Assalamu alaikum masoyana, ma'abota karatun littattafaina. Fatan duk kuna lafiya.
Yaya muka ji da halin rayuwa?
Allah Ya datar da mu duniya da lahira.Bayan nan, ina mai yi muku albishir da cewa wannan littafin na HAƘƘIN UWA zai shiga kasuwa nan ba da jimawa ba in shaa Allah. A saboda haka zan sauke wasu gaɓoɓi nashi daga kan WATTPAD kwata-kwata.
Masu buƙatar PDF za su same shi a kan 500 naira kacal. Ma su buƙatar hard copy kuma idan an buga zan sanar da ku.
Na gode sosai masoyana.
YOU ARE READING
HAKKIN UWA
Short StoryWannan labari ne mai tsananin ban tausayi da taba zuciya wanda kuma ya faru da gaske sai dai 'yan gyare-gyare wadanda ba za a rasa ba. Shin kun san girman hakki kuwa? Kun san girma da darajar da uwa take da shi? Kun san babbar tabewa ce ga mai murje...