Page 25 & 26

411 35 2
                                    

          Aryan yace "Leemah, i've always being waiting for dis day to tell u wat i feel for u, i don't knw hw u will take dis bt i think dis is d ryt tym for me to say dis b4 it's late, Leemah since d day i set my coldy eyes on u, i........", be furta abunda yakeso ba aka fara fire work a wurin wadda Leemah ta dinga kallo in admiration, wanda aka yi last ne taga kaman abu ake rubutawa, ai aikuwa yana gamawa taga an rubutu " I Luv U Leemah, Will U B My Girl", kallon Aryan tayi wanda har yanzu idonshi na  kanta tace "Aryan aren't we young for dis", yace " Leemah i knw, bt i don't think i can wait any longer, i just need u to say yes nd i promise i won't rush u into a relationship", kallonshi kawai ta tsaya yi mutanen da ke wurin sunata cewa "say yes,say yes", ita kuma tunani takeyi tabbas inda wanda zataba soyayyar ta kuma tasan meshi baze wulakanta son da take mai ba toh Aryan ne, amma bataso tayi involving dinshi cikin matsalolin ta dan har yau har gobe ita da kanta batasan asalin ta, banda Dad dinta batada wani family member daza tace natane, Aryan is a gud guy, kuma bataso ya samu problem da parents dinshi a kanta dan tasan ba kowani iyaye bane zasu yarda ace dansu yana tare da yarinyar da bata gaban iyayen ta, daga ita se en aikinta a gida, muryan Aryan ne yadawo da ita daga tunanin da tafi yace " Leemahhhhhh se sumtin", muryanshi har wani cracking yakeyi kiris ya rage mishi yayi kuka, kallonshi tayi gabadaya se taji ya bata tausayi, tace "Aryan i need u to promise ne sumtin", yace " anytin for u, just say it out", tace "Aryan kamin alkawarin kome ze faru in d hereafter bazaka gujeni ba nd u always stick by my side", without thinking twice yace " i promise", nan tace "in dat case den i will go wit a...", setayi shiru tana kallonshi yace " am all ears", a hankali kaman wacce batada confidence a cikin abunda take so tace tace mishi "yes Aryan i will b ur girl", yace " say it louder i can't hear u", ta daga murya tace "yes Aryan, am gonna b ur girl", yakuma yace louder, wannan karon ta daga murya sosai har ta janyo hankalin wa'anda ke nisa dasu tace " YES Aryan, i'm gonna b ur girl", en wurin gabadaya aka fara musu tafi dan sun burge su, hawayen farin ciki ne yabowa Aryan yayi pecking hannunta dayake rike dashi yace "thanks Leemah, thank u", itadai kallonshi kawai takeyi tana murmushi, hannunshi yasa a aljihu ya ciro wani bracelet yasa mata a hannu yace " dis is a symbol of ur luv, don't take it off ", ta kada mishi kai tana kallon bracelet din dan ya mata kyau.

", setayi shiru tana kallonshi yace " am all ears", a hankali kaman wacce batada confidence a cikin abunda take so tace tace mishi "yes Aryan i will b ur girl", yace " say it louder i can't hear u", ta daga murya tace "yes Aryan, am gonna b ur gir...

Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.

       Duka wannan drama din da suke yi Farouq na tsaye yana kallonsu se murmushi yakeyi a zuciyarshi yace " let's see hw long dis relation will last", daga haka ya bar wurin, sukuma  lover birds zama sukayi a wurin suna hira abunsu cike da shauki, basu suka bar wurin ba se da akayi isha Aryan ya kaita gida Mati ya biyosu a baya kaman bazasu rabu ba, tana shiga daki tacire kayan jikanta dan ya ishe ta sannan tayi wanka tayi sallah ya kwanta kan gadonta tana kallon hannunta tana murmushi da haka har bacci ya dauketa saboda jiya batayi wani baccin arziki ba.






               Aryan na zuwa gida yaga Mom dinshi bata parlour, dakin ta ya shiga da sallama ta amsa tana kama gashinta da ribbon tace "har ka dawo", yace " yes mom", tace "nd,did she accept ur proposal",  yana sosa keya yace " yes mom, she did", maman shi yasa hannu a gashin kanshi tana hargitsawa tace "i can see my baby is grown up nw", yace " Mommmmm, plsss stop calling me a baby, i nw hav a girlfrnd, kar taji ki tamin dariya ", maman shi tace " toh se me, infact da kaina ma zan fada mata u ar still my baby so tayi hankali", yayi dariya yace "Mom, u can b funny sumtyms", ta zauna kusa dashi tace " nw jokes apart, Aryan inaso ka rike Leemah da kyau, nd respect urself banson naji ance kayi wani silly abu, kasan ni, i can b playful bt i am a no nonsense woman, so mind u, nabari ka fara dating dinta ne saboda kace kana tsoron wani ya maka snatching dinta, remember u ar just 19+ so don't u dare do anytin silly kana jina", ta fada last word dinta tareda ja mishi kunne yace "arrrhh mom da zafi, u ar hurting me", tace " gwara na fara ladabtar da kai kafin ka manta ko wacece ni", dariya yayi ya tashi yace "heard u mom, bari naje nayi wanka", sannan ya fita daga dakin zuwa dakinshi.





             Yau Saturday Aryan a gurin Leemah ya wuni se yamma ya koma gida, washegari sunday  yazo yace ta shirya suje shopping, ba musu ta shirya suka fita, shopping ya mata sosai a zuciyar ta tace " his father most b a millionaire", (ni kuwa nace babanki yaba babanshi jari😂), yawo ya kaita sosai sannan suka koma gida, abunda basu sani ba shine duka abunda sukeyi Farouq na kallonsu baya yarda ya dauke idonshi daga kansu badan komai ba sedan wani tsanar Leemah dayake ji, wani barin na zuciyarshi kuma na mugun kishin ganin ta da Aryan wanda shi kanshi ya rasa dalili.





         Washegari Monday a sch Leemah as always tana makale da macbook dinta tana karatu dan bata shiga mutane, Affan ne zaune kusa da ita yana game a waya, Zeebaby tazo tace "guess wat guys", Affan yace " spill it out", tace "today at silverbird cinema dey will b showing Murder on the orient express, will u lyk to go after sch, i can't afford to lose dat movie", kallon Leemah Affan yayi yace " will u lyk to go", tace "yeah, sure, let's go after school", Affan yace "alright den am in as well". Da aka tashi sch duk sukaje gida suka canza kaya Leemah pencil skirt tasa black da white designers T shirt se veil black", a gidansu Leemah suka hadu suka wuce, bayan kaman 40min me zan gani, Leemah ce zauna da popcorn tana kuka tana tura popcorn a baki duka en cikin cinema din kallon ta sukeyi dan su basuga abun kuka a film din ba, ganin kukan bame tsayawa bane Zeebaby ta kamo hannunta suka fito Affan na biye dasu, suna tsaye a wurin Farouq yazo ya mika mata handky yace " if u knw u ar nt gud at watching tragedy movies den don't start in d first place", yana gama fadan haka a wuce bakin ta na rawa tace "Fa fa Fa...rouq", murmushi yayi yana tafiya yace " u will soon start regretting ur actions", su Affan ma ganinshi ya basu mamaki amma se suka share suna gani kaman yanzu ya saduda, mota suka shiga suka kama hanyar gida.




            Ga Farouq ya fara bullowa fah jama'a i smell sumtin fishy.

           Don't forget to comment, share nd vote


Luv yah😘


Poshleemah



Mzzdaddy💋
            

POSHLEEMAHWhere stories live. Discover now