Da sallama ta shiga gidan bayan driver ya sauketa ya juya,afrah dake parlourn ta amsa mata da fara a tace"Ya zahrah sannu da zuwa" she welcomed her in sannan ta kawo mata ruwa,tana ajiye mata tace"bari na kira miki ita,tana parloun baba" hannunta zahrah ta kama tace"afrah ki fadamun gaskiya,mai yafaru da Aisha these days?like mai ya hadata da Saeed,nasan kinsan sunyi fada?" Afrah ta tabe baki tace"cabbb di jam,ai da ace wannan munafukar kika tambaya ita zatafi sanii,ni dai ya aisha ba fadamin kominta takeyi ba wlh,amma komi kankantar abuu sai ta fadama zainab,shiyasa ni yanzu kallanta kawai nakeyi,bari na kira miki ita maybe intaga kinzo har gida zata baki amsa"tana gama fada ta miqe ta wuce side din baba,ba bata lokaci aisha ta karaso bayan afrah ta fada mata,rungumeta aisha tayi tace"what a surprise? Muje ciki" tray din ta dauka ta leading dinta har zuwa dakinsu bayan sunbi sun gaisa da mama dan weekend ne bata fita aiki ba sannan suka gaisa,batareda bata lokaci ba zahrah tace"A'isha tell me the truth please and please,mu ba yara bane da zamu tsaya jan magana a expression din yaya gaba daya ya nuna bakwa ma tare yanzu,menene ya faru? Indai ba wai personal matter bane u can share it with me?",tama rasa ta ina zata fara ta daure dai ta zayyana mata iya wayan da sukayi da Sofy kallanta kawai zahrah takeyi har takai karshe,abin ba karamin tabata yayi cox she is out of words,ta rungume aisha a jikinta tace"let me start by apologizing,aisha wani irin hakuri ne dake da har mutum zai kiraki yayita zaginki bazaki iya ramawa ba,u could have told just few words da zata dade tana digesting babu wanda zaiyi aikin nan sai Safiya,ita kadai zata iya wait kuma kika ce tin ranan bai sake kiranki ba koh text koh chat?" Aisha ta daga nata kai alamun eyy,sosai abin ya daure ma zahrah kaii,that means sofy ta kitsa mishi wani abun,dole akwai abinda sofy tayi"But jiya da na sameshi da yamma,yanayinshi ya tabbatar min sofy did something amma kinsan u caused all these mess aisha yanzu ana neman sati nawa? Koh baki fadamun ba ai sai ki fada ma koh zainab ne da kikafi yadda da ita nasan ita zata sameni mu solving komai wannan ba maganar yin shuru bace" aisha tace"I told zee already,na zata ma ta fadamiki kawai share ni kikeyi har ta karbi numbernshi but babu wani result a tattare da ita,Nikam ki fadamun gaskiya akan halayenshi kuma is he getting married dagske,who is safiya?",cike da gaskiya zahrah tace"wallahil azeem karya takeyi,idan akwai abin da baki sani bama shineh my mum is not his biological mother,he lost his mum when he was a child kin sani bai fiye zama a gidanmu ba yafi zama a gidan hajiya,and safiya yar kawar mum ce tin tana secondary takesan ya Alhaji tin baya santa har mamanta da mum suka cusa mishi santa na dole bayan nan kuma gaskiya babu wani batun aurensu dake wajen manya because Dad bai san da ita bama,Aisha dan Allah kiyahkuri zanje na fada mishi gaskiya amma promise me komai zai wuce a wajenki because keh haske ce a rayuwar yaya,you changed him alot da ba maganar kowa yake jiba amma yanzu wlh he changed alot,he is not himself in zan iya tunawa tin lokacin da kuka samu problem,a dole na sani ya fara aikin da yakeyi yanzu sabida da common degree baya cikin raayinshi,haka nayita bashi shawara back then tin banda wayo har ya yadda,masters ma da ya tashi sabida nasan halinshi nasan yanayin friends dinshi mukasha drama tukunna ya yadda zeyi a nigeria,inshort idan akwai wanda yake sake batashi ma toh ita sofyn ce" murmushin takaici zahrah tayi tace"halayenta ta fada miki" aisha tace"Bakomai,itanma Allah ya shiryeta" sai lokacin hankalin zahrah yakai aisha tace mata ta fadama zainab"kikace kin fadama zainab? Then what is her contribution? Ita da kike nunawa ta fimu,u gave her a lot of place in your life har kin bata matsayin da yafi na sisternki,bawai ina kishi bane she has nothing da zanyi kishi da ita just watch out" Aisha tace"meyasa kuka saka zainab agaba,haka afrah ma ta saka ta agaba i gave her his number har yanzu dai batace min ta kirashi koh bata kirashi ba" cike da mamaki zahrah tace"tin yaushe?"
"Tin lokacin da abun bai dade da faruwa ba,kuma kinga these days bama haduwa bare kuma naji ya suka kare"ta karasa da amsa sallaman afrah,Zahrah bata kawo komai a ranta ba tace"tohm shikenan maybe ma ta shiga wata sabga ta manta,ki sake kiranta koh kije gidansu nikuma Insha Allah zanji da ya alhaji",,"ya aisha hajiya Babba na kiranki" cewar afrah da ta shigo,,tashi aisha tayi tana fadin"har ta dawo neh?,zahrah am coming" Fita tayi batareda ta jira amsar su ba.....
Bayan sunyi azahar aisha dakyar tayi convincing din zahrah su tafi gidansu zee,sun fito kenan suka hangi maman zee a parlour ita da mama,har kasa suka gaisheta sannan tace"Har kun dawo ne? Ina ita zee din koh ta wuce gida?" Kallan juna sukayi sai kuma suka fuske,maman zee ta juya tana cema mama"yau babu aikin data min a gidan nan haka ta tsallake wai sun tafi karatu,jiya ma sai dare naga kafarta" sake juyowa tayi tace masu aisha da sukayi mutuwar tsaye a wajen"Ku kiyaye dare a waje Dan Allah,badan da ku bane bama ai da tasan bazan barta ta dinga fita hakan nan ba,Allah ya kiyaye" dakyar suka amsa ameen dukansu sannan maman aisha tace"yanzu kuma ina kuka nufa? Duk mazaje zaku futar ai kwanan nan" sunkuyar dakai sukayi sannan aisha tace"mama abu zamu karba a wajen zainab" Allah ya tsare suka musu sukuma suka amsa da ameen sun fita,Zahrah takasa shuru tace"jiya ina kukaje har kukayi dare?" Aisha tace"kinganni,wlh a gida nayi magriba maybe tabi wani wajen ne kin santa da jama'a" da haka dai suka karasa gidansu Zee,bata gida sai kawai suka karasa gidansu saudat dake ba nisaa.....
Around 11am ya futo daga dakinshi sanye da kananan kaya da suka mishi kyau sosai,a parlour ya samu hajiya suka gaisa sannan ta kawo mishi abincinshi kusan 12 ya kama hanyar gidansu dan Dad yana gari sunfi one week basu hadu ba acikin gidan ya shiga yayi parking dan yana tunanin anan zai kwana sannan ya wuce parlourn mum lily ce kadai a parlourn da gudu ta tashi ta rungumeshi,yace"How are you princess?" Har zata amsa kuma ta sharesa dan fushi takeyi dashi dan last week da yazo ma tana school,yayi murmushi yace"toh bari na koma gidan hajiya" da sauri ta dago tace"please yaya ka dawo nan kwata kwata,ni banasan ka dinga zama a gidan hajiyan nan" yace"koh" ta daga mishi kai yace"okay ma" tayi dariya ta tafi ciki...mum ce ta fito da murmushi tace"yaushe ka shigo" kallo daya ya mata ya karasa ya zauna akn kujera itama cikin parlourn ta karaso tana amsa gaisuwar da yake mata,yanata kallan yanda take faraa amma dai baice komai ba chaan dai yace"mum ina sauran?" Yana miqewa tsaye dan zuwa wajen dad,tace"yanzu yanzu zahrah ta fita, sukuma sauran sun fita saloon wai" ganin ya tashi tace"ammm Saeed dama inaso muyi magana" ganin haka sai ya koma ya zauna,ta marairaice fuska tace"akan maganar safiyya ne,ni banasan shiga tsakaninku dan dukkan ninku yayana ne babanta ne ya matsa mata akan ta fito da miji,nikuma banasan na samu Dad dinku da maganar kai tsaye ban sameka ba infact nafisan ka sameshi dakanka zaifi daukan maganar ma mahimmanci kaga kai da ita duk ba yara bane,a wani wajen ma saanninka zuwa yanzu ai yaransu biyu" ido kawai ya tsura mata yana sauraranta har ta gama dauke idanshi yayi akanta ya miqe yana fadin"Okay" sannan ya sa kai ya fice a parlourn da harara ta rakashi dan takaici,shi Ta ma lura kwanan nan wani miskili ya sake zama kwafa tayi sannan ta koma daki.....
Bayan sallahn laasar tare suka futo da Dad daga masallaci yana shiga dakinshi kafin ya zauna ma Zahra tayi sallama sama da kasa ya kalleta dan yasan baa gidan ta wuni ba kafin yace komai tace"Big bros ina wuni",yace"from where are you? Coffee din da mum ta bata ta kawo mishi ta ajiye akan centre table tace"gidan friend dina,kuma daga chaan na wuce gidan hajiya i thought kana chaan shine tacemun kana nan"ganin bai ce komai ba ta cigaba"Yaya dan Allah ka saurareni kaji abinda zan fada kar ka tsayar dani ka kumayi zurfin tinani kagani,tin da kukayi fada da Aisha baka cikin walwala,bama wannan ba Sofy ta sake damuwa da rashin kulata sosai da bakayi?" Ganin she maganganunta is not making sense shi kuma ya nutsa ya bata kunnen ne ya sata cigaba da fadin" yaya inaso nasan mai ya hadaku fada da aisha because naji labarin daga side dinta inaso naji daga side dinka,am sorry am not interfering in your personal matters" ganin kaman dagaske batasan mai yake faruwa bane kuma maganar ta dade a ranshi bai taba fadama kowa bane ya sa ya zayyana mata iya abinda sofy ta fada mishi,cike da jimami da daurewar kaina take kallanshi,shuru tayi dan tsabar bakinciki dakyar tace"kuma Ya Saeed sai ka yadda? Bakayi bincike ba bayan kasan yanda safiya take sanka zata iya yin komai dan rabaka da ita,i didn't expect this from you"ranshi a bace yace"Zahrah karki batamin rai na,da abinda ta aiko ki don't play that game with me" girgiza kai tayi tace"Yaya aisha is not someone ur girlfriend defined,watanku nawa da ita? Amma tashi daya abinda sofy ta fada maka ya sa ka fita harkarta,indai ka rasa aisha a matsayin mata toh tabbas bazaka samu wacce ta fita ba infact wacce takaita ma bazaka samu ba" shi yama rasa wani kalan tunani zeyi,baka isa ka tantance mood din da yake ba,da ido kawai yake binta trying hard to figure out koh karya take mishi amma yakasa ganewa cigaba tayi da fada mishi abinda sofy ta kira ta fadama aisha,da flashing din da tamata da komai da komai cike da wasi wasi yayi shuru from both side idan zeyi tunani both side toh fa gani yakeyi duk gaskiya ne amma kuma looking deep to it kamar yadda zahrah ta bashi shawara ya zurfafa tunani yana gani sofy ce tayi karya,but whatever yasan yanda zeyi dasu duka,ganin ya tsurawa coffee din da ta ajiye mishi ido ne yasa tayi hamdala aranta dan ganin nasara a tattare da mood dinshi dan da ace bai yadda da ita ba toh tabbas da tsawa zai mata ya koreta,miqewa tayi jin ana kiran sallahn magriba kenan they took 2 hours suna magana akan abu daya ajiyar zuciya tayi tace"Ya Alhaji zanje cikin gida nayi sallah" daga haka ta fice ta barshi yanashan coffee dinshi hankali kwance kamar bashi ta gama yi wa magana ba yanzu,ya rasa yanda zeyi da wannan abu biyu zuwa uku da sukesan rikita mishi lissafi daga karshe tashi yayi ya shiga alwala.....
Da farincikin samun nasara ta shiga dakinsu,har ta dau waya zata kira aisha kuma ta fasa tace"insha Allah yau kan ki kwanta bacci zaku shirya dashi" sannan ta shiga sallah........
Meerah"s pen🖋
Please vote,
Comment
And follow my page for more interesting free novels
YOU ARE READING
Nemesis of Ayeesherh(on Hold)
General FictionFind out the journey of a young kind hearted lady,who always prays and wishes good for everyone,who thinks she meet the Love Of Her Life along the way but was later snatched by the person she trusted the most....... What will happen when she thinks...