19

507 20 4
                                    

1️⃣9️⃣

Cikinsu duka babu wanda ya iya wani motsi yana rikeda hannunta yana kallon fuskanta kaman yanda take kallon nashi, ganin iska nawani irin kadawa sosai gyalen ta gabaki daya yay baya iska na neman fizgeshi yay sama dashi yasa yay wani irin pulling dinta ta taso saura kiris tafada kirjinshi da kyar ta iya maintaining posture dinta gabanta nafaduwa sosai tasauke idanunta kasa, tundaga yatsunta datake wasa dasu tana yakushin riganta dasu yake kallo har zuwa fuskanta da lips dinta dake rawa sosai zuwa gashinta dakeda bala'in kyau datai parking tai donut da jelan gashin dayay yawa kana gani kasan tanada suma sosai gyalen na wuyanta, ganin yanda ake iska sosai ta sandare awurin not her self yasa murya chan ciki yace "cover ur hair" gyadamai kai tayi ahankali batare data kalleshi ba takai hannunta takamo gyalen daga wuyanta zata yana akanta kwace gyalen iska yayi da karfi saikan fuskan Hydar dasauri tadago kanta, ahankali ya lumshe idanunshi jin wani sassanyar kamshin da gyalenta ke fitarwa da atake yaji ya kwantarmai da tashi da zuciyanshi keyi duk wani amai dayakeji yakoma, gently yakai hannunshi yadaura akan fuskan nashi yadauki gyalen sanan ahankali yamika mata, kallon fuskanshi tayi kafin ahankali takalli hannunshi dake dauke da gyalenta dayake mikamata sanan tasa hannunta ahankali ta karba daidai wani kalan mugun ruwa sama ya sauko da karfinshi dayama firgitata dasauri takalli sama sanan takalleshi kafin tajuya da sauri zata wuce. "Ummulkhair!" Taji yakirata amugun natse dayasa taji gabanta yawani kalan fadi, tsayawa tayi chak ruwan nadukanta sanan gently tajuyo takalleshi gani tayi yabude mata bayan jeep dinsu shima yana tsaye ruwan na dukanshi, batasan mesa ba but kasa mai musu tayi ahankali ta tako tazo har gabanshi sanan tashiga ciki ta zauna, bayan shima taga yashigo dasauri ta matsa chan gefe yamaida kofan motan  yarufe, daganan inda yake yadan mika hannu ya kunna motan sanan ya kunna AC motan yadauki wani bottle water yadawo yazauna yadan bude kofan motan kadan ya kuskure bakinshi kafin ahankali yamaido kofan yarufe sanan ya ijiye goran ruwan akasa ya kwantar da kanshi yana sauke ijiyan zuciya ahankali dukansu suna sauraron yanda ake ruwa da mugun karfi harda kankara ma.

Sunkai almost good 6min a motan babu wanda yacema wani wani abu kanta nakasa tana fidgeting yatsunta, shikuma yana zaune gefenta kanshi naciwo amman kallonta yake kaman an ijiyemai TV, ganin yanda ta takure tanajin sanyi sosai sabida ruwan dayadan daketa kadan sanan ga sanyin AC motan daya kunna yasa ahankali yadan yunkuro hannunshi yamika ya kashe AC sanan yadauki jacket dinshi na kayan yan sanda that is always acikin motan sanan ahankali yawarware shi matsowa yayi kusada ita yana kallon fuskanta bala'in firgitata tayi jin mutum kusada ita sosai dayasa takalleshi dasauri kallonta shima yake ko kyafta idanu bayayi ahankali yadaura mata jacket din kan kafadanta yarufamata shi da kyau yana kallonta kaman yanda take kallonshi tana nishi da sauri da sauri dayakejin hucinshi akan fuskanshi sanan yadan matsa baya zai koma wurin dayake da zama kaman daga sama ahankali murya chan kasa fa inda ace akwai mutum na uku amotan nan bazai tabajin metace ba tace "u are sick" kallon kwayan idanunta yayi kaman baigane metace ba, gyadamai kai tayi idanunta sun cika da kwalla sosai ahankali tace "wlh bakada lafiya, ur body is hot, let's go to the hospital please" tana karasa maganan hawaye ya gangaro mata daga idanu sharrrr, hawayen yabi da kallo kaman wanda baitaba ganin mace tai kuka ba, murya chan kasa batare daya koma ba he's still very much close to her ahankali yace "you don't want me to be sick" gyadamai kai tayi ahankali wasu sababbin hawayen nakara taruwa a idanunta, murya chan chan ciki yana kallon kwayan idanun nata dasukenan farare fat kaman farin gajimare yace "why"? Girgizamai kai tayi saikuma ahankali tace "I don't know, seeing u sick is making my heart to hurt" dan lunshe idanu kadan yayi sanan yabude su yadaura akan nata, lips dinshi sukai motsi kaman whistling yana kallon yanda take kuka mara sauti yace "stop crying" gyadamai kai tayi ahankali tana kokarin tsayar da hawayen, hannunshi yasa yaciro handky daga aljihunshi yamikama mata yace "here" karba tayi takai kan fuskanta tana goge hawayen saida yaga tagoge tass sanan yakoma gefenta yazauna da kyau yace "mekikazo yi anan?" ahankali tace "today is Glory's birthday my friend she's celebrating it anan" dan juyowa yayi yakalleta kaman mai nazarin wani abu yace "how old are you" kallonshi itama tayi kafin tasauke kanta ahankali tace "20" kaman daga sama taji yace "small Gurl" dawani irin sauri takalleshi tabe baki taga yayi batasan mesa ba abin saiya bala'in bata dariya she don't even know why, dan murmushi kadan tayi sanan tahadiye shi kallonta yayi ganin yanda dimples dinta keta lotsewa alamun murmushi take amman tana hadiyeshi, kaman daga sama taji yasake jefo mata tambayata anatse. "Are you in any relationship"? Dasauri takalleshi, kallonta shima yayi fuskanshi looking he's serious da tambayan, murya chan kasa yace "kinada any man dakikeso.....or yake sonki"? Yay maganan  muryanshi na breaking cus shi kanshi baisan mesa yakema tambayanta this kind of wired question ba, dauke kanta tayi, sanan ahankali ta girgiza mai kai alamun no, dan murmushi kadan yayi yanajin duk wani ciwon kan dayakeji yana tafiya, jakanta dake in between them yasa hannu yadauka yabude wayanta yaciro Dasauri takalleshi numbershi yasaka sanan yakira kanshi, danne danne taga yanayi awayanta kafin yamaida ya ijiye cikin jakan, ganin ruwa na tsagaitawa yasa tadan kalleshi ahankali tace "zantafi" yana kallonta right in the eye yace "where is ur driver? U should head home" gyadamai kai tayi sanan ahankali tace "yanata chan bangaren" inda take nunamai da hannu yakalla, ahankali yace "ok" bude kofa yayi yafita cikin yayyafin da akeyi yakoma gaba kunna motan yayi yaja motan har gaban motansu yakaita sanan yay parking jacket dinshi tacire ta linkemai ta ijiye ahankali tace "thank you" sanan tabude kofan zata fita kaman daga sama taji yakirata. "Ummulkhair!" Faduwa gabanta yayi batasan mesaba duk idan yakirata sai gabanta yafadi, juyoda kanta tayi takalleshi shima ita yake kallo, ahankali yace "I am a very very jealous Man! Be mine only Khairy! I am in luv with you! Good night!" Dawani irin sauri har hannunta narawa tamaida kofar tarufe sanan tajuya tabude bayan motarsu ta shige kafin yaja motar nashi yawuce.

ALKAWARIN ZUCIYA (PROMISE OF THE HEART)Where stories live. Discover now