CHAPITER TEN ❤

16 0 0
                                    

❤⚘ EXILED PRINCE ⚘❤
                                   

(LOVE MEETS POWER ) 👑🔥

       



( A heart touching love story , Romance , injustice & destiny )




STORY & WRITTEN BY : MEERAH❤🔥


Marubuciyar littafin

TAURIN ZUCIYA 💖💍🌺









TAP THIS LINK TO JOIN MY WHATSAPP GROUP

👇👇👇👇👇

https://chat.whatsapp.com/IrsjzfoHUHBJzdgRtskPcY






TAP THIS LINK TO JOIN MY WHATSAPP CHANEL

👇👇👇👇👇👇👇

https://whatsapp.com/channel/0029VaGhJCqKmCPUvpvIJ80i











BOOK 1 ……………………………📚✍✍




             [15/08/2024]







♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡




PAGE 10 ❤🔥

        



                 After some minutes ya fito sanye da kayan da ya dauko da ga bedroom din shi

Kallon shi da kyau Moussa ya yi kafin ya ce " ango ! Me kuma ya kawo ka toilet di na " 

Ko kallon shi Zayd bai yi ba ya sa kai ya fice bedroom din
Ya na fita Moussa ya mike ya na dariya ya shiga toilet shi ma


▪Inaya


Misalin karfe 6 ta farka da ga barcin ta
Ta na bude ido ta fara bin dakin da kallo ,

Sai da ta dan dauki lokaci sannan ta mike zaune ta sauko kafafun ta kassa sannan ta mike tsaye ta fara takawa ta nufi toilet

Bai fi five minutes ba da shigar ta toilet ya shigo dakin ya na sallama a tunanin shi ta farka
Sai ya ga dakin ba kowa ga kuma karar ruwa
Sai ya tako bakin gadon ya zauna ya kai hannu saman drawer ya dauki bakin glass din shi ya sa , ya sunkuyar da kan shi ya na kallon kassa kamar mai tunanin wani abu

     ▪AFTER SOME MINUTES


Ya na zaune a haka ta fito da ga cikin toilet din ta na daure da towel a kirjin ta

Ta na ganin shi ta saki murmushi , ba tare da ce mishi komai ba ta tako wajen trolley din ta ta bude ta dauki uniform din ta 

Har ta juya za ta koma toilet wata zuciyar ta ta ce mata " ina kuma za ki koma mutumin da ba gani ba ya ke "

Daga kafadun ta ta yi ta na turo baki nan na ta gaba ta koma ta ajiye kayan na ta saman trolley

Sannan ta kai hannu zame towel din jikin ta, ta koma naked

Hum kamar an ce mishi Zayd dago kai haka ya dago kai dai'dai lokacin da ta saki towel din ta ya fadi kassa ta duka ta dauki pant din ta 

Da sauri ya rumtse idanun shi ya kauda kai gefe , tun da ya ke a rayuwar shi wannan ne karan farko da ya ga tsiraicin mace , sai da ya ji zuciyar shi ta buga,  cikin ranshi ya ce " na shiga uku ni Nawfel ba ta ga da mutun ne cikin dakin ko ita ma ta koma makafniya "

Inaya kuma Tsab ta shirya war ta cikin uniform din ta, ita ta ma manta da mutun a cikin dakin 

Sai da ta gama shiryawa sannan ta dauki towel din da ta yadda kassa ta meda shi toilet sannan ta fice dakin 

EXILED PRINCE 🔥Where stories live. Discover now