gyran murya zee tayi tace"ba ita bace,zainab ne",kanshi ya shafa ya dan hada rai daga murmushin da yake yace"okay" yayi shuru alamun yana jira,mika mata wayar zee tayi tace"ya dauka" kin karba aisha tayi tace"talk to him mana",zuciyarta na bugawa haka ta fada mishi dalilin kiran da okay kawai ya amsa sannan ya hanging wayar....

Bayan few minutes ya samesu a inda zee din ta fada mishi,kamar kusan koh yaushe yana sanye da kananan kaya ajikinshi wanda suka masifar mishi kyau,idanshi da glasses yayi parking a wajen,karasawa aisha tayi ta bude,tana budewa kamshin turarenshi da ya hadu dana motarshi suka mamaye wajen,daga ita har zee din sai da suka lumshe ido,kafin suka shiga....

Soyayyar suka dingayi a motar,sai tsokanarta Saeed din yakeyi har suka kai gidansu zee,tare zee din sukashiga da aisha ta kai mata nata kayan suka gaisa da mama da yayun zee sannan zee din ta rakata...

Haka suka dinga zagaye anguwan ahankali suna hira,anan kuma yake fada mata plans dinshi na fara aiki in some months time,anan kuma yake fada mata early year din da zasu shiga zasu fara magana akan aurensu,6g1eryyyssty2edsun kusa one hour ma kafin suka isa layinsu aisha though ba nisa,nan ma sai da sukayi wata sabuwar hirar sannan aisha ta sakko,ta na fitowa shima ya fito wanda hakan yayi dai dai da parking din yaya zayyad a kofar gate din,sunkuyar dakanta tayi sabida ita yanzu masifar kunyarshi takeji tin bayan ta turning down proposal dinshi,ganin yayi parking a waje tasan fita zasuyi da ya khaleed dan haka ta juya tace ma saeed ya bata shopping bags din kawai zata shigar gida,bai saurareta ba ya karasa bakin gate din yayi knocking,mai gadin ya fito ya karba bayan sun gaisa,yana juyowa hakan yayi dai dai da isowar yaya zayyad wajen dan haka ya bashi hannu suka gaisa,tama kasa motsi a gurin sai da saeed ya wuce ya shiga motarshi sannan ta karasa tana fadin"sannu da zuwa yaya zayyad",da faraa ya amsa mata suka shiga ciki yanata mata hira which makes her feel more guilty,thats one thing dashi,idan ya wuce abu toh ya rigada ya wuce ne har abada haka halinsu yake shi da yaya khaleed,shiyasa tasu tazo daya har a family ana magana....
Tin sanda ya fada mata abindake ranshi,bataso ta bashi wannan amsar ba,toh ya zatayi she cant double date not even that ita dama bata taba sanshi ba a rayuwarta,babu ma tayanda zata fara hadashi shi da saeed tana dating,shi kuma tinda taki karban tayinshi tace mishi she is already in another relationship bai sake maganar ba in fact he is trying all he can yaga ya fitar da ita a zuciyarshi,yanda ya saba mata da faraa da dai da digon faraa daya bai rage ba shiyasa ma takejin wani iri.....

A parlour suka samu mama da ya khaleed,sai hanif zama tayi kusa da mama tana fadin"washhh mama na gaji",sake kallan kayayyakin da mai gadi ya shigo dasu ya khaleed yayi sannan ya kalleta yace"akan yan kayayyakin nan na dinga ganin debit alert kaman nasai estate? Gwara ki tattara kafarki kije kisamu babanki koh mamanki su biya ni kudi na ai dama baa miki gwaninta" mama dake gaisawa da yaya zayyad ne ta juyo tace"ai ba ita kadai bace ina sukaje kasuwan,koh da yake su dama in sunje kasuwa kamar ba kudi ake cirewa asai abu ba sai sun siyo kusan komai inaga na kasuwan" itadai batace komai ba sai kifkifta ido take kaman munafuka batasan ya khaleed ya tambayeta ita da wa sukaje,dan inyaji da zainab aka ci kudin nashi yau tagama mutuwa,babu yanda zatayi ne,dama sunyi zasuje kasuwa da zee da ta fada mishi zata kasuwa ya dauki Atm dinshi ya bata,ita kuma gaskiya bazata iya bari zee ta kashe kudi ba musamman ma kudin zee din ba wani kudin mai yawa bane,ganin ya tashi zasu fita da yaya zayyad din ne yasa hankalinta ya kwanta....
Kwanciya tayi ta gyra kanta a cinyar mama tana fadin"ina afrah ne?",,mama tace"kin ban ajiyanta ne?" Dariya tayi kasa kasa dan tasan haushinta maman takeji....
Tana nan zaunen wayanta ya fara ringing,sarai taga saeed ne sai ta saka a silent,yana gama ringing sai ta kira zahra,dama tanada niyyar kiran zahran...
Zaune yake a kasa akan rug a dakin hajiya,abincinshi yake ci hankali kwance kamar ba dashi hajiya take magana ba har sai da ya gama sannan ya kalli hajiya yace"Hajiya,next year by now fa bazaki ganni a gidanki ba insha Allah am getting married so calm down your lungs abeg"yana gama fadin haka ya tashi ya koma kan gadon hajiya ya kwanta,yana kallan screen din wayarshi dake ringing,shi fa badan kar yayi karya ba da yace yamanta da sofy,dan rabanshi da ya ganta ma ya manta,tana dai yawan kiranshi,yana ji hajiya tana ta mita,kwanukan da ya gama cin abinci ta hada ta kwallawa mai aiki kira tazo ta tattara,tana shigowa tace"sir kana da bakuwa" koh kallanta beyi ba yace"tell her am not at home" dan yasan sofy ce yana gama magana sofy na sallama a dakin,daure fuska hajiya tayi ta fice a dakin batareda ta kule sofy dake mata sannu da gida ba,tashi shima yayi ya dauki wayarshi yana sauraran sofy dake mishi magana,sai da ta kai karshe daidai yana fita a dakin yace mata"mujee na droping dinki tinda kin ganni,am damn tired yanzu nima na shigo gidan" baki bude sofy take kallanshi,kafin tabi bayanshi da sauri ta rike hannunshi tace"Saeed,Why are u snubbing me these days?what have i done wrong?am i wrong because i love you?sabida naje gidanku da mum ance kana nan na biyo in ganka is there something wrong?ka dena so na ne?" Tausayi ta bashi batareda ya bari ta karasa magana ba ya janyota gabanshi yace"Nothing of that sort sofy,am always busy kwanan nan am not snubbing you" kau da kai gefe tayi tace"Ban yadda ba,kawai dai ka dena sona ne and that's it" hannunta ya kama suka fara tafiya yace"waya fada miki? Saeed still love Sofy,now smile" ya karasa suna kama hanyar bangarenshi,jin ana laasar yasa suna shiga bangarenshi ya wuce dakinshi dan alwala ita kuma ta zauna a parlour dan ganin ya ajiye wayanshi,yana shiga daki ta dauko wayar ta wuce kitchen dinshi,ta rufe kofar,ganin akwai lock taja wani tsaki taji kamar ta yar da wayar....
Har zata fita kuma sai wayan ya fara vibrating,numbern is only saved with hearts,zuciyarta na tafarfasa ta copying numbern da sauri a wayanta sannan ta jira nashi ya kare ta koma parlourn ta ajiye mishi a inda ya bari,kitchen din ta sake komawa ta kira numbern da wayanta,Aisha da bayan ta kira saeed taga bai dauka ba tasan maybe baya kusa ne koh kuma da gangan yaki dauka dan watarana yana mata haka,har zata kira numbern zee kuma wani number ya rigata kira,tayi tunanin Saeed ne sai ta dauka da sallama,daga dayan bangaren taji an ansa sallamar kuma ance"Zahrah please call me back" sannan sofy ta hanging,ta deleting kiran da ta mata,da mamaki aisha take kallan numbern,bayan tasan dazuu ma sunyi waya da zahrah kuma bama muryar zahrah bane,amma sanin ba zahrah daya bane a duniya yasa without second thought ta sake kiran nata kamar yadda ta bukata,sofy kamar zata mutu dan farinciki ta dauka tace"waye ne pls?sorry na kira kuma ina tambayar waye,Saeed ya shiga wanka ne so he left the phone with me akan zaa kirashi in an kira in dauka kuma kin kira har ya zama missed call ban samu picking ba nima kuma ba kati neh dani ba" aisha dai mamaki ya cikata dan ita bata fahimci komai ba ma bare tayi magana,sai tace"waye ne?"
sofy ta cigaba da fadin"Saeed da kika kira yanzu is my husband to be,dan maganar aurenmu yana wajen manya" shuru aisha tayi,sofy doesn't want to end the conversation dan ba haka taso ba,dan haka ta sake fadin"koh dai budurwarshi ce? Koh dayake koh ma dai budurwarshi ce keh yanzu bai kamata na damu ba tinda an lankaya minshi sabida Saeed is a womanizer na ban mamaki,step mum dinshi ne ta rufa mishi asiri ta nemo mishi nii duk azatansu bansan halinshi ba,nikuma bayanda zanyi dan mum dina kawar step mum dinshi ne and am planning to change him for good in munyi aure so please people like you da kuke sake bata mishi tarbiyya should stay away from him,keh ma ki samuu ki nutsu ki nemi miji kiyi aurenki dan shi bariki bashi da amfani,i see no reason zaki sake da namiji kiyi iskancin da kika ga dama bayan kinsan ba aurenki zeyi ba,anyway kiyi nesa dashi Dan Allah" tana gama fadan haka ta kashe wayar,aisha is blank,wayanma da kyar ta sauke a kunnenta,she is not understanding anything,gyra kwanciyarta kawai tayi ta rufa da blanket dukda ita ba mutum bace mai baccin bayan laasar,amma wani kalan sanyi takeji,wani iri takeji aranta tanaji afrah nata mata magana amma bazata ma iya amsa mata ba,har ankusa magriba idanta biyu bazata iya fassara yanayin da take ciki ba taji an sake bude dakin,afrah ta karaso wannan karan yaye bargon tayi tace"Ya aisha whats wrong? You are not yourself tin dazuu kuma lafiya kalau kika dawo" tashi tayi ta zauna tace"am fine afrah,kawai kaina ne yake ciwo",tashi tsaye afrah tayi tace"its fine ai dama ba yau kija fara zaban bare akaina ba,da zainab ce ta tambayeki da kin fada mata,mama tana kiranki" tana gama fadan haka ta fice a dakin,itama tashi tsaye aisha tayi tabi bayanta,a parlour ta samu mama zata tada sallahn magriba,"aisha whats wrong?" Mama ta fada bayan ta karaso parlourn,"bakomai mama kaina ne kawai yake ciwo" mama tace"akwai paracetamol a drawern dake kusa da gadona,Allah ya sawwake" tace"ameen,gani"
"Gidan mami zakije dama Shikenan afrah zata karbo min koh khaleed" juyawa tayi dan zuwa tayi sallah..

Ita kuwa sofy,tana jin fitowan Saeed ta sake kara volume din kukan da takeyi,a position din da ya barta anan ya sameta farko da ya fito bai fahimci kuka takeyi ba,sai daga baya kusa da ita ya karasa da mamaki yace"whats wrong?" Tace"bakomai" yace"But u are sobbing" ya karasa yana riko hannunta,sannan yace"Ba mungama maganan nan ba" tace"not at all bashi bane" yace"toh meye" wani hawayen ta sake saukewa tace"kabarshi kawai,ba dadi na hadaku fada some things are suppose to be kept personal" zama yayi kusa da ita da mamaki yace"fada kuma? Da waye? Ban kai na san problem dinki bane?" Shi duk a tunaninshi sisters dinta ne suka bata mata rai,wayanta ta unlocking ta juya mishi screen din tace"wannan numbern waye?" Kallan numbern yayi yana nazari chaan dai ya mika hannu ya dauko wayanshi,yaga 1 missed call na aisha yayi swiping notification din sannan ya shiga dial pad,yayi copying numbern da mamaki ya dinga kallan numbern da ya fito da sunan aisha,cikin rashin fahimta yace"why did you call her and what happened?"sabon kuka ta fara tace"sabida ni ce masifaffiya? Bakaji mai ya faruu ba but u concluded cewa ni na kirata,did u checked the call log?" Cikin dakewa yace"idan ba keh kika kirata ba a ina zata sama numbernki" zuciyarta na dukan uku uku tayi shuru,yace"if u are done crying zan saukeki a gida dan ina da abinyi",,"kazo ka sameni ina kuka,ka tambayeni na fada maka before hearing anything u concluded ni ce da laifi,that means u gave her the room to insult me,she abused my upbringing,ta zagi iyayena,ta zagi iyayenka ta zagi tarbiyyana because she called me a whore" wani kukan ta fashe dashi tana dago wayanta,call duration din ta nuna mishi tace"she spent more than 3 minutes tana zagina,dan ni zagin da ta maka bai dameni ba,ba dan na hanging wayar ba i could have hear abin da i can't unheard it,something that will remain in my heart har na mutu that too akan wanda bai damu dani ba"shi fa ba wani fahimtarta yakeyi ba amma calmly yace"what happened?" Duk acikin abubuwan da ta fada mishi,sako Dad dinshi da kuma wacce ta raini Dad dinshi a cikin maganar shi ya bata mishi rai dan hakan har ya nuna a fuskanshi,share hawayenta tayi ganin taci nasara sannan tace"zan tafi kar mum tayita jirani,dan sai nabi pharmacy na siya maganin ciwon kaii" bayanshi tabi bayan ta dau handbag dinta tana murmushin samun nasara,motarshi ya bude ta zaga ta shiga gaba shima ya shiga without uttering a word ya tada motar,a kofar gidansu yayi parking yace"ki gaida mum" sannan ya jira ta sauka ya juya ya fita daga layin,ya rasa ina zai saka kanshi yaji dadi,idan Aisha zata iya bude baki tayi questioning upbringing dinshi,sannan ta zagi family dinshi then duk san da yake mata he can't be with her,anya sofy gaskiya take fada mishi a ina aisha zata samu numbernta ta kirata,ita da a relationship dinsu gaba daya ya fahimci batada problem,but kawar zahrah ce zahrah zata iya bata numbern sofy hade da bata courage din kiranta da wadan nan tunanin yaje ya samu su yaqoob....
Meerah"s pen🖋

Nemesis of Ayeesherh(on Hold)Where stories live. Discover now