12

586 28 7
                                    

💫 ALKAWARIN ZUCIYA 💫

       ✍🏻M SHAKUR

This novel is 1k enjoy ur free pages.

U can subscribe to group danake posting by sending 1k into 3107021073 aisha Muhammad first bank saiki turo evidence of payment by clicking on this link: wa.me/+2347012181461

1️⃣2️⃣
Free page
Nigeria
Tuntuni Baba yadawo saida yagamajin maganan datama Khairy tsaf sanan ahankali ya sauke ijiyan zuciya daya nuna tsantsan damuwa sanan yawuce yashiga dakinshi, manyan kayan jikinshi yarage dama sabida Mama yadawo yasan fushi take, koyaya yafita bayan yasan tana fushi to baida kwanciyan hankali, ahankali yazauna kan wata lafiyayyen kujera dake dakin nashi na massage ya mikar da kafafunshi tareda daura hannu dayakan daya yana sauke ajiyan zuciya mai sauti sanan ahankali ya lumshe idanunshi jin kujeran tafara massaging jikinshi sama sama yanajin surutun Khairy datake ma Mama dake mata tsifa, yana zaune awajen yaji Mama tace "taje ta taje kan" sanan yaji karan bude kofa wanda yasan Khairy ce.
Yadade zaune ahaka sanan yaji karan an bude kofan dakinshi hakan yasa ahankali yabude idanunshi ganin Mama ce tana sanye da doguwan rigan atampa mai kyau ta daura kallabi tai kyau sosai tana kallonshi cikeda so da kauna yasa cikin tausasshen look yasakin mata annurin fuskanshi sanan yamika mata hannunshi alamun ta iso gareshi, murmushi tayi ta maida kofan tarufe sanan takaraso ciki table din tsakiyan dakin tajawo gefen kujeran sanan tazauna kusadashi ahankali tace "ina kwana" hannunta yabi da kallo dayasha jan lallen salatef sanan yasaka hannunshi yakama hannunta nata yarike gam yanajin dumin hannun kafin ahankali yadaura hannun kan kirjinshi sanan yasake sauke ijiyan zuciya yana kallon fuskanta cikin tsantsan muryan so yace "ina sonki Maryam, karki kara fushi dani kinji" murmushi tamai sanan takai dayan hannunta tadaura kan saman nashi tana kallon fuskanshi tace "bazan taba iya fushi dakaiba, sabida irin karfin soyayyan danake maka Baban Manaf" murmushi yamata sanan yazare hannunshi yakama duka hannayenta biyun yakama yakai bakinshi yamusu kiss sanan yamaidosu kirjinshi yanabin fuskanta da kallo ganin damuwa aciki, ahankali yace "menene" dan shiru tayi tana kallonshi tace "inaso kajanye hukunci dakama Khairy kabarta takoma school gobe ta tafi, banson daidai dasau daya Khairy tasan inada wata mu'amala da asibiti kuma kaga gobe zamuje muga Dr" shiru yayi yana kallonta cikin yan sakanni idanunshi taga sun koma sunyija, murmushi tadanyi sanan ahankali tazare hannunta daga nashi sanan takai duka hannayen tana shafa fararen gemunshi cikin wani irin kulawa tace "baka sake cemin komi kan maganan kara Auren dana maka ba?" Hannunshi yasa ya kabar da hannayenta dake kan gemunshi sanan yajuyar da fuskanshi yakalli gefe alamun he's not interested in maganan, kukan datakeji ta dage ta danne tana kallonshi kafin ahankali takai hannunta takama hannunshi tarike ahankali tace "Baban su Manaf, nidakai we've been married for morethan 40yrs today, Alhamdulillah I get to give u beautiful kids ga yan biyun mu nan Manaf da Mu'az, ga Maheer gakuma Khairy mu, kasan dalilin dayasa na roki wanan alfarman agareka I am doing this for yaranmu, barinma Maheer da Khairy wanda sune kanana, i want them to start learning rayuwa da wata daban amatsayin mahaif......" "ya isheni maganan nan Maryam!"Baba yay maganan da tsawa still batare daya juyo ya kalleta ba, yace "naji Khairy will go to school tomorrow, na janye punishment din, but this should be the last time dazakimin maganan kara aure" murmushi tasaki wacce babu komi cikinta sai kunci da daci, ahankali takai hannunta tajuyo da fuskanshi yana kallonta idanunshi sunyi jajir hancinshi tadanja tana murmushi tace "why are you being stubborn eh"? Dan runtse idanunshi yayi cikeda ciwo zuciyanshi namai zafi yanamai radadi sanan gently yabude idanunshi yadaurasu akanta yace "Maryam you are the stubborn one here, kinki accepting treatment, babu yanda banyi dakeba dagani harsu Manaf da Baffan su, akwai wanda baimiki magana ba but kinki, ba kin gwammace ki....." hannunta tadaura kan bakinshi tana murmushi da duk idan tayi yasan sanyayamai zuciya ahankali tace "yau shekaruna 57 aduniya, na aureka tun inada sha shida, nayi rayuwan aure dakai na shekaru arba'in da daya, and look at me I still look 30 kaman banyi aureba" tai maganan tana dariya tanamai fari da idanu, sanan calmly tace "I am not greedy after enjoying wayan nan shekarun idan Allah yace lokaci yayi sai ince baiyiba? Baban Manaf kasan meke damuna sama da kowa, treatment dinan bata lokaci ne kawai, sanan karasa cinyeka ma yake, I want kullum idan Ummulkhairy tadawo tundaga compound tana kwalamin kiran nan nata tashigo nabata abinci tanaci tanamin surutu, I want to use the little time daya ragemin to be with all my children, inamusu girki, ina tareda su da karfi na ina musu murmushi, banson nazama burden kan yarana yazamto suna kallona da pity, Khairy na final year yanzu inaso tagama school in peace tasami good grade, you know how Umma take tun tana yarinya idan tadawo gidan nan bananan, ba treatment din da a asibiti zan karake da zamaba nadawo kaman agwai, I rather stay here kullum tadawo taganni, kullum yarana maza suka dawo suganni, I want to die here in this house gidan aurena, taredakai dakuma yarana, please kabarni" wasu gajerun hawaye taga sun gangaro daga gefen idanun Baba yana kallonta yanadan sakin huci mai zafi, dasauri takai hannunta ta sharemai sanan ahankali tadaura kanta akan kirjinshi hannayenshi yakai kan bayanta yana shafawa murya chan kasa yace "I hate movies tun ina yaro, amman for the first time in my life Maryam sabida ciwon ki I wish I was a super man kokuma inada wani supernatural powers dana ciremiki Wanan ciwon" dan dariya tayi tanakan kirjinshi tana danne kukan datakeji tace "wayace maka bakada supernatural powers din? Soyayyan ka da kulawanka is what keep me stronger, is what keep me going tun bayan anyi diagnosing dina da wanan ciwon har izuwa yau Baban Manaf, baka taba bacci baka bani magunguna na, kafin kafita aiki dasafe kabani, da rana ko kana office u call, ko katuro any of our boys suzo har gida subani na rana what more can I ask for? U are my Superman, my superhero, my wonderman, mijina rakena" tai maganan hawaye na gangaro mata da sauri ta share da hannunta tana murmushi.

Tana daukan hula tasaka tafito tadawo dakin Mama ganin Mama bata daki yasa tadauki wayan Mama dakekan gado tafito da sauri tai dakinta tana shiga maida kofan tayi tarufe sanan ta shiga bayi, zama tayi a kasan clean bayin nata sanan tashiga contact din Mama number da akai saving da Baffa tai dailing, ringing daya biyu ana uku aka dauka cikin muryan wanda ya manyanta sosai akace "Maryama" dasauri ashagwabe tace "Baffa nine, Khairy ce" cikeda wasa yace "diyar arziki Khairiya kece, yau kuma mekikayi"? Kaman zatai kuka tace "Baffa wai dan nadauki mota shine Baba yace bazan kara fitaba har tsawon sati daya kuma ba school, sanan Baffa ya kwacemin wayata sanan yahana kawayena zuwa, Baffa kasan kai kadai Baba kejin maganan shi, Baffa please ka kirashi kasa ya janye" anatse yace "kimin alkawari bazaki kara daukan mota dakanki ba idan lokaci yayi koninan saina koyamiki da kaina kidinga ja" wata kalan muguwan dariya tayi kaman tana magana da tsaranta tace "kai Baffa kaida kaima tukaka ake chab, saidai Ya Hafiz yakoyamin wlh ni bazakaje ka maidani gurguwa ba" dan dariya Baffan yayi yace "Matar Hafiz ta haihu munsami mace, yanzu kinzama Anty" wani kalan ihu data tsandala da sauri Baffa yace "jama'a zata hudamin dodon kunne" taushe bakinta tayi da sauri tana dan dariya tana kallon wayan ganin Baffa ya katse tace "su Ya Hafiz andawo Dady, finally nazama Anty, Baba please give me my phone back nakirashi Iyye zanje naga Baby" tai maganan tana tashi sanan tafice taje ahankali tabude kofan taleka dakin ganin Mama bata dawo ba ta shige ciki da sauri sanan ta maida wayan tafito takoma nata dakin.


Bayan sallan isha tana zaune gaban madubi tana kallon gashinta yanda yawani kwanta kaman tasa shamfo taji Baba ya kwalamata kira wanda tuntuni take jiran kiran, tashi tayi tadau hulanta tasaka sanan tawuce ahankali take saukowa kowa na falon, gaban baba tazo kaman ta Allah ahankali tace "Baba gani" wayanta yadauka yamika mata sanan yace "ki shirya gobe kije school in Allah yakaimu" kallon fuskan Baba tayi cikeda farin ciki sanan tasa hannunta ta karba tana murmushi sosai tama kasa magana tsabagen murna, hararanta Mama tayi tace "kagamin yarinya bazaki godiya ba ko saini na kwace" dasauri tace "Baba nagode thank u, world best Baba" sanan tajuya takalli Maheer gwalo tamai tareda nunamai wayan zaiyi magana Mama tamai alamu daya shareta Manaf da wayanshi yahau kara ganin Aisha akan screen din yasa Mu'az yace "uhum'uhm" amugun kunyace yatashi yadauki wayan su Baba sukai kaman basusan meke faruwa ba yawuce yafita.

ALKAWARIN ZUCIYA (PROMISE OF THE HEART)Where stories live. Discover now