*IDAN AN CIZA..!*
*Wattpad:Jamilaumar315*
*Arewabooks:Jamilaumarjanafty*
*Mallakar:Janafty**SADAUKARWA GA HAJIYA AISHA AHMAD IYA*
💃💃💃
MMN MUJAHID KAYAN MATA AND SUPPLEMENT
SHIN KINA DA LABARIN MACCE MAI GYARA DABAN TAKE GA ZUCIYA MIJIN TA
MUNA DA KAYAN MATA MASU ZAFI NA BUGAWA GA JARIDAHAJIYA TA KUDI DA KUDI AKE NEMAN SU
INA MASU FAMA DA MATSALA RAMA BA GABA BA BAYA KINA ZAUNE ANA KWATANCI DAKE KINA CI BAKI KOSHI MUNA DA MAGUNGUNA DA ZUMA 3 IN 1 KIBA BRST HIPS TA CIKO MIKI KU INA KIYI FRESH MUNA DA KWAYOYI MUNA DA GARI DUK MASU CIKO JIKI NE KIYI DUM
INA MASU FAMA DA MATSALA BRST KU TSUHU YAFI SON YAGA NONO A TSAYE DUK MAI MAGANIN DA TACCE MIKI ZATA BAKI MAGANIN NONO KAI TSAYE YAYI MIKI KARYA CE MAGANIN BRST SAI KIN SHA ADADIN WANDA ZAI MIKI SBD DUK CIKIN GYARAN JIKI NA BRST YAFI WAHALA YI
INA MASU FAMA DA MATSALA SANYI MUNA DA MAGANIN SANYI ORIGINAL
INA MASU ZAMAN BANZA BABU SANA'A KINA KONE DATA KI GA BANZA WURIN TSEGUMIN KALLON STATUS DIN WASU GA DAMA TAZU MUNA HAR GIDA GA WAYAR HANNUN KI KI MALLAKE MOTA MILLION 8 HAR FIYE GA ALBASHI GA RIBA GA KYAUTA KAYAYA KI
08066726866.Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/JMpd8nXr7TIDD3ILDXh64z
*Page 5*
_Monday 5rd March, 2022. Gidan Talabijin na Karamchi_
*10:04am*A shashin al'amuran labarai na yau da kullum na gidan talabijin mai tashe a jihar gombe. Wani shashi ne mai girma a gidan talabijin ɗin mai ɗauke da babban falo tare da ofisoshin manyan ma'aikatan bangaren.
Irin su news manager, editer da sauran su shi kuma babban falo mai ɗauke da kowani rukuni kamar an ƙawayanta ma kowa bangaransa ne. Kowa kuma akwai ƙaramin teburinsa da kayansa a kai sai kujeran inda kake da muhallin ijiye komai naka, daga gefe akwai ɗan aninin da ke nuni da sunan mai wajen. Daga can kusa da office ɗin new manager wajen zaman Broadcaster ɗin gidan talabijin ɗin ne, daga gaba can kuma waje zaman camera man tare da reporters ne, da kuma ɗalibai masu sanin makaman aiki wato yan Intern.Dole bayan sun haɗa rahottnni da kuma labarai wato bayan camera man da reporter sun gama aikin su kenan akwai bukatar editer ya duba ya kuma ta ce sahihancin labarin. Bayan ya gama dubawa kuma sai news manager ya duba ya cire kalmar da ya ga ba ta dace ba, dole dai sai an bi matakai kafin labarai ya kai ma masu kallo ko masu saurare. Kuma abuin da mutane wasu ba su sani ba, labaran da ake karanta su a gidan talabijin live ne, ko da an mai maitashi to sake karan tashi aka yi ba recording ba ne.
Sannan broadcaster zai iya zama reporter, amma ba kowani reporter ke iya zama Broadcaster ba, kamar yadda Salim Bunza ya kasance a gidan talabijin na karamchi Reporter ne, sannan kuma shi ɗin Broadcaster ne.Mimi ce kaɗai ce ta kasance Broadcaster kaɗai kuma a tsarin gidan talabijin ɗin su biyu ne Broadcaster ɗin
Kowani na karanta oabarai sau hakwai a sati tunda kwanaki bakwai sai tsarin ya kasance kowa ya na yin adadin rabin kwanakin da zai kasance a sati. Tun da safe da yammah ne, su ma suna shan wahala kwarai tunda suna da tsare tsare kafin ma a fara ɗaukan labaran live a haska ma mai kallo. A kwai bukatar camera man tare da masu makeup tunda abu ne da duniya zata ri ƙa kallo a matsayin majigin gani da ido akwai bukatar gyara ga mai karanta labaran.A can baya kafin Mimi ta fara aiki da su wata Cindera ce ta yi aiki da su yar Lagos ce, komawa ta yi garin su ya sa ta saki aiki da Karamchi a tsarin su, suke ba da kayan sawa in da zaka karanta labarai amma zuwan Mimi ta ruguza wannan tsarin ta ce ita da kayanta zata rika amfani tunda kuma yar ma su da shi ne daga ganinta kasan ba tsiya a jikinta kuma ta na da kyau ga iya ɗaukan wakan da kwalliya sai suka amince da tsarinta.
YOU ARE READING
IDAN AN CIZA..!
RomanceLABARIN WASU MASOYA GUDA BIYU, DA SUKA FUSKANCI KALUBALEN RAYUWA TA FUSKAR BAMBAMCIN MUHALLI DA ASALI