Page 9

4 0 0
                                    

"Mama intazo please tell her i will be back now banyi nisa ba koh ki turo hanif ya kirani" daga mata kai kawai mama tayi tana kokarin ansa kiran da ya shigo wayanta,fita aisha tayi dan zuwa aikan mama gidan kawarta,acikin anguwan ne amma ta baya,bawani dai nisa a tsakani,tana shiga gate din bayan sun gaisa da mai gadin wayanta ya fara ringing,koh da ta duba zahrah ce,"ikon Allah matar da tace in the next one hour tana kirana yanzu" dauka tayi,bayan ta fada mata bata gane anguwar ba aisha tace"Bana ma gida mama ta aikeni kuma afrah ma bata nan i could have send her to pick you,ki biyo layin farko,the 5th house with black gate ina nan",tana gamawa ta shiga da dan sauri dan zahrahn na zuwa kawai su wuce gida.....

"Ya alhaji kwanan nan" ta fada tana nuna mishi da yatsa bakin titin dake shimfide by his left,wanda na kusa dashi ne nasu aishan,motar ya tayar dai dai zaisha kwanan wayanshi ya fara ringing,zahra ce ta mika hannu ta dauko,ganin Hajiya ce ta tabe baki ta ajiye mishi,"pick it" dauka tayi ta saka mishi a speaker ta juya kai tana counting gidajen a zuciyarta,tana jin suna wayan haka har suka iso kofar gidan,ta nuna mishi yayi parking,yace"Get down am leaving hajiya ta aikeni"bata rai tayi tace"just 2 minutes bari na kirata ku gaisa",shima ran ya hade yace"i said get down now",bude motar tayi tana dialing numbern aisha,call waiting rasa yanda zatayi dasu biyun tayi ta dinga kira,amma number busy ma yake saka mata,juyowa tayi tace"Ya Alhaji please ka dawo ka daukeni" wani kallo ya mata yace"banda lokaci ki kira driver" yana gama fadin haka yace"close the door" ahankali ta rufe kofar,ya tada motar har zai juya yayi kasa da glass din yace"i might come and pick u" ajiyar zuciya ta sauke ta daga kanta batareda tace komai ba...
Yana juyawa koh main titin bai kaiba,aisha ta fito har lokacin da waya a kunnenta a leather babba a hannunta,scanning wajen tayi da idanta ta hangi zahra a tsaye tana kallanta rai hade,da sauri ta karasa tana fadin"yaya zayyad we will talk later,nayi bakuwa" hanging tayi batareda ta bari ya bata amsa ba.....

Yana ajiye aiken hajiya,Sofy ta kirashi wai yazo ya dauketa Hajiya sameerah ta aiketa wajen mum dinshi,bayanda ya iya haka ya kama hanyar anguwansu......

They catch fun and had some memories,zahra tayi tayi aisha ta fada mata wani abin game da relationship dinta amma taki fada sai ma kwana kwana da ta dinga mata,yamma lis ganin shuru yayan nata bai kirata ba,ita ta dauka waya ta kirashi

He totally forgot about her,sabida yanda sofy ta saka shi agaba tin dazu ya kaita chan,ya kaita chaan yanzu ma fitowa sukeyi daga eatery yaga kiran zahran,fisge wayar sofy tayi tana fadin"who is calling",da mamaki ya kalleta yace"give me back" mika mishi tayi bayan taga mai kiran,sai da ya kalli time sannan ya daga kiran,duk yanda zahra tayi dashi yazo ya dauketa ki yayi yace yanzu zai turo mata driver dan yana chan cikin gari kuma akwai holdup kafin ya iso zai kai one hour,kashe wayar tayi kawai ganin effort din abanza ne kuma ta zargi yana tare da sofy sabida taji muryarta,shi da iya gaskiyarshi yake fada mata yana hanging kuma ya kira driver ya aikashi ya daukota,sannan shima ya shiga motarshi dan kai sofy gida shima ya wuce gida....

Haka zahra tayita kokarin hadasu amma ina aka dinga samin sabani har ta hakura tace suga juna dakansu...

Wasa wasa soyayya ce mai karfi ta shiga tsakanin Aisha da Saeed,kullum suna makale a waya kuma yana yawan zuwa gidansu dayake an riga anyi hutun school,ita kanta tasan soyayya da take mishi bata taba yiwa wani saurayi ba,gani take tabbas bayanshi babu wani da zata sake yima wannan soyayyan, haka shima gani yake duk san da yake ma sofy bai kai na Aisha ba,ita dai zahra abin na mata dadi sabida ganin yayan nata ahankali yana chanjawa,wai yasan friday tayi ya saka kaftan,thats strange amma All thanks to aisha..
Har yanzu yana tare da sofy though tana ganin yana chanja mata sosai,bai cika kiranta a waya ba,bai cika daukan nata kiranba,idan tace yaje yayita bata excuses,duk da tana sane yayi sabuwar budurwar ce wanda zata iya rantsewa tin da yayi wannan budurwar bai sakeyin wata ba,infact sauran yanmatanshi ma ahankali yanata rabuwa dasu,tana nan tana mata tanadi mai kyau...

Nemesis of Ayeesherh(on Hold)Where stories live. Discover now