Page 8

7 2 1
                                    

Gaba dayansu suna zaune a kasan wata bishiya akan resting bench,zee ce kadai bata cikinsu har yanzu tana exams hall duk da suma bawai sun dade da fitowa bane,,hira sukeyi sama sama wasu kuma na duba question papern da suka gama exams din yanzu.....
Ba jimawa zee ta karaso wajen fuskarta a hade,zahra na kallanta ta dauke kanta,aisha tace"zee ya dai,ya exams din" zee kaman jira take aisha tayi magana ta fara fadin"aisha kin ban mamaki,yanzu maganar da take yawo a cikin school din nan hakane yanzu kin fisan a dinga nunaki ana cewa budurwar wannan dan iskan" zahra tayi shuru tana calming kanta,bata ce komai ba ta tsaya tana jiran abinda aisha zata fada dukda tasan ba lallai ma tayi magana ba sabida hakuri irin nata,,"zee ban gane mai kike nufi ba"cewar aisha tana saka wayanta a cikin jaka,"ae dama bazaki gane ba,kina zaune aka karanta mana halayen shi,dan iska ne,bin mata kwata kwata baa fadi halinshi na gari guda daya ba and u still went ahead to start a relationship with him,aisha are u in your senses,koh da yake ba laifinki bane kinada masu zigaki a gefe shi...",aisha da ranta ya riga ya gama baci,ba halinta bane mai da magana amma na yau din abin ya ci ranta,ta kalli zee tace"amma zee kinban mamaki,ni bazanyi fada akan namiji ba amma kuma ki sani rabi da kwatan halayen da kika lissafo ba nashi bane koh nashi ne ma fatan nitsuwa yaka mata kimishi" tana gama fadin haka ta dauke kai batareda ta sake fadin komai ba,zahrah was shocked she couldn't utter a word,she just keep looking at aisha digesting what she was saying,she has never in her life thought there is someone that can stand for her brother in his absence that too without knowing she is his sister,there is no doubt Aisha is the perfect match for her brother,she quitely muttered"Allah sa hakane mafi Alkairi",,zee was speechless all she could do is pick her bag and leave the place which made aisha feels so bad and regretted saying all what she said,even though that is the truth...
Seeing she is trying to follow zee,zahrah hold her hands back saying"Ki barta,thats the truth and i know sooner or later whether she likes it or not zata gane",,duk da haka aisha is still feeling bad and planning on doing something that will cool her best girl's mind,,that is aisha for you.....

"Aisha,since we are not having any exams tomorrow am coming over to your house dan nasan even if i invite you to my house you won't come"
Aisha happily said"Am so happy wly,mai zan ajiye miki?"
"Emmm chilled kunun ayan mama and off course wear something nice zan kawo miki bako",aisha gave her an assuring smile before frowning saying"waye bakon?",,"thats a surprise girl" zahrah winked her eyes after saying that,,aisha shrugged saying"mu tafi,zan fita innaje gida" with that they head to the main gate...

Suna fita duka suka samu napep,tana isa gida,she take a hot shower and change into a comfortable material gown,one of her favorites,she really enjoy and feel comfortable in gowns or any other style by DanOda's Clothing(08061757296),,
She wears a matching cap and picks her phone bayan ta saka slippers,she went downstairs to look for something to eat har ta shiga kitchen taji karan tsayiwar mota,time ta duba taga after 5pm,tasan mama ne abinci ta diba to fito dai dai shigowar mama dasu afrah,"mama sannu da dawowa,afrah come lets eat" ta fada trying hard kar asirinta ya tonu,smirking afrah tayi tace"go straight to the point,what do you want?",,"yanzu afrah most i want something before i offer you food?",,afrah dai tasan akwai abinda take bukata shiyasa tayi gaba abinta tabi bayan mama da hanif da suka dade da shigewa ciki,,"i promise zan miki recharging",baya afrah ta dawo dan tasan aisha bata karya alkawari tace"tou tell me,what do u want",,"rakani zakiyi gidansu zee",bata rai tayi dan ita ba wani shiri sukeyi da zee din ba,sanin opportunity comes but once yasa ta koma suka ci abincin tare.....
To 6 suka sauko cikin shirin fita,a kitchen suka samu mama"mama mun tafi gidansu zee",,"Aisha tintini baku shirya fita ba sai yanzu,kunsan kuma khaleed ya hanaku fitan daren ne soo baba",mama ta fada tana binsu da kallo,,shuru sukayi sai chaan aisha tace"Mama we are not staying long insha Allah",,"Toh Allah ya kiyaye,kuyima mal idi magana he should drop you off and wait for you guys",,"insha Allah" they answered in chorus before leaving....
Kafin su dawo gida,sai da Aisha ta tabbatar zainab ta hakura sun dawo normal tukunna....
Yanda zainab tayi saurin hakura hakan yasa ta sake karfafa alkawarin da tama kanta,har taso fadama afrah sai kuma ta fasa tayi shuru har suka isa gida.....

Nemesis of Ayeesherh(on Hold)Where stories live. Discover now