yasha abubuwansa. Se nace bamuyi sallah da addua ba sannan yace muje muyi.Kafin nayi alwala har ya idar da tashi sallar kamar wanda ake jira a wani wajen seda na kara ce mishi ai jan mu zakayi jam'i muyi godiya ga Allah sanan yace to ya sake tayarwa na bishi mukayi sallar mukayi addua. Na kara ce masa ka rike kaina kamin addua ka roki alkhairi na ka kuma roki tsari daga dukkan sharri na sannan yayi. Se nake ta tunani to shi duk be san ana hakan bane ko tsabar zumudi ne?
Mu ka koma daki ni ko cire kayan ma kasa yi nayi se Nasar ne ya cire min laffayar. Fitila a kashe amma se kunya nakeji.
Haka ya fara shafani ko ina. Ya kamo bakina ya fara kissing ni kuma kamar zan nitse dan kunya. Ya gama kissing bakina tsaf ya dawo wuyana yana kissing yana tsotsa, ya koma kunnena yana tsotsa yana hura min iska cikin kunnen, ya sakko wuraren kirjina yana ta kissing yana kissing ya zuge zip din rigata ya cire min ita sannan yasa bakinshi akan boobs dina ya fara tsota yana shafawa duk jikina se tsuma yake haka daga nan ya tafi cibiyata yaita kissing dina all over sannan ya dagani ya kwantar dani akan gadon ya cire min skirt dina da pant dina ya fara neman hanyarsa ta shiga jikina. Yayi yayi ya kasa shiga. Haka mukaita gwagwarmaya ina masa ihu ina kuka har dai ya hakura se gobe.
Na tashi na tara ruwan zafi nai tsarki dan naji dadi saboda gurin zafi yake min shi kuma yayi bacci ma tuni seda na tasheshi nace yayi wanka bayan na fito saboda na tuna malam yace ba kyau kwana da najasa.Washe gari friends dinsa suka hada masa get together a chicken castle dake club road.
Muka shirya tsaf muka tafi, kowa ya hallara akayi hira, aka ci, aka sha, suka hadani da matansu duk mukayi exchanging phone numbers dinmu sannan aka tashi duk muka tafi gida.Ba abinda baba be min ba na 'yan gata komai nawa yayi kyau dan se yau na lura da irin Arabian beds dina da yadda aka gyara min palika na da kuma yadda kitchen ma ya hadu. Ba abinda babu a gidana komai yaji. Amma Baba baya gara kuma ya hana Mami yi yace duk bidi'a ce ta Bahaushe.
Mami ta kirani taji ya nake? Nace mata lafiya na mata ya gajia tace gajia tabi lafiya Amna. Ta min nasiha kamar kullum da addu'o'i mukayi sallama na ajiye waya. Baba ma ya kirani har a raina nace inaga suna tare. Shima nasihar ya 'kara min da cewa ki 'kara hakuri akan naki wanda na sani ki kuma yi biyayya kinji Amna nace to Baba Allah yaja mana da ranku yace ameen mukayi sallama. Inason iyayena sunfi min komai da kowa a duniya. Ba abinda basu min ba na rayuwa sedai addu'a kawai tsakaninmu.
Nasar ya fita yayo shopping fal mota ya zo yake ta shigowa dasu ni kuma ina kai waanda zan iya dauka store ina jerawa a inda ya dace. Sauran da na kasa dauka se shine ya shigar dasu na nuna masa wurin daze saka su. Kayan miya da nama da kifi da vegetables duka na jera a fridge amma naki yin girki a ranar se fita ya karayi ya siyo mana abincin da na kasa ci saboda dare yayi ina fargaba.
Bayan na yi wanka na saka rigar bacci wata zumbululeliya har kasa na shafa turaruka na da Mami tasa aka harhada min inata kamshi se ga Nasar nan ya shigo dakin nan fa na fara 'Innanillahi wa inna ilaihir rajiuna, auzubillahi minash shaidanir rajim, lailahailla anta subhanaka inni kuntu minazzalimin'. Saboda tsoro da fargaba amma nasan ba makawa dole se anje inda banaso aje.
Ni a dukkan tunanina na zata in anyi aure kawai zama ake ayi hira, a ci gaba da hirar soyayya a dan tatta'ba jikinka a shafa wurare se kiss. Ashe wasa nakeyi ban masan meye auren ba.Ina haka naji ya matso kusa dani ya fara shafoni nai sauri nace kayi sallah? Bema iya amsani ba ya juyo da bakina ya fara tsotsa dakyar na iya cewa a kashe fitila to. Dakyar ya iya kasheta ya dawo ina kan gado lamo jikina se rawa yake ni shafawar ma ta dena min dadi saboda tsoron abinda ze biyo baya. Yaita kissing, licking and sucking duka jikina yana yi ya cire min rigar jikina ya kuma kwantar dani ya cire min pant dina sannan ya shiga. Dakyar yauma amma haka ya kasa hakura seda ya huda ni ina ihu da kukan zafi da azaba yana ihun jin dadi. Naita kuka harda hawaye dan ni bansan haka abin yake ba.
YOU ARE READING
❤MAHBUBI❤
RomanceLabari akan rayuwar Amna da Adil da yadda suka tsinci kansu... ku biyo mu kusha labari...